Sashe 172
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Hajiya kadijatu tries layin bintu several times amma Bai Shiga, itama sai abun ya dameta, kasa zaune tayi ta kasa tsaye, fajz ya fada Mata she's pregnant so she's afraid something bad happened, gashi Bata son asirin danta ya tonu data aika wani cikin yaran gjdan suje gjdan su dawo, alhaji is very inquisitive and he will pressurise them to tell him inda suka je, tasan in har ya San bintu is in this town ba karamin matsala zaa samu ba, she knows har ita bazata tsira da mutuncin ta ba, lekawa tayi taga motar alhaji Bai Nan, da akwai wata sister mamanta dake cikin garin sai ta Kira alhaji, when he picked tayi mashi sallama ya amsa before tayi mashi karyar tanason taje tayi sister mum dinta barka da gajiya biki, hajiya kadijatu doesn't go out much tunda Bata da kawaye cikin garin, she's always indoor tana gudanar da Yan harkokin ta, alhaji knows Bata cika fita ba so he knows it's important,
"Ok..." Ya amsa mata. Nan ta shirya ta shiga bangaren hajiya Fatima ta fada Mata she's going out before ta Shiga Mota driving herself ta fice, kou da ta je gidan Kai tsaye maigadi yace ba kowa gidan, she even told him maman maigidance Amma sai ya like da ba kowa gidan as he was told to say, hajiya Kiran faiz tayi lokacin har ta idar da sallah yayi wanka ta fito ya sake Kaya, Yana ganin kiranta sai yayi Saurin dauka, Nan ta fada mashi ancw Bata gjdan, he asked to give the security waya, bshi tayi faiz ya fada mashi shine Kuma Ina matar shi, Yana jin uban Gidan shi ne yace
"Tana ciki saidai taja min kunne kou wa yazo Kar a Bari ya Shiga gidan..." Ya amsa wa faiz
"Tou malam Amma ai matar dake bakin gate din ba kowa bace sai uwata...kou har daita zaka Hana shjga gjdana?.."
"Aa ranka shi Dade ayi hakuri..." Ta fada Yana budewa hajiya gate, Nan Hajiya ta Shiga ciki aka maida gate aka rufe, rabonta da gidan tunda aka gama gini faiz ya kawota ta gani nothing have changed sai flowers da Kuma few new touches, falon farko ta isa aka kaita big falon, she sits and was looking at the beauty of the room Daya Sha kyau har ya gaji, Daya daga cikin masu aikinta tace a kirawo bintu.
Tunda bintu tagan rubutun faiz Bata sake dawowa daidai ba, tunda safe ta gani Amma har yanzun Bata daina kuka ba, it's so hurt you love someone who doesn't love you, someone who doesn't value you, ance kazantar da baka gani ba sunanshi safta, tasan he doesn't love her and she's ok with it tunda Bata San wata ya mace a rayuwar shi ba Amma sanin he loves someone into pieces is something she can't withstand, yarinyar da aka aika kiranta na zuwa bakin kofar bedroom dinta ta dinga kwala sallama, bintu amsaawa take Amma yarinyar Bata ji as voice dinta ya dishe sosai, she have to stand up tazo bakin kofar with a swollen eyes ta bude, yarinyar couldn't look directly at as she sees a different person Kan wacce ta sani, yanayin ta ya sauya sosai, Kam yarinyar kasa tace
"Anty...kinyi...bakuwa..." Yarinyar ta fada Mata, bintu was angry at Mai gadi for opening her gate for someone despite all the warnings,
"Waye?.. ta tambayeta cikin muryar da Bai fita sosai,
"Wallahi Nima ban Santa ba..." Yarinyar ta amsa Mata, ahankali ta koma ciki wondering who it is, dukda she doesn't want to hide the pain in her she doesn't want anyone to know she's in Nigeria, Bata son abinda zai sa a Bata mashi Amma she's ready ita da kanta ta wulakanta shi don she's done with this marriage, Yana dawowa zata amshi takardan ta, yanzun ma she's feeling ta tafi gida kawai but wants to keep his stupid secret, the thought of both of them having fun ya tsaya Mata a Rai, wato kana da Miji Bai San darajan ka ba sai na wasu, bathroom ta shjga ta wanke face dinta ta ta dauro dankwali ta nufo falo, ai tana ganin iyami zaune ta rugo da gudu ta fada Kan kafarta ta fara sabon kuka, hajiya was so shocked to see her eyes like this, she knows she's in serious pain, seeing This woman really helps, she's the person she wants to see but is afraid don Kar ta Tona mashi asiri, kanta hajiya ta shafa tana Jin yanda take kuka kou fkta Bai Yi, she feels her pain dukda Bata San exactly what happened ba,
"Dear...pls...meye..." Hajiya ta fada after like 5 minutes of her listening to her cry, tana tambaya bintu da kou magana Bata iyayi ta mike da Sauri ta Shiga dakin da diary din yake ta dauko ta dawo ta mikawa hajiya, amsa hajiya tayi yayinda bintu ta koma ya zauna gaban hajiya ta Dora kanta Kan kafar hajiya ta cigaba da kukan Bakin ciki, hajiya na dubawa ta gano now she knows,
"Subhanallah..." Hajiya ta fada cikin damuwa pretending she doesn't know anything about this,
"Iyami...tafiya...zanyi....ban..." Hannu hajiya ta Dora Mata Kan bakinta tana cewa
"No dear...Babu inda Zaki...."hajiya Bata karasa ba Bintu tace
"Iyami...am sorry...so sorry...but...u can't endure this....da akwai limitations to what man can take....Amma wallahi wallahi na hakura da faiz...ban iya Zama dashi tunda Bai Sona..."
"No dear...yana sonki...inda Bai sonki...ba zai dameni inzo in gan what the problem is ba..." Hajiya ta fada cikin rarrashinta
"No iyami...not with what ...i read today...he can never love me...ita yake so..and suna chan tare..."
Assalamu alaikum suna na maryam nasir wacce aka fi sani d GOLDEN COLLECTIONS MUNA SAYAR DA ATAMFOFI,BEAUTIFUL ABAYA,KAYAN KITCHEN, NIGHT WEARS AKAN FARASHI ME SAUKI INA ZAUNE A KANO MUNA AIKA KAYA KO INA,MUNA DA GLOWING SOAP,D WHITENING CREAM, MUNA SAYAR D SHOWER PERFUME MUNYI BONANZA DUK WANDA YA SIYI TURAREN WANKA DAYA ZAMU BASHI NA JIKI KYAUTA zaku iya samunmu a wannan number 👉ðŸ»07030664010 😊😊
Alhamdullilah
'
2/23/21, 8:51 AM - Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.
41
.