Sashe 24
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Cikin hawaye faiz ya koma bangaren shi, Kam gado ya kwanta ya lumshe idanuwa feeling so hurt, Kiran shi bintu tayi, kaman Kar ya dauka sai Kuma ya San halinta she won't give up until they talk, hakan yasa ya daga bayan ya daidaita voice dinshi,
"Baby..." Ya fada Mata ahankali
"Naam my king... good morning..." Ta fada calmly
"Morning my queen..." Ya fada cikin voice da Bai fita sosai,
"Baby... what is wrong with you... voice dinka is so down..." Ta fada mashi, shuru yayi Yana Dan shafa goshinshi before yace
"Ba komai..." Bai Karasa ba tace
"Aa...baby...tell me...naji you're disturbed... what's wrong pls..." Ta fada kaman zatayi mashi kuka, ajiyan zuciya ya saki before yace
"Queen... wallahi it's a problem with company money... wallahi na ranste banci kou sisi ba...Amma we're short of millions...balle muyi maganr riba... believe me I didn't touch company money..." Ya fada voice dinshi na rawa sosai,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... subhanallah my king...this is serious....kaman nawa kukayi short?.." ta tambayeshi kaman she can give him the money lol
"Above ten millions..." Ya amsa Mata
"Subhanallah...wayyo allah babyna....I feel your pain... baby ban son abinda zai takurawa rayuwarka...baby ka bar masu company dinsu ka samu wani aiki...I don't want them to drag you good name into the mud....banson Ana Bata maka Rai....ban son kana Shiga damuwa Kan abinda Bai Kai ya kawo ba..." Ta fada mashi tana magana cikin yaukin gaske, Idanuwa ya lumshe before yace
"My queen I wish I can do that but I can't...daddy yace dole sai nayi...mummy Kuma is so mad at me right now...am so confused...so depressed..." Ya fada Mata
"Am sorry... sorry my king....kawai kayi yanda zakayi ka bar masu company dinsu...Daman shi family something Haka yake...kana iya Fara naka business din inda babu Wanda sai takurawa rayuwarka..." Ta fada mashi cikij tsananin so da kauna
"Baby ai wannan ma is business kuma na gaza...nidai I can't do business...ban iya managing ba...i am an engineer..."ya fada Mata
"Baby pls... follow your heart...ka dinga bin zuciyar ka... don't let everyone ruin your happiness pls..." Ta fada mashi
"Ok babe...I love you so much..."
"I love you too my king...yau me Zan hada maka..." Ta fada mashi cikin shagwaba
"Ai baby...I can't go out...ban iya fita at all...am feeling so down today..."ya fada Mata da sauri tace
"Baby I look forward to weekend ba don komai ba sai don ganinka... weekend is the only day I get to see you and now baka son zuwa..haba baby did you even love me..."ta fada kaman zatayi kuka
"Ke banson rashin hankali da sakarci...bakijij halin da nake ciki?..." Ya fada sounding so loud and bossy
"Yeah baby...Amma don Wannan sai kace bazaka zo ganina ba kaman anyi mutuwa?...haba..." Ta fada tana kokarin fashewa da kuka
"Daman your problem is totally selfishness da Kuma rashin Hankali....in da kina da hankali you will say Baby rest and don't go out today since you're not happy...Kinga irin Marin danasha hannun iyami kuwa?..." Ya fada sounding a bit funny
"Nidai gaskiya iyami ta bar marinka...pls baby kazo...I miss you alot...Zan hada maka kayan dadi da avocado smoothy..."
"You're mad...van iya fita yau..I can't even step my foot outside..." Ya fada Mata
"Shi yasa nace baka Sona..." Bai Bari ta karasa ba yace
"Aje a hakan...Baki Kara ganina sai Nan da wata guda..." Ihu ta farayi tana kuka sosai kaman ranta zai fita
"Ummm my queen...I have alot going on in my life right now...I don't need more drama...so ayi kuka lafiya
.." Yana Gama maganar ya kashe wayarshi, yasan she will keep calling da sauri ya kashe wayar gabaki daya. Kwanciya yayi Yana tunanin where the problem is, is it that babu kasuwa me kou laifin shine, he just can't point a finger at what the problem is.