← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 268

Sashe 9

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ahmed have never been disturbed a rayuwar shi like yau, yanda ya gan Amira ya mugun tada mashi hankali, he feels kou kadan they did treat her right at all, she's so Changed, he cares for her so much that dukda she had a child Bai damu ba, kou kadan having a child shouldn't make him reject her,. Yasan it's not her fault, he knows Amira is too gentle to walk to a man by herself, shidai yasan ba laifin ta bane, yasan it's not her fault at all, she's so decent and gentle and still he sees that in her, he wants to give her a second chance, Yana son ya Bata dama ta biyu, he hears and see lot of people da suke auren zawarawa da Yara biyar bakwai, nata is just a mistake, he still see how gentle she is don tunda take Bata taba kallon idanuwanshi ba and today ma Bata kalli idanuwanshi ba, that shows what happened is really a mistake, yasan in har zaa kula daita she will be unique again, She can even be more beautiful than before, he knows child birth is not the end  of the world, it's not the end at all, she rejected his love years back Amma yasan she won't reject him now so some how it's to his advantage, ahankali ya bude kofsr Mota ya fito looking very dull, maida kofar yayi ya rufe ya saka hannunshi biyu cikin aljihunshi ya nufi wata part cikin gidansu, Ahmed is good looking, (nasan people will says komai nata good looking , yes kou someone is ugly to me is good looking, who am I da Zan dinga cewa ai wance Bata da kyau wani bashi da Kyau, wait can I creat fingers on their hand?, Then why will I say the creator that creats them Doesn't know how to create?, In har ka kalli halittar mutum kace Bai da kyau ba shi ka zaga ba, it's just as if kince Wanda yayi abun Bai iya ba, learn not to insult hallitar mutane it's non of your business, you da aka hallita tsaleliya doguwa Fara tas gashi har gadon baya nawa Kika biya akayi Maki hakan balle kiyi tunanin kilan ita wancan Bata da kudi da zata bada ayi Mata hakan, those da kike ganin Basu da kyau wallahi they might be very unique in their own way Allah kadai ya barwa kanshi sani, sau nawa zakiga mutum Yana da Mata biyu daya tsaleliya Mai kyau da komai a zahirance Amma wata Kuma sai a slow Amma at the end sai kiga Miji ya likewa wacce ku kuke ganin Bata Kai ba, shi yasan irin baiwar da Allah yayi Mata, sau nawa zakuga a class ga masu kyau result dinsu sai ahankali Amma sai kuga wacce aka Raina da good results, for those that use to insult ku rage zagi if not hmmm zaku hadu da Wanda yayi hallitar and you won't like abinda zai iya biyo baya.)
Ahmed Bai tsaya koina ba sai falon mahaifiyar shi, falonta Babu kowa sai wata yarinya dake zaune ta kurawa TV Ido, kallon Ahmed tayi before saying
"Yaya sannu da zuwa..." Ta fada mashi
"Yauwa auta...Ina mama?..." Ya tambayeta
"Tana cikin daki?..."ta amsa mashi, ahankali ya wuce bedroom din mum dinshi, bakin kofarta ya tsaya yayi sallama aka amsa mashi, ahankali ya bude kofsr ya shigo ya gaida mum dinshi, amsawa tayi tana kallon face dinshi don ba Haka yake dazun dayazo ya fada Mata zai fita ba, he looks ok but now he looks so disturbed,
"Baba... what's wrong with you...daga Ina kake..." Ta tambayeshi Kai tsaye
"Mama...daga gidan kawu Muhammad nake..." Ya amsa Mata kanshi kasa Yana Wasa da yatsun hannunshi,
"Then why are you Moody...menene.." ta tambayeshi,
"Hmmm mama babu komai....mama...did you know about...Amira .."ya tambayeta don jin abinda zata ce game daita, Zama ta gyara tace
"Ban Gane ba....what did you mean kou maganar cikin shegen datayi kake magana a kai...ashe baka ji ba kou..." Ta dakushe maganar dake zuciyar shi tun Bai kaiga furta Mata abinda yake son fada Mata ba
"Ai mun sani...who will ever think that Amira Yar iska ce...Allah dai ya sauwake..." Ta fada mashi, kasa magana kawai yayi, he was so not happy with her statement Amma who is he to tell her she shouldn't call her Yar iska,
"Inda...Zan samu...amincewarki...da sai inyi abinda Zan samu lada..." Yafada kamshi kasa, Kura mashi Ido tayi for a moment before saying
"Bangane statement dinka ba..."
"Wai irin in aureta..."Bai karasa ba tace
"Kul!!!!...Kar in kuskura in Kara jin Wannan kalaman a bakinka....Kar in sake in ji.. wallahi sai in tsine maka...in Kuma Kai kiyi cikin sai inji..."ta fada cikin matsanacin fushi.
"Haba mama..."
"Just shush....shush Dan ubanka....Wai aikin lada...ka biyawa mutane Hajj Mana... kou Kuma better still kama Fara auren ba tare da tunanin auren yarinyar data saka innocent face ta yaudare kowa Ana ganinta ustaziyya taje ta Watsa kanta ba....did you know kou sau nawa tanayi sai daga Baya Allah ya kamata?...Kar in sake ji...tashi ka bani waje..." Ta fada mashi cikin bacin Rai. Kou uffan Bai sake cewa ba ya Mike ya bar wajen. If you see him kasan he is totally disturbed, Bai tabayiwa mum dinshi gardama ba saidai Dan abinda bazaa rasa ba and tunda ta nuna she doesn't want it then so be it, aure ba abun Wasa bane da zaiyi Kan ta karfi da yaji, ba Wai mahaukaciin sonta yake ba Amma kawai ta bashi tausayi and he felt he can just take her out if the pain and distress, tunda har mum dinshi ta nuna Bata so Bai sake maganar aurenta Amma dole zai nemi yanda zaiyi ta taimakawa Amira, he wants he back to life because she looks so dead to him, tunda ya shigo kasar Bai zuwa koina kou Neman mutane he have been at home enjoying himself with good mother's meal. Tunawa yayi da abokinshi Wanda sun hadu kou a chan abroad saidai shi ya rigasu dawowa gjda, bangaren shi ya koma ya dauki wayarshi Yana neman number abokanshi Wanda yayi saving da omo yoruba,. Yayi Dailing, Ringing number ya dingayi Amma Sam baa dauka ba, sau biyu ya Kira yaji baa dauka sai ya ajiye wayar ya kwanta thinking of yanda zaiyi ya taimakawa rayuwar Amira, duk tunanin shi stops at nothing but later yayi deciding ya dinga zuwa ganinta as often as he can and help her financially tunda he sees she needs it.
Chapter 9 · 0% Book details