Sashe 13
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Thanks
1/5/21, 8:16 PM - Ummi Tandama: 6🧡💛💚â¤ðŸ’?
Damata biyu
(Second chance)
🧡💛💚â¤ðŸ’™ðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
6ï¸âƒ£
Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode
Free page.
Read
Share
Thanks
Yanda ya kwanta alone shows he is totally messed up, legs dinshi kasa sai daga wajen knees dinshi zuwa sama ke Kan gado, bakinshi na motsi Amma nothing is coming out of it, ba karamin buguwa yayi ba. The drink he is taking is very strong, abinda turawa ke sakawa cikin tiny cup su Sha shi yake daukan kwalban duka ya shanye Kaman ruwa, duk yanda yake da zafi cikin Baki da jiki shi Bai jinshi because system dinshi is so addicted to the whole thing.
Abangaren Ahmed Kuma sai juye juye yake thinking of nothing but ta yanda zaiyi ya taimakawa rayuwar Amira, shi dai tamkar an Dora mashi wani irin nauyi sabida ita, Daman shi Yana da tausayi sosai and seeing today is really weighing him down as he thinks inda ya sani da Bai je gidan ba yau balle ya ganta yaji irin abinda yake ji, he is feeling totally uncomfortable right now, wayarshi dake hannunshi ya dinga jujjuyawa, Yana da number ta tun lokacin dukda in ya kirata Sam Bata dagawa tun da ta gano it's his line, the good thing is he saved all his contact in a way that kou Nan da shekaru dubu ne in har Yana da Rai he will still use them, wato storing the in email dinshi. Yana number ya binciko yayi Dailing sai yaji it's not going, instead ya ajiye wayar ya hakura sai ya Kira number Ismail, nashi ranged and he was lucky ya dauka
"Hey..." Ismail daya Fara bacci ya fada mashi
"Hi..." Ahmed ya amsa mashi
"Hope you're alright...Kira by this time...ni har na Fara bacci..." Inji Ismail dake hamma kaman zai balle bakinshi,
"Sorry I woke you up...."inji Ahmed before adding
"Wallahi na Kira number Amira it's not going..." Bai karasa ba Ismail yace
"Ai ta Dade Bata amfani da waya...mummy ta kwace wayarta..." Ya amsa Mata
"Oh...so she doesn't use phone yanzun?...and gashi I want to talk to her..." Ya fada
"Yes Bata da waya....saidai ka Bari gobe in Bata waya kuyi magana..." Ya fada mashi Yana lumshe idanuwa Alaman baccin is really into him
"Ok... shikenan...Allah ya Kaimu goben lafiya..." Ahmed ya fada Yana sauke wayar daga kunnenshi, kwanciya yayi Amma Sam Bai samu bacci da wuri yau ba, kawai he is thinking of how to upgrade her life, how to get her to be someone again even with the huge mistake she made in her early life, she dai yasan if it's the last thing he do on Earth he have to help her, he have to upgrade her, wannan shine mission da yake dashi cikin Ranshi right now.