← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 268

Sashe 63

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

His words went straight into her head then to her heart, "See me..."din dayace scares the hell out of her don yanda yayi maganar kasan Babu mutunci, ahankali ta ajiye wayar hannunta sannan ta Mike tsaye reciting dua ahankali bakinta na motsi, it took her good 2 minutes to muster the courage to open his office, faiz was becoming inpatient don kou kadan Bai son jira Amma she have saved his ass from long nagging so Dole ya daure ya kyaleta without nagging at her today, Amma inda on Normal basis ne da da kanshi xai fita office dinta yace tunda you can't come let me come myself. Tana bude office din ta ganshi rike da file din sai jujjuya shi kawai yake face dinshi kaman Bai taba Dariya ba, kou daga Kai baiyi ba yana ganih ta shigo ya Fara cewa "Who drop this on my table..."ya fada atakaice Idanuwanshi Kan file din Bai kalleta ba, Amira da ta dage don Kar ta nuna she's afraid kou ta nuna rashin confidence dinta don Ahmed ya fada Mata ta kasan Mai confidence da kanta Hakan xai sa wasu suyi believing in her, takawa tayi ta tsaya gaban desk dinshi tace "It's me..."ta amsa mashi,sai lokacin faiz ya daga Idanuwa ya zuba cikin nata yace What for...nameye... explain..." Ya fada Yana sake bude file din for the second time don tunda yaga wnanan heading din daya rufe Bai sake budewa ba kawai he is waiting yaji who sent it before ya cigaba da dubawa Amma Yana jin tace she's the one ya sake dubawa ya tabbatar da heading din daya gani yace "What is this for..." Ya sake asking dinta again dayaji shuru, "Sir... it's schedules..."Bata karasa ba yace "What schedule?.."ya tambayeta a takaice. She have planned this sosai cikin ranta,Amma standing to explain, zai iya sakata faduwa kasa hakan yasa ta zauna Kan kujeran dake gabanshi sai binta kawai yakr da Idanuwa waiting to hear what this is, "Sir...go through it..."ta fada mashi with serious confidence da Bata San inda ta sameshi ba, Babu gardama faiz ya duba second page, sai yaga it's about organising meeting duk Monday, Wednesday and Friday, "Which meeting are you talking about..."ya tambayeta, with boldness tace "Naga ya kamata a dinga meeting ne..." Ta fada mashi believing in her self, "Toufa...wane irin meeting..."faiz ya fada Yana karkata Kai alaman zaiyi abinda ya Saba wato rashin mutunci, "Naga a organization ya kamata shugaba Yana ganawa da maaikatanshi...if da akwai wata matsala da kou wani Abu sai a tattauna..."ta fada mashi idanuwanta ta kasa as she can feel his eyes all over her,shuru faiz yayi Yana kallonta don yasan she's right,yasan meeting Yana da kyau sosai a organization, babanshi ma yayi maganar hakan ba sau Daya ba ba sau biyu ba ganin he won't do it yasa ya kyale shi, "Ke Zaki dinga heading meeting din kou wa...don as you can see ba da wuri nake zuwa ba..." Ya fada sounding very serious "Aa bani ba... you...why not kayi kokarin ka dinga zuwa da wuri..." Ta fada kanta kasa, banza yayi daita yace "What do you think zaa dinga discussing a meeting din?..."ya tambayeta sounding inexperienced, "Matter arising..."ta amsa mashi calmly, "Matter arising kaman ya...ki fahimtar Dani..."ta fadamata "Kaman irin abubuwan dake faruwa... just anything daya danganci Harkan company...'"ta amsa mashi kanta kasa, faiz Kira Mata Ido yayi thinking kilan sun hadu da babanta sun hada baki kanshi, rasa abinda zaice Mata yayi ad he doesn't want to show his weakness a gabanta, a gaban mace, macen ma stranger, "Kuma which matter zai dinga arising da zaa dinga meeting har sau uku a sati..."ya fada Mata,. Shuru tayi Bata ce komai ba, ahankali ya bude second page ya duba yaga it's about going to the farm land for inspection, "Anya you're alright?...did you know tukun minti nawa ne daga Nan zuwa gidan gona?... it's about an hour drive...sai in kaman zuwa chan Ina kashe hours biyu zuwa da dawowa Kuma Ina Shiga cikin makeken hecters of land?..are you normal kuwa....kou somebody sent you to spy on me...." Ya fada sounding a bit angry as he is thinking ba zai yuwa ace itace take organising komai da kanta ba saidai in sakata akayi don tunda yake aiki babu Wanda ta taba tunkarar shi da anything like this Sai ita, "Sir....gani nake as head... you should have time to check everything...don Kar a samu matsala....but am sorry...ba sakani akayi ba...kawai as your secretary it's my duty..but am sorry..."ta fada mashi in a statement that she believes it's the longest one she ever had with him ever since she started working here. Shuru faiz yayi ganin takura zaizo cikin wnanan lamarin and he knows it's the right thing to do but ya zaayi ya iya yinshi, Kuma if he shows Bai so yayi openly zata dinga mashi wani irin kallo, inda namiji Dan uwanshi ne tuni zai watsa mashi file din ta koreshi don yana ganin like it's like ka Shiga lamarin da baruwanka dashi but she's a girl, his friends girlfriend so wane irin suna zaa bashi, Bai son wata Rana bayab sunyi aure da Ahmed yaje gidan ta dinga mashi irin kallon lazy dude kou Wanda Vai San abinda yake ba "Ba Wai ban San ya kamata in dinga zuwa bane Amma you should do your research well...nisan wajen is much...in nace Zan dinga zuwa office in wuce chan zai kasance ban zuwa office..."ya fada Yana duba file din, "But...sir...in zaka zo Early...kaman 8.  Kaje chan...zuwa 11 sai ka dawo.."ta sake fada mashi taba Mai jajircewa Kan maganar kaman she's the boss,. He looks hot always Amma the way he replying to this is giving her happiness, it seem he is ok with all what she wrote,Bai daga murya yayi Mata ihu kou ya nuna he is very angry ba, kawai dai he is giving excuses a d she's ok with it, at Least it doesn't sound kaman it's lost cause, harara ya watsa Mata dukda Bata gani, wato she's indirectly telling him ya dinga zuwa da wuri kenan "Kinsan abinda ke sa ban zuwa da wuri?... you don't know order things I have to handle before coming to the office...?.."ya tambayeta, ahankali ta girgiza mashi Kai "Then stop poking nose in what you don't know..."ya fada Yana bude next page "Ai sai ki rubuta novel kawai da wnanan katon rubutun..." Ya fada going through the next write up "So kina son in dinga accounting...meye aikin accountant to..." Ya tambayeta Bayan yaga abinda ta rubuta na ya dinga duba expenditure na company every Friday, it seem ta Riga ta lura dashi na cewa Babu abinda yake in ya Shiga office Sai ya baje ya huta son ranshi in yayi Baki ya tarbesu giving them the shortest reply su tafi. Sallama aka dingayi daga bakin kofsr office din ya kalleta yace "Hala Baki jin Ana magana. .." ya fada Mata, ahankali ta Mike ya daga Idanuwa daga chan kasa Yana kallonta as she walks towards the door, he hate what she's doing right now, she have nerves, Babu Wanda ya taba Yi mashi hakan sai ita, the more reason he is thinking of this is not a set up, kou kadan Bai son yaji kunya for any reason in the world, Amira bude kofa tayi sai taga Wanda ke kawo mashi abinci ne "Sir it's your food..."ta fada mashi Tana juyawa ga faiz da kafin ta juyo ya sauke kanshi tare da hade rai "Ya kawo Mana..." Ya amsa Mata atakaice, Nan Amira ta bashi hanya ya shigo da basket din abinci, driver gidansu Bintu na zuwa ya gaida faiz Amma kou kallon shi baiyi ba Balle ya amsa mashi, inda ya Saba ajiye abincin ya ajiye ya dauki basket din daya kawo ranar Friday ya tafi dashi, Amira tana mamakin irin wannan mutum that have huge ego, in ba Haka ba batagab what's wrong with maida basket din abincin shi gida ba Amma tana kallon duk Sanda driver zaizo da abinci sai ya dauki Wanda ya kawo previously, Amira dawowa tayi zata zaune sai yace "Serve the food..." Ya fada Mata atakaice, juyawa tayi ga inda abincin yake ta bude ta dauko plate masu kyawun gaske dake cikin basket din ta zuba abincin da budewa yasata salivating don kamshin abincin is something else, she's a woman but she admires the cook of this food, ita ta mance rabonda tayi girki in ba yanzun da take tashi da sassafe ta dafawa kanta da Nasir breakfast da Kuma lunch food dinshi ba, faiz was still looking at the paper in the file Amma kou kadan hankalin shi Bai wajen sai wajen abincin da take serving don wani irin yunwa yake ji as the aroma of abincin bintu is giving him joy, tun kafin ta Gama zubawa ya Mike ya nufo inda abincin yake ya zauna, tana ganin Haka ta ja baya, one thing she loves about him is that Bai da halin bunsuru, Bai cewa you're a lady yayi maka naughty look kou yayi misbehaving da Kai, kullim face dinshi babu faraa balle yayi maka wata magana, ya samu wannan shedan a wajenta, tasan inda wasu mazan ne da yanzun suna maka Faran faran kawai don kana mace, Babu Mata lokaci ya Fara cin abincin ruwa ta dauko mashi daga cikin office fridge dinshi ta ajiye mashi ta jiya zata fita yace "Don't go anywhere...ki tsaya ki Gama what you started..."ya fada Mata atakaice, nan ta koma ta zauna Kan kujeran tana jiran ta Gama, she feels ok now tunda ba ihu kou harsh words don da ganin shi Bai damuwa ta zageka tas, Zama tayi tana jiranshi har ya Gama, Yana gamawa ya goge bakinshi yayi relaxing wajen for about another 10 minutes sannan ya dawo Kan desk Dinshi, "Where were we?.." ya fada still carrying the file, Amira Zata bude baki yayi magana sai faiz yace "Yanzun in Banda abinki ga accountant Ina ruwana da wani accounting...." "Sir...as the head ya kamata ka San..."Bata karasa ba yace "Kou dai in bar maki office Dina...in bar maki position Dina kawai tuna naga kina nuna min aikina.... you want to show me you're capable..." Ya fada cikin gatse "Ba
Chapter 63 · 0% Book details