Sashe 220
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A wajen biki Kuma hajiya dake zaune Bata second guda Idanuwan ta Basu kawo hawaye ba, , da sauri sai ta goge su, she just can't wait to bar wajen Nan, inda ba bikin yarta ake ba da Babu abinda zai sa ta zauna wajen Nan with a boiling heart, dataji hawaye na neman zuba say tayi Sauri sauke idanuwanta ta saka tissue paper ta goge, alhaji na Kallonta cikin inda suke zaune, he sees the pain in her eyes, dukda shima Yana jin zafi Amma he makes it look kaman nothing is happening, he is boiling daga ciki, duk family da aka fada masu abinda ta faru suna jiran taro ya watse a San abunyi, it's a very bad thing, nazifa Bata San abinda ya faru ba Amma taga change of mood tattare da family dinta, itama she wants to know abinda ke faruwa, hajiya sai tunanin abubuwa kala kala kawai take, she's like thinking is it cikin dakinta yayiwa yarta ciki, is it rape kou Kuma Yaya, kawai Tana ta tunanin, Daman occasion din is from karfe hudu zuwa bakwai, Ana sallah magrub mutane suka Fara watsewa, hajiya was among first ti leave, Ismail ne ya dauketa, Babu Wanda ya Kai Ismail fushi, ya kumbura kaman zai fashe, he just pray abinda Amira ta fada ba gaske bane don Bai gan abinda zai hanashi cin uwar Habib.
Amira da Ahmed suna zuwa gjda ta shiga ciki, she have the intention of redressing ta koma wajen party, kou kadan Bata son abinda zai sa tayi missing reception din nazifa, she wants to spray her the money, she wants to show she's happy today, Ahmed na zaune cikin Mota Yana jiranta don tayi insisting sai ta koma.
Fajz na fita daga gidan yaje inda yake Sayan giya ya Saya ya saka cikin Mota ya nufo gjda, kou da yayi parking Bai fito daga cikin Motar ba sai ta zauna Yana sake sake, wato he feels so disappointed, mom dinshi tace ya manta da zancen ta Amma is it possible, can he forgets about her, zai iya daina sonta, he is not lusting after her balle ace tunda bazai samu jikinta yanda yake so ba zai manta daita, he loves her and son da yake Mata is the kind of love that kou babu abinda ya shjga tsakanin su he will love to have her presence a inda yake, he is feeling so bad Amma he is not the problem sannan yasan mamannshi is not the real problem either, matsala shi is his family, his father da Kuma siblings Dinshi especially Maryam, ahankali ya fiddo wayarshi ya nemi number ahmed Yana zaune Nan cikin Mota wayar na Ringing Ahmed dake zaune cikin Mota a kofsr gidan su Amira yayi picking Yana cewa
"Ka Isa gjda lafiya?.." Ahmed ya tambayeshi, cikin damuwa fajz yace
"It's so unfair you didn't tell me what's up...."faiz ya fada cikin hotness
"I don't understand..." Inji Ahmed
"At least yanda kace zaka taimaka wajen shawomin hankalin ta ya kamata ka fada min the real reason Daya sa aka hanaka aurenta.. " fajz ya sake fada mashi Yana relaxing cikin Mota with his two eyes closed, Dan Bata face Ahmed yayi daga inda yake zaune yace.
"Pls what are you driving at....ban Gane ba..." Ahmed ya fada cike da damuwa
"I know she's a single mother..." Faiz ya fada Mashi Kai tsaye, shuru Ahmed yayi ya lumshe idanuwa tare da Dora Kan Kan staring, he feels it's ok that ya sani da bashi ya fada mashi ba
'"how did it happen..." Fajz ya sake fada muryar shi na rawa kaman zaiyi kuka
"It's not her fault....Bata da laifi at all... it's the fault of destiny...Habib raped her..." Ahmed Bai Karasa ba faiz yace
"Pls ban son karya....she told me he is her first love...so she willingly give her self to him..."
"Aa...ba Haka bane....sam ba haka...bane....he raped her ...he forced his way...pls wannan Kar yasa kayi Mata kallon karuwa or mutuniyar banza....Amira is a good girl that is tested with such huge Faith..." Ahmed ya fada mashi, Ajiyan zuciya faiz ya saki Yana cewa
"Am hurting ahmed...am so hurting don Ina ganin ba lallai a barni in aureta ba...."
"Kar ka damu...komai sai in Allah ya yarda.... Nima Ina sonta da Allah Bai kaddara Zan aureta ba na hakura....Kuma dazun bayan tafiyar ka Habib yazo inda take har tafasa mashi Baki da kwalba...she caused a scene...kaga yanzun kowa yasan abunda ke faruwa.. kilan at long last a ce Dole ya aureta..."Bai Karasa ba faiz yace
"Over my dear body... that shouldn't happen nor matter what...and we need to teach him a lesson...Kar ka sake ka yarda a hadasu aure..." faiz ya fada cikin matsanacin bacin Rai
"Hmmm Ina da zabi ne?...ba yanda Zaayi in Hana abinda iyaye Suka hada....sai dai in ita Amira zata tsayawa kanta.... that guy doesn't deserve Amira at all...he is a Casanova..." Ahmed ya fada mashi, idanuwa faiz ya lumshe thinking of how many times he crossed Amira, he remembers her soft skin, her soft lips, the thought of that guy seeing her in and out bazai bar shi ya taba samun sukuni ba, in har kana son mutum dole Kayi kishinshi, Yana kishin Amira like hauka,
"Yau in ba shawuwa nayi ba I won't be alright.. " fajz ya Fara fadawa Ahmed
"Aa...pls don't do that...don't do such pls ..Kar kasha wani Abu pls..."
"I can't...it will help me be ok...zai dsukemin ciwon da nake ji cikin Raina..."fajz ya fada Yana sniffing mucus tare da goge face dinshi
"Nidai na rokeka....Kar kasha wnai Abu... it's Haram..."
"Sai anjuma..." Fajz ya fada Bai jira amsar Ahmed ba ya kashe wayar shi ya fita with a very red eyes, tun a first falo Suka hadu da bintu, kallo Daya tayi mashi ta gane something is eating him up, he was hiding abinda ke hannunshi baya wato kwalban da akayi wrapping cikin takarda,
"Baby..." Ta fada tana fadawa jikinshi, hugging dinta yayi da hannu daya ta daga Kai ta kalleshi,
"What happened..." Ta fada tana kallon shi yayinda take rungume dashi
"Baby...ban Jin Dadi ne...kaina ke ciwo..." Ga fada with his hand round her waist, Dan leka hannunshi dake baya tayi, tabawa tayi taga it's a bottle, wani irin kallo tayi mashi
"What is that. " Ta fada tana kallon face dinshi,
"Nothing..." Ta fada Yana sakinta ya wuceta, bintu tsayawa tayi tana kallon shi as he walks inside, she couldn't lay a finger on abinda ke damunshi, kawai she feels it's about amira, fajz na shjga ciki ya zauna bakin gado Yana warware giyan hannunshi, bintu Tana tsaye bakin kofsr dskin tana kallon shi. Yana kokarin kaiwa Baki tace
"Kana Gama Sha sai ka sallameni....I can't be with mashayin giya... mashayin da Bai da single respect for me..." Ta fada Tana fashewa da kuka, ahankali fajz ya sauke kwalban zuwa kasa ya kalleta, sadda Kai kasa yayi
"If har ka Shiga matsala da baka da mafita sai Shan giya kasha and I will tell kowa...I will tell Daddy..." Ta sake fada mashi,
"Just one sip...pls.." ya fada daga inda yake zaune
"Aa... wallahi wallahi wallahi kana Sha sai ha fadawa su daddy..." Ta Fada mashi, ahankali ya maida murfin giyan ya rufe, shigowa dakin tayi ta dauki kwalban ta Shiga bathroom ta bude ta zubda cikin toilet ta dawo ta ajiye kwalban, fajz kwanciya yayi with his legs down.