Sashe 151
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Cikin tashin hankali bintu ta bishi da gudu ta rungumeshi ta baya tana cewa
"Pls am sorry... wallahi ban karawa...ban sakewa...Dan Allah
..pls...Kar kasa ayi min Dariya...my friends will laugh at me...pls..." Ta fada rungume dashi tana kuka Sosai, fajz da ranshi ke konewa tsaywa yayi Yana jinta, he is so mad at her, she's perfect and want to ruin her own self and marriage, the thought of another person knowing of his first child before him ya kasa barinshi ya ji tausayin ta, another annoying part is inda Bai tambayeta what's wrong ba kou inda baiyi yunkurin kaita hospital ba bazai sani ba,
"Ki sakeni kafin ranki yafi Haka baci..." Ya fada sounding so angry, bintu dake kuka makale kafada tayi tana cewa
"Ban sakinka saidsi ka kasheni....pls kayi hakuri...ban karawa..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"Wallahi Kika Bari wani Abu ya samu Dana with kukan da kike ban yafe maki ba...dalla sakanni..." Ya fada Mata Yana son juyawa Amma ta rikeshi Gam that he can't turn without turning her, he feels women with pregnancy should be taken very good care of, right now wannan kukan da take us disturbing him as he thinks it may affect his child, this is how much he loves his children,shi da lokacin yake cin uban yaran siblings Dinshi wato his niece and nephews kawai don ya gansu suna gudu ya samu waje ya dinga dariya, it's so huge having a child of your own,
"Bazaki daina...kuka ba..." Ya daka Mata tsawa,
"Na daina..." Inji bintu da tayi shuru lokaci guda kaman ruwa ya cinyeta.
"Kar ki Kara...did you know how am feeling right now...my own child..my blood growing in you...kou ke surrogate mother ce ya Zama Dole in kaunaceki balle we made it together..." Ya fada Yana Kama hannunta dake zagaye dashi,.
"Am sorry..." Ta sake fada mashj tana Dora kanta Kan gadon bayanshi,
"It's ok..." Fada Yana juyowa Bayan yayi loosing grip dinta, hugging dinta yayi tare dayi Mata kiss, da sauri yace
"Am going to be a father..." Ya fada Yana sakinta ya tafi falo da gudu Yana daka tsalle cikin serious happiness, Sam baiyi tunanin ciki ba, it's not in his plan, wato kana neman wani abun Allah na baka wani abun, da akwai abinda zai fi so fiye da danshi, bintu takawa tayi tabishi ta ganshi falo sai tsalle kawai yake Yana ta dire dire Kama karamin yaro, she was laughing for seeing him like this, she sees how absent minded he always is so she never think he will be this happy, ganin shi haka ya mugun faranta Mata, sai goge face dinta take tana Dariya
"Am going to be a father!!!
.." yake ta maimaitawa cikin farin ciki yana wulla pillows sama, kallon bintu dake Dariya yayi yace
"I can't wait to have my little mummy or dad..."ya sake fada sai Kuma ya Kara dacewa
"If you are little daddy Kar kayi irin halin shi..." Ya fada Yana Dariya sosai, bintu couldn't be happier, ta mance rabon da ta gan faiz so lively,
"I need to give you something..." Ya fada Yana mikewa da sauri, barinta yayi Nan falo yaje ciki inda wayar shi take ya Kira wani company, fada Masu yayi su zo su dauki motar matarshi zai cika 1.5 a Bata another one, it's like he didn't expect this, wato the moment kayi concentration Kan samun love sai kuma Allah ya karkata brain dinka wani wajen, at this moment ya mance wata Amira and her wahala, all he is thinking of is his unborn child da kou wata biyu baiyi cika cikin ciki ba.