← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 268

Sashe 75

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna hiran bayab saduwa ta shigo, duk shuru Sukayi da ganinta, mum dinta Bata kou kalleta ba Balle ta tambayeta why she came back early today ta Mike ta bar falon, nazifa da asiya kallonta sukayi Suka dauke Kai, Habib was staring at her yaga ta sauya sosai, she have changed kaman ba Amira ba, seeing her remind him of yanda ya mori jikinta, she didn't even see him at first, she was going straight to her room when he said "Haj...Amira...Hala Baki ganni ba..."ya fadamata, tsaye tayi chak as her heart stop beating for few seconds before ya Fara beating again, cikin karfin Hali ta Dan juya taga Habib, he stares at her yayinda yayi balancing Kan kujera, she can't stop looking at him as ya koma wani babba ya Kara haske yayi over kyau, he was staring at her as she stares at him, it's so unbelievable ga Habib Nan zaune Yana kallonta, taga ya mugun hadu, the love she have for him lokaci guda ya Kara girma don when she loved Bai Kai hakan ba and seeing him a hakan yanzun blow her mind, shi Kuma Yana tunanin why she have changed so much, ga swollen eyes, she looks sick to him, nazifa and asiya sai kallon yanda suke Kallon juna Suke "Yaya...kasan abinda ya faru Bayan tafiyar ka kuwa..."nazifa ta katse silence dake dakin, ahankali ya sauke idanuwanshi ya maida Kan nazifa yace "What happened..." ya tambayeta cikin voice dayasa Amira lumshe idanuwa, Da sauri nazifa tace "Ai karuwa muka samu.. ."ta fada referring to Amira, ahankali Habib ya juya ga Amira da har lokacin Bata daina kallon shi ba yace "Karuwar me kenan..."ya fada cikin sweet voice while staring at Amira. did you know maza Yan duniya sunfi kowanne namiji iya lafazi da Kuma kwantar da murya, they take their time to twist voice dinsu kafin suyi maka magana, yanda yake magana direct into brain din Amira, she's already dying for him and hearing his voice again make her feel different, "Ai haihuwa akayi gjdan Nan...Kuma Dan shege..."nazifa ta fada, Amira juyawa tayi gareta ta kalleta with her eyes dake cike da kwalla, harara nazifa ta wulla Mata before tacr "Wannan kallon fa...kou na Fadi abunda ba daidai bane..." Ta hantareta da karfe Tana zaro Mata idanuwa,. Sauke idanuwanta tayi ta wuce ciki kawai, mikewa Habib yayi yabi bayanta, tana shjga Yana Shiga, she was crying, "Amira..."ya sake kiranta, him calling her by amira is something else, Bai taba Kiran sunanta directly ba tunda suka Fara soyayya,he calls her by different varieties of sweet names, "Ya kike ya bayan saduwa..."ya tambayeta sounding so formal,he didn't sounds like someone who misses somebody, irin maganar Nan da mutum keyi when you know you have been feeling so eager to see someone, kawai he talks kaman they see each other yesterday and not about 3 to 4 years ago, ahankali ta juyo ta kalleshi before saying "Amira...ya Bayan saduwa?...is that all you could ask me at this moment?..."ta fada Tana kallon shi, gira daya ya daga before yace "You're kind of change...kaman ba ke ba...tou tell me Amira ya zance... correct me..."ya fada Mata Yana takawa zuwa wajen stool da ke dakin ya zauna, he is ready for this day, it takes him years to develop the courage to meet her again after what happened, sabida ita ne Bai dawo straight ba har Saida ya gama Kammala komai and now he knows nobody can do anything to him, ya samu aiki and have started for over two weeks, he is getting married to the daughter of a millionaire yoruba man in Lagos, they met few months ago in abroad, their love is strong and he lied to her about not having anyone that will help him in getting married to her or getting him a job, she have to force her father to give him a job in their company a lagos where he will be getting a fat salary with a house and a car, Daman shi Bai da intention din cewa zai auri Amira even for a second, he can't marry her because for him it's not love as it is for her, all he wants is her body, and he enjoyed it to his satisfaction, the sex wasn't much but ya mori fatar jikinta for long, before he met his love who is named aduke but Ana kiranta da Aisha Bai da yanda zaiyi ya dawo gida da sabida Kar a hadashi auren Amira Dole,he is afraid she might tell her father shi yayi Mata ciki kuma Ana iya daukan serious mataki kanshi,Yana tsoron dawowa gida don lokacin da su Ahmed Suka dawl ya kamata ya dawo shima Amma tsoro da fargaban abinda zai biyo baya Bai barin shi because he will rather stay unmarried da ya auri Amira,he is bigger than her class now, sai gashi Allah ya bashi Aisha, the lady that is very sexy and hot, Allah kadai yasan Matan da ya kwanta dasu Amma kou kadan baiyi gigin taba aisha ba, his humbleness yasa ta amince zata aureshi, right now ai damuwa ta fadawa kowa he is the father of her son that won't change anything because in tafi Basu sanin inda yake balle su damu rayuwar shi, she was just looking at him, "Nidai Kar ayi fushi Dani...Naga kaman you're mad..."ya fada Yana Zama tare da Dora kafa daya kan daya Yana kallon yanda ta kafe shi da idanuwa Alaman she's looking for something to say to him, Amira rasa abinda zata fada tayi, she's so boiling, she thought zai zo da looking so sorry, she thought zaizo yana tausaya Mata Yana fada Mata things to make her happy like he use to lokacin in tayi fushi dashi, Amma Sam ba hakan tare dashi, "Pls calm down...Naga kaman Zaki dinga tashi sama..." Ya sake fada Mata Yana kallon yanda bakin Amira ke rawa Amma nothing is coming out of this, "Calm down Habib?...ban gane calm down ba...what happened...me nace..." Ta fada sounding so insane, "Pls ki zauna..." Ya fada Mata, kaman Yar yarinya ta zauna bakin gado, ajiyan zuciya Habib ya saki before yace "Hope Kuna lafiya..." Yafada not knowing exactly what to tell her right now, shi fa kome zai faru yanzun he won't go back in his decision, "Nagode da yanda Kika rufa Mana asiri..." Was abinda ya fada Mata, Amira da take ji kaman zuciyar ta zai fito saboda yanda zake magana, she feeling so much pain in her chest, wani irin haushi kawai take ji, yanda yake Mata magana ne kawai ke Bata Mata, it seem ba single affection cikin kalaman shi, he showed no single sign if that love da yake nuna Mata before now, Babu irin yanda zai dinga lankwasa harshe kafin yayi Mata magana, kou ha komai yafi da neat da clean, gashin kanshi abub kallo ne, she wondered Mata nawa ke hauka kanshi out there, "Kinsan komai sai da yardan Allah....I want to tell you something...and pls take it in good faith..."ya fada Mata Kai tsaye, kafe shi tayi da idanuwa Bata kou blinking, the more he opens his mouth to talk the more the her heart beat faster,ta rasa why take fuskantar difficulty in breathing, she knows it has something to do with him, the way he is talking alone Yana mugun gada Mata gaba. "What happened between us is a childish act...wnada hakan Bai kamata ya faru ba...Bamu San ciwon Kan mu ba...we think it was love but it isn't..."ya fada, idanuwa Amira ta lumshe jin abinda yake fada Mata, wasu irin zafafan hawaye ne Suka gangaro face dinta, "It's not a mistake...to ...me.... it's...real....it... still...is..." Amira ta fada bakinta na rawa tana shaking from head to toe "So I thought...but it isn't..." Ya amsa Mata not minding her tears "It is!!!.."ta daka mashi tsawa Sosai kaman ba ita ba "It is to me....if it isn't too you it is to me...." Ta fada tana mikewa da karfinta, sadda Kai kasa yayi unable to look at her don kou mahaukaci yasan daidai, insane person knows Amira is going mad right now "If isn't ya akayi ka yaudareni....ka cuceni...ka lalata min rayuwa.... you left me with a child...now it's all a mistake....kou ba Haka ba... it's all childish kou..." Ta fada Tana takawa zuwa gaban shi, kanshi kasa ta kasa daga Kai ya kalleta, "Tell me...da kake rabani da mutunci na baka San mu Yara bane....Habib me nayi maka....I suffered because of what you put me in.... you have finished me...."take fada jikinta na rawa, kasa daga Kai yayi "Pls...don't...blame me...Haka Allah...." Bai karasa ba tayi bending kasa gabanshi tace "Haka Allah yaso ka lalatamin rayuwa....Haka Allah yaso kasakani cikin damuwa da wahala.... shikenan...." Ta fada Yana duke a gabanshi sai faman kuka take "Zan...dinga turo da kudin kula dashi.." "Shut up!!!!...he is a mistake to you...he is not to me....ba sai ka kawo komai ba..." Ta fada cikin ihu, bakin kofar ya kalla don Kar wani ya shigo, yasa. Daman zaayi hakan, yasan zata tona mashi asiri, that's why baizo da niyyar kwana ba, Sam ya mance irin hallacin mahaifin Amira alhaji Muhammad yayi mashi, ya mance irin yanda ya dauke shi tamkar shi ya haifeshi, Bai rage shi da komai ba, he give him the comfort of everything, ba amanar Amira kadai yaci ba har Dana iyayen ta, they deserve better, they deserve more kindness from him, Sam ya mance yanda alhaji zai kirashi ya tambayeshi if Yana bukatar wani abu, yanda baa hanashi komai ba, yanda baayi mashi iyaka da komai na gidan ba, kawai right now is maganar da zaa fada mashi shine abinda yake ji, if he likes he can deny it, she have nothing against him,yasan they might ask for DNA test and he won't stay for that. "Pls ki kwnata da hankalin ki... we're one family...and am getting married very so..."Bai Karasa ba tace "Marriage!..."ta fada tana zamewa kasa tare da Dora hannu bisa Kai, "Aure?...I love you..." Ta fada gwanin ban tausayi, "Kaicona...ni wa zai aureni yanzun...."ta fada cikin matsanacin tashin hankali, "Who will marry me....who will understand my cousin brother took the best of me.....the brother my parents pay his bills..."ta fada
Chapter 75 · 0% Book details