Sashe 124
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Bayan sati guda.
Alhaji ne ya Kira Amira har head office, Bayan sun gaisa yake tambayarta ta ya aiki ta amsa mashi da alhamdullilah, with a smile on his face yace
"Yanzun dai our containers have arrived ..komai is in order...the only thing that muke jira yanzun daga gareki is someone to do the advertisement..so tell me kin samo Mana face of our company..." Ya tambayeta, Amira dake sanye da suit sai doguwar skirt Baki da Vail datayi rolling kanta shuru tayi thinking about it, tunda mum dinta tacs tayi Bata sake yiwa kowa magnar ba, now she's the assistant, Bata sani ba kou she can still do it,but she really wants to do it, batasan kou he will let her do it ba,in Baa yarda ba sai ta Basu nazifa dukda it seem mum dinta Bata so,
"Sir..."ta Kira shi calmly
"Yes..."ya amsa mata Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa,
"What makes me like you is your confidence...so I want that confidence now..." Alhaji ya fada Mata as he sees yanda ta sadda Kai kasa, ahankali Amira ta daga Kai tare da gyara Zamanta tace
"I want to do it...I you will permit me to..."ta fada sounding firm tunda he says he loves confidence
"Yes you can...ai Daman we want someone that have the company at heart...Mai son cigaban company will give us the best we want...so you can... yanzun ki shriya...zuba gobe of jibi zaayi...and make your presentation and send it to me...in da akwai gyara sai ayi maki..."alhaji ya fada Mata
"Ok sir..." Ta amsa mashi kanta kasa but face dinta dauke da smile.
Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344
Alhamdullilah
2/3/21, 8:31 AM - Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
21
Bata sake wasting time ba ta fita driver ya maidata nata office din, she called Ahmed to tell itace zatayi advertisement din and he is ok with it.