Sashe 126
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
dinshi Amma ita she behaves kaman nothing happened, kallonta yayi yaga ta kalleshi ta wutsiyar Ido sake maida leg yayi enjoying the moment, her leg face directly to his, clinging leg dinshi yayi da nata this time so close and sticked, ahankali ta daga Kai ta kalleshi shima ya kalleta, kowa ya maida hankali Yana cin abinci Amma Banda Amira da faiz ya Hana sukuni, kallon secretary dinta yayi Suka hada Ido daita sai ya sakar Mata murmushi yayinda yake rubbing toe dinshi cikin tsakiyar leg dinta, she wants to see what he is up to, the funny thing is he not looking at her for long kaman yanda yake kafe secretary dinta da Ido, he knows what he is doing, his legs feel so warm and so is hers, sai sakarwa juna murmushi suke da secretary din Amira, she was totally confused, "Baki...cin abincin ki Wai..."Ahmed ya fada Mata, da sauri ta dawo hayyancinta dauke leg dinta tayi tace "Na koshi...Daman nace a koshe nake...I came don Kar inyi maka gardama..." Ta fada mashi tana maida shoe dinta kafarta tare da Mikewa, da sauri secretary dinta ta Mika itama "Ki Gama cinye abincin ki Mana...sai ki tafi..." Faiz ya fadawa her secretary Yana kallonta sending the girl fake message just to look innocent to Amira, "No sir...am ok..." Yarinyar da zasuyi age mate daya da Amira ta amsawa faiz, now Amira Is thinking, is he touching her secretary and mistakenly touch her?, Tama rasa abinda zata ce gashi ba abun ta tambayi secretary dinta if they're having an affair ba tunda it's personal, "Amma ai kin jira mu fita tare kou..." Ahmed ya fadawa Amira da har ta Mike tsaye, Babu musu ta koma ta zauna, wayarta ta fiddo as text ya shigo, to her surprise sai taga it's from.the same boss saying "What?, Why are you running... it's not intentional..." Ta gani, yanda yanayin face dinta ya sauya yasa Ahmed yace "What?.." ya tambayeta Yana kallon wayar hannunta, "Nothing...kawai it's a message from a customer..."ta amsa mashi, faiz da wayar shi ke kasa Amma can type without even looking at the screen ya sake tura Mata "That's nice..." Sake kallon shi tayi wondering who so texting her don ita Bata lura da wayar dake hannunshi ba, reply tayi mashi tana cewa "Am not running...I have lot to know at the office... it's nothing I have seen it's not intentional.." ta tura mashi, Saida karar message ya Shiga wayarshi ta tabbatar he is the one sending her message. Yana ganj ya ce "Ok workerholic...boss..." Ya tura Mata, Saida ta saki murmushi na second guda, shi dai Ahmed Yana cin abinci amma hankali Yana Kan Amira, he saw yanda take sauya yanayin face dinta time to time, Dan Satan kallon faiz yayi yaga shima abun baa magana, he saw him pressing his phone a Kan cinyar shi with a smile Kan face dinshi, Haka Nan sai ya zama very disturbed da Kuma jealous, he saw yanda ya sake tura mata message Yana Cewa "Why are you smiling... what's funny..." Yaga yanda ta sake sakin murmushi tare da dafa goshinta, he was looking at them Amma Bai Bari Suka Ganshi ba Amira dai, ba ta ajiye wayar ta, lokaci guda ahmed ya Mike ya tsaye Yana cewa "I think we should be going before muyi late..." Ya fada Yana mikewa, dukkansu mikewa sukayi sai ahmed ya zagaya wajsn Amira unexpectedly sai yayi hugging dinta, idanuwa Amira ta zaro as it's unexpected, if you see yanda faiz ya daure face ya juya ya nufi hanyar fita da hannunshi biyu cikin aljihunshi, Baki Ahmed ya kai saitin kunnenta yace "What is your boss Telling you..." Ya fada rungume daita, Amira da hankalin ta ya tashi jin Ahmed a Jikinta kasa magana tayi, faiz tsayawa bakin kofsr yayi ya juyo garesu sai suka hada Ido da ahmed, hannu yayi waving dinshi atakaice ya juya nufi wajen motarshi Shiga yayi ya tada ta bar su Nan wajen feeling so jealous ya bugi kujeran motar shi ya Kai sau a irga, "Wallahi in nace...Zan maidaka opponent you can't stand me... If I turn it into a game believe me you won't win...in na maidashi gasa wallahi billahi you won't win..." Ya fada da karfi cikin anger.