Sashe 202
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Fajz was at home nursing his mouth, he feels bazai iya fita da bakin ba, duk wannan zaman da yake a gida bintu Bata San da zamanshi ba, shi ya daina jin haushin ta as he knows inda wannan cikin Yana da rabon a haifoshi da babu abinda zai sa ya fita so shi ta dauki kaddara sai dai kasa Yi Mata magana yake if ya ganta sabida yanda take hade Rai, in ta falo yazo wucewa sai tayi kaman Babu wanj Mai Rai wajen, hakan Yana mugun bashi mamaki, it's like a totally new bintu, ta sauya sosai kaman ba ita ba, wato it's so true ka guji fushin Mara fushi don ranar da ya sauya maka sai ka gagara Gane kanshi, he wants all bygone to be bygone and he feels shi zai sake Bata hakuri as he knows rubutun dayayi ya jawo duk matsalar da suke ciki, ya saka Kanshi a situation dinta a he feels he will do worst. Bakinshi ya samu sauki Sosai as ya kwana uku gida, in zaa fada mashi bintu will be like this sai yace it's a huge lie she won't, yau Daya gaji, ya shiga dakinta Bayan sallah ishai, har ta kwanta, to his surprise wannan kayan da ya Ajiye over four days back suna inda suke Babu abinda aka taba, bude kofar da yayi yasa Bintu dake lullube cikin blanket ta daga kanta Tana ganin Shine tace
"Ka gaji kenan..." Tafada cikin ranta as ta maida kanta cikin blanket din ta rufe, faiz dake sanye da jallabiya tsallake kayan yayi, ya taka zuwa bakin gadon ya zauna yace
"Bintu...tashi zamuyi magana..." Ya fada sounding so soft, banza tayi dashi
"Kinji..." Y sake fada Mata Jin tayi Shuru
"Ina jinka...ai kunne keji ..." Ta amsa mashi kanta na cikin blanket din. Ahankali yasa hannu ya ja blanket din duka ya wurgar kasa da sauri ta Mike zaune zata Kama blanket din har ya zubda shi kasa, cikin haushi ta zagaya zata dauki blanket din, he was watching her yanda take tafiya like wata super woman, he can't help it but smile, kafin ta dauka ya Mike ya riketa da hannu daya ya zagaya kugunta dashi,
"Dalla malam ka sakeni...stop touching me..." Tafada tana kokarin kwacewa daga gareshi
"Pls...stop it.. you win...am at fault...and am sorry...pls wannan zaman manja da doyan ya Isa Haka Nan....what if na mutu kou ke kin mutu tunda duk Mai hankali yasan mutuwa is always closer than we think...pls ki yafemin kinji Queen..." Ya fada Yana hugging bayanta, idanuwa bintu ta lumshe dataji jikinta a nashi,
"Kiyi hakuri and don't be mad anymore...I know you love me and I love you too.. " ya fada bakinshi wajen kunnenta Yana Dan shafa tip of his nose
"No... you love her...bani ba..." Ta amsa mashi.
"Kema I love you..." Ya fada baiyi denying his love for Amira ba,juyar daita yayi yace
"See...my mouth... ahmed ya fasa min Baki..." Ya fada kaman dan karamin yaro, ahankali bintu ta daga idanuwa ta kalleshi tana his mouth is a bit swollen, Dan murmushi ta saki
"And you're happy..." Ya fada Mata
"You deserve more ..." Ta fada under her breath
"I know so you will think...ba Komai ai...inda ya kasheni sai kiji Dadi..." Faiz ya fada Mata yana lafewa Jikinta,
"Kin hakura.." ya fada rada Mata
"Nima ban sani ba...kawai har yanzun Ina bakin ciki you love her more than me...inda you love us equally da Zan gane... look at the sweetest words you pour on paper for her alone..." Ta fada voice dinta na rawa sosai as she feels his lips on her shoulder,
"I will pour you yours...not on paper...but physically...Ina sonki to the moon and back..." Ya fada Yana Fara romancing dinta, he remembers mum dinshi ta fada mashi bintu told her tunda sukayi aure sau biyu kawai wani Abu a Shiga tsakanin su, now he is going to level up to make things alright, kawai he feels it's high time to enjoy marriage, if Allah ya kaddara aurenshi da Amira alhamdullilah, in kuma it's not destined to be then Haka Allah yaso, now yayi deciding bazai tsaya jiran abinda Bai dashi ya bar abinda yake dashi ya kufce mashi ba, now he wants Honeymoon,
"Yanzun dai ... let's...make another...baby..."ya fada romancing her. Yau Kam sai da bintu ta yarda faj have changed don tunda sukayi aure sau biyu da ya sadu daita Babu wani romance, that's why abun ke zuwa Mata da azaba but today sai da ya sakata moaning out loud, he dominated her giving her the best he can to make her happy once again, she have never felt anything like that, hakan he went 3 rounds before morning she was crying na karshen Wai ta gaji Amma kou sauraron ta baiyi ba, all he tells her is
"Zan Rama duk Wanda banyi a baya ba..." Kawai yake fada mata
Alhamdullilah
3/7/21, 7:32 AM - Ummi Tandama: 54