← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 252 OF 268

Sashe 252

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sauran sati biyu biki Amira data dauki Hutu ta daina zuwa office, she have to travel to maiduguri as ordered by her Mom, anyi bikin Ahmed da matarshi, Amira ta nuna farin cikinta sosai don ba karamin rawa tayi ba har faiz ya rike Mata hannu Wai Bai son hauka, gashi har yau in her zata fita taro sai wani ya biyo ta da maganr so, sannan she's very popular because of the advertisement,dukda ta bawa Ahmed kudi hakan Bai hanata spraying kudi ba, kou dadewa fajz Mai kishi Vai barta ba ya maidata gida, before ta tafi maiduguri an Gama duk wata arrangements, he asked if tana son a sauya color din dakin kou tana son wall paper dukda anyi screeding dakin, kawai fada mashj tayi she needs nothing, kullum cikin asking dinta what she needs take, love dinsu Yana Kara danko by the day, they're Best friend too don he share almost everything with her,he told her about abinda ya sameshi a kasar waje yanda Bai San abinda ya faru ba sai dai yaganshi tsakiyar Mata da how he battle with addiction, she asked if he still drinks sai yace yes but he is controlling it,
"I will help you control it..." Take fada Mashi, she told him of yanda ya sauya that he is very bossy and annoying, he just laughed. Ranar da Yan office Suka San zasuyi sure ba karamin farin ciki aka tayasu ba. Tunda ta tafi maiduguri suna ciki video call, he even say zaizo maiduguri tace aa, abun nasu baa cewa komai. Bayan dakayan Daya Bata kudi ta Saya Suka iso ta aika mashi dasu masu yawa sauran sati uku aka kawo lefe Mai uban yawa, har nata yafi na nazifa da Komai.
Habib Kam Bai Kara ganin Amira ba sai a wajen bikin ahmed, he couldn't get his eyes off her, ita Kuma Bata San Yana existing ba, he just hate himself for loosing her, har yau Bai gan danshi ba, gashi Bai iya fadawa kowa Halin da yake ciki, yaje office din alhaji Muhammad yafi a irga he wants to beg him for forgiveness himself Amma Sam alhaji Bai bashi Daman ganinshi, in gida yazo still maigida ya Hanashi shiga, it gets to some time that he feel like going back to Lagos ya fada matar shi kidnapping dinshi akayi sannan aka saka shi Yi Mata abinda Akayi Mata Amma in ya tuna da irin Halin ta sai yace
"Over my dead body ..." Haka dai rayuwa babu dadi, Ahmed Kuma Abun nema ya samu kou kadan Bai ragawa Yar mutane, he is really giving her tough time, it's like you're have been hungry for something for many years sai ka samu abinda zaiyi quenching thirst dinka, Sannan he have habit of deriving pleasure from her pain, in Bai gan tana kuka ba Bai Samun irin Jin dadin Nan, he is totally insane when it comes to sex wani irin horonta yake, he will release and still leave it inside until be gets erected again, kou sati baayi ba matarshi ta Kira gjda wai ita Bata iya Zaman auren, baa nemi jin abinda yake Mata ba sai Suka ce tayi hakuri Haka kowacce ya mace ke Shan wahala kafin ta Saba, it comes to the extent that sai ta saka pad tace she's doing period, Haka zai makaleta, she knows Amira yaso aure sai Allah baj Yarda ba, cikin ranta sai ta dinga cewa Allah ya rabaki da wahala. Kou irin oyoyo da akewa Miji tsoron Yi mashi take, da ya dawo jikinsu na hadewa zai ajiye komai sai ta Gama dibanta Kan sari sannan yayi wanka yaci abinci, he is even trying to control how he will handle her don in ya biyewa system Dinshi sai ya hallaka ta, he is someone that kou kallon film yake ya gan sexy mace sai yaji abunshi ya tashi, Bai San sau nawa yakr samun erection sabida Amira ba, at times when she hugs him sai yaji kaman yayi reaping kayan jikinta, shi Haka Allah yayi shi, these days har maganin bacci yake Sha saboda Kar ya dameta da dare don yana Jin yanda take nishin wahala, he started developing feeling for her sabida she's a very good wife material, she's a good cook and very sweet in bed, he feels babu macen da zata kaita Dadi dukda Bai San ya matan suke ba, she's so fragile and soft in his hands. She's just his joy giver

Amira Bata dawo gida ba sai da bikin ta ya rage kwana uku, Tasha gyara har maranta sai yayi Mata nauyi, wani lokacin sai taji kaman ruwa yayi Mata zaune a Mata, she's always wet, wani lokacin pant dinta staining yake da wetness, hakan yasa ta dakata da duk kayan Mata da take Sha ta dage dasha Wanda zai matse ta ciki da waje kawai, she loves her body, Tasha dilka da kayan da ta Saya wajen husna kamshi, she scent sosai, turaren maiduguri da aka Bata ya mugun saka jikinta matsiyacin kamshi, she's just glowing, ranar data dawo fajz yace zai zo ta rokeshi yayi hakuri kawai sai an kawota tunda it's just three days to go, bai so hakan ba Amma hakan ya hakura.
A bangaren bintu Kuma ta sakawa kanta dangana, ta kwantar da hankalin ta as she feels ok with the way faiz ka tattalinta, Ana cewa in maza zasuyi aure suna wulakanta na gida Sam ita Bata gan Wannan ba, Bata gan wulakanci saga gareshi kou kadan ba, sai da yayi Mata full set of box na kayan sawa, she have lot's of Kaya da Bata Dinka ba Kuma ta Karo Mata wasu, kou Hindu dake neman hanyar Yi Mata Dariya Bata samu ba, ta nunawa Hindu set of zinari Daya Saya Mata da Kuma zoben diamond tare da Kuma 500k da ya Bata sai Kuma she told her of alkawarin da yayi Mata, sai da Hindu tace
"Ashe dai Yana sonki kawai ego da pride dinshi ne bazai Bari ya nuna Maki ba..." This is all bintu wants to hear and she's ok with it, Bata son a dingayi Mata kallon mijinta ya je ya auro wacce yafi so fiye daita, da bintu ta fada Mata bazaayi wani biki ba sai Hindu tace
"Wai because kar ranki ya bace ne baxaayi bikin ba?..."ta tambayeta
"Eh sosai..."bintu ta amsa Mata sounding so happy
"Chab kice ita wannan Bata da wani daraja wajenshi...wow...ai sai ki kwantar da hankalin ki tunda kece Yar goshi.. " ta fada Mata. Ana jibi zaa kawota akazo akayi jere na fitan hankali, shi Kam faiz ya gagara ayi bikin because he is just counting down the days until ranar da zaa kawota, he just want to see her in his house, duk yanda yake farin ciki Daya zo wajen bintu sai ta dakr, iyami Kam sai da ta hada biki and her family sun zo sosai dukda suna complaining why zai Kara aure Haka so soon da kou shekara matarshi Batayi ba, her reply was Haka Allah yaso, sunyi Magana da Amira and she gave her honest advise, she told her Kar ta kuskura ta Raina bintu, sannan she told her Kar tayi using Daman da Allah ya Bata na ganin yafi sonta ta kuntatawa bintu, she advised her sosai tamkar yarta ce zaayiwa aure, mutane sun cika gidansu sosai saidai Bata da friend kou guda sai cousin sisters, cousin sisters that gossip about her misfortune, har yau wasun su gani suke Sam ba Haka Nan wannan saurayin Mai takama da Kanshi yace zai aureta ba, wasu are just jealous that her life is just wow, kitso akayi Mata tiny tiny ones dukda Ana cewa Wai Kar tayi kitso she prefers it to wanke Kai a salon ta dinga fama da gyara gashi, in ta bude data sai taga message daga faiz data bude sai taga picture dinshi yayi tagumi ya kurawa screen dinshi Ido ya rubuta
"Zama jira..." Sai dai tayi Dariya ta dinga kallon shi, wannan bawan Allah is so different and handsome, gani take bazata gan wani da zai sake mamaye Mata zuciya kaman wannan mutumin, wayarta ya cika da funny pictures dinshi, Bata sani ba kou Haka yake da matarshi ta gida but she knows be loves snapping, Bai good hour guda Bai tura Mata picture dinshi ba, Bata cika tura mashi picture ba sai in ya tambaya. Ana cikin hada hadan biki duk ya ki barinta ta huta da waya, she have no choice than to off her phone, ba karamin biki Akayi ba, ta samu advise kala kala Kan takiji Taki gani. Shima faiz ya ya hada get together da friends dinshi, baayi wani party ba sosai but anci ansha, Haka Nan shi kadai sai ya saki murmushi ya girgiza Kai, Bai minti biyar Bai saki murmushi shi kadai baz most of his cousin brothers sunzo sai kallon shi suke, kallo Daya zakayi mashj kasan he is totally happy. Dukda gidansu da akwai mutane bayan friends dinshi sun watse gjdansu ya tafi iyami ta dinga mashi adua da Kuma fatan yayi adalci a tsakanin su, siblings Dinshi Basu wani zo bikin ba Amma Babu Wanda yasan Basu zo ba, babu Wanda ya maida hankali kansu balle ya damu.
Chapter 252 · 0% Book details