← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 268

Sashe 129

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Har wajsn karfe shida na yamma faiz na gidan, hajiya kadijatu still sees his car a compound din Gidan and she wonders what he is still doing here leaving his wife all alone a gida, she knows he is going through Alot yanzun Amma Bai kamata ta zuba mashi Ido ya shiga hakkin matarshi ta sunna ba, kou alhaji daya dawo daga office Sai da ya tambayi what motar faiz is doing a Gidan Nan tace mashi yazk daukan wani Abu ne Kuma Bai Dade da zuwa ba, she just covered for him don Kar ya dinga fada, fita tayi ta nufi bangaren shi, tana zuwa balcony din Gidan ta Kama handle din kofar tajj shi rufe, she knows he is inside tunda da akwai Motar shi, Dan bugawa tayi amma ba da karfi ba yanda Kar kowa yaji, she spent two minutes tana knocking baa bude ba, she's so scared Kar ace yayi wani Abu, she sees yanda yake dazun and she fears kar yayi hurting kanshi, zagayawa tayi ta bude window Dinshi taga Babu kowa falonshi, da sauri ta zagaya ta Baya ta bude window dakin kwanan shi nan ta ganshi kwance daga shi sai doguwar wandon shaddan jikinshi da singlet,
"Faiz.." ta fada mashi, kou motsawa baiyi, sake Kiranshi tayi this time da Dan karfi sai yayi motsi kadan, she called him several times sannan ya tashi zaune with a very dull look,
"Kai what's wrong with you..." Ta fada cikin fada tana Dan juyawa to make sure Babu kowa bayan gjdan Yana kallonta don she's a very protective mother, Bata son tana yada laifin yaranra unlike wasu daga cikin iyayen yanzun da bakinsu suke fadawa wasu laifin yaranta. Wasu kou uban yaro Basu cika Kai mashi Kara ba sai in ya Zama dole just like my mother. Hmmm Allah ya jikan iyayen mu da suka rigamu gidan gaskiya, mu Kuma da iyayenmu ke raye rabbi ya bamu ikon sakasu Dariya da Kuma farin ciki.
"Dalla ka tashi ka bude kofsr...did you know your daddy is back?...he have been asking what you're doing at home...now tashi ka bude min kofar..." Ta fada mashi ta window, faiz da yake jin baccin Bai isheshi ba ya daga Idanuwa ya kalleta yace
'iyami.. just go...later...Zan...koma.. gida...I need more sleep...I haven't been sleeping well...." Ya fada yana lumshe idanuwa sannan with the way he is talking kasan something is wrong with him,
"In baka son ranka ya baci tashi ka bude min kofar... right now
.." ta daka mashi tsawa sannan ta juya tayi dube dube again don Kar kowa ya jita, ahankali faiz dake jan kafa ya fita, Yana San dafa bango ya je ya bude Mata kofar, komawa gefe yayi ya jingina da bango, hajiya zagayowa tayi ta dinga mashi fada yayinda faiz ke tsaye kusa da bango ya sakarwa bangon nauyin jikinshi feeling kaman ya koma ya kwanta, Saida ta Gama fada yace
"Nifa...baccin Bai... isheni ba..." Faiz ya fada cikin tsantsan maye, kallon mamaki hajiya tayi mashi tare da zaro idanuwa sannan Dan Kai hancinta saitin bakinshi taji the funny smell coming out of his breath,,
"Faiz...are you drinking?.." ta fada mashi, Dan bude idanuwa yayi ya kalleta ya maida idanuwan ya lumshe yace
"Yes... for a..very long time...very very... long...time....na Dade...Ina Sha..."if you see yanda yake magana kasan it's the alcohol not time, hajiya kadijatu da hankalin ta ya mugun tashi da gudu ta shjga dakinshi taga kwalban daya sha kasa, yau Bai tuna ya boye ba it's on the floor, da gudu ta sake dawowa waje rike da kwalban tana cewa
"Faiz!...is this real?...kou am dreaming..." Ta fada idanuwanta cike taf da kwalla,
"Iya..mi... it's fucking real..." Bai Karasa ba ta katsameshi da wani irin Marin da yasa ya zaro idanuwa lokaci guda.

Alhamdullilah
2/5/21, 3:18 PM - Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

23
Chapter 129 · 0% Book details