Sashe 83
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahmed na zuwa gida ya Shiga bangaren shi yayi wanka yayi sallah sannan ya shjga Bangaren mum dinshi ya gaidata ta amsa mashi, kitchen ya Shiga ya dauko abinci yaci ya koshi before ya koma wajen mum dinshi dake kallo yace
"Mummy...zanje ganin Mara lafiya..."Bai karasa ba ta Watsa mashi annoying look before tace
"You're insane... jiya ba kaje ba..."
"Haba mummy yanzun bazan je ganin sister Dina ba...kinsan in daddy yaji he will be mad at me..."
"Ban son iskanci...bani waje..." Ta fada mashi atakaice, cikin fushi ya fice daga bangaren ta ya koma nashi. He won't make her angry by going without her permission. Kiran ismail ya Yi Yana tanbayar shi how she is yayi replying da she's ok. But still Bata tashi ba.
The following day kowa ya Kama Harkan shi Amma Amira is still in the hospital, Bata bude Ido ba sai wajen karfe goma na safe, she didn't want to he save as her pain is still fresh, she was crying bayab ta gano she's in hospital bed, mum dinta was like
"Am sorry for your pain... forgive us...Sam ban kyauta maki ba...pls don't try to leave me again..."ta fadawa Amira dake kwance tana kuka with her two eyes closed, Banda tears babu abinda ke zuba daga idanuwan Amira, she wants to tell her mother the real reason of her pain Amma what good will that do now, she didn't tell her the fact tun farko sai bayan deception?, If an sani they may force him to marry her which will be over her dead body,. Right now she don't want to live because she will surely kill Habib, kou kadan she won't let him go away with what he did to her, never, it's better ta kahse kanta da ta Bari ya rayu yayi rayuwa da wata, she can't watch, the pain is unbearable for her, tana jin kalaman mum dinta as she Pampers her like she does before Amma that doesn't help matters, kou kadan Bata son Ana magana kusa daita, she talks to her for over an hour tana rarrashin ta telling her she's going to be a better mother from now henceforth.
"Mummy..."ta fada with her eyes closed,
"Naam...Yar mumminta..."hajiya ta amsa Mata Tana rike da hannun ta,
"Kiyi... hakuri...Amma... ban son... rayuwa..."ta fada cikin voice da Bai fita sosai
"No pls...ki rayu don ni...pls..." Mum dinta ta fada kaman zatayi Fara sabon kuka as she have been doing since Amira ta kusa kashe kanta, shuru Amira tayi Amma close eyes dinta Basu daina pouring ba, if Bata mutu ba when will she stop crying, when will the pain of deceit ever go away,the pain of being decieved tunda ta bude ido Babu abinda take ji sai kalaman Habib, right now the only thing that will give her joy and happiness shine ta ganshi anyi gunduwa gunduwa dashi, taga Mota yabi ta kanshi time and time again, she wants to see him burn to ashes, she's never going to be happy until she see him suffer, if she's living then she's living to see him suffer, she's living to see him crumble on his knees begging to feed, yanda ta gumke baki shows the she's planning something in her heart, nazifa ce ta kawo abinci itama tana begging Amira for the way she treated her, ahankali hajiya ta mikar da lta zaune ta Bata tea a Baki amma kinsha Amira tayi, asalima she can't just imagine seeing any in her mouth, Bata Ganin zata iya hadiya daidai da ruwa, hajiya tayi magiyar duniya amirata dinga girgiza Mata kai, kanta kasa hawaye na zuba, wajsn karfe 12 asiya tazo da Nasir,Ana kawoshi ta daga idanuwa tana kallonshi, kawai she pities herself and her son, yanzun bashi da Wanda zai dinga Kira daddy. She's going to be a mother and her father to him, Yana ganinta a zaune ya rugo da gudu zuwa wajen ta. She can't hold him as he hugs her legs, sabon hawaye ta farayi cikin bakin ciki.
Ismail ne ya Kira Ahmed ya fada mashi Amira have woken up, Nan ya fada mashi gashi Nan zuwa.
Shima faiz Yana zuwa office yayi tunanin it's good ya Kira Ahmed don yaji yanda ta kwana, he feels he May start over acting sai yayi deciding he won't call her instead zai je wajen don ganin ta, shi kadai Yana tunanin how Ahmed is going to act when he tells him yaje ganin Amira, kawai Yana son jashi fada and it's going to be fun, shi kadai na zaune sai Dariya kawai yake,. Kana ganin yanda yake Dariya kasan he is up to something funny. Yana sallah zuhr ya fita. The first thing he did was go to a near by super market and get he's some things, Nan yaje yayi shopping cike da manyan leda guda biyu, yanayi fave dinshi dauke da dariyar keta, kawai all he is waiting for is for him to call Ahmed and tell him he went to see her yaji irin sabon haukan da zaiyi mashi.
Alhamdullilah
1/15/21, 2:29 PM - Ummi Tandama: Dawn of a new beginning
4
Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you're not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let's get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
Faiz fitowa yayi da leda cike da Kaya, he spent kusan 25k a wajen sayan kayan ciye ciyen, cikin Mota ya koma ya zauna with a smile Kan face dinshi, kana ganinshi kasan he is really up to something, relaxing yayi cikin motar Yana tunanin if yazo ya gan wannan uban chocolate din he will ask who brought them then zaa fada mashi he is the one, then maybe he will call him to thank him, Zama faiz ya gyara tare da sauya yanayin face dinshi before yace
"But why should I do this...is this really necessary?...am faiz AKA ayomide...I shouldn't have time for this kind of nonsense..." Ya dada yana kallon ledan dake Kan dayan sit din sai Kuma yayi adding
"Now I spent a lot just to annoy someone..."ya sake fada kaman he is kind of insane, shuru yayi for a moment before ya saki murmushi yace
"But it's going to be so much fun..."ya fada Yana sake sakin Dariya, he wants to see yanda Ahmed will react then he will rush home and tell his mum about it's going to be so much fun. Mota ya tada ya bar wajen heading to the hospital.