← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 227 OF 268

Sashe 227

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Amira Kam working help her get rid of pain, hakan yasa duk wani aiki daje office dinta ta farayi babu wasting of time, tana cikin aiki sai ta daina ta kafawa waje guda Ido, ba komai take tunani ba sai yau Basu gaisa da faiz ba, tunawa tayi da yanda tayi treating dinshi last time so she's thinking Yana fushi daita ne. Ahankali ta Mike ta fita daga office dinta, yau da Bata ganshi ba sai taji duk babu Dadi, deep down she knows what she have for him, kawai she will never admit it, ta kulle heart dinta da Bata son bawa kowa dama.ba don koami ba sai don ta Kar ta sake Shiga cikin wani Hali, office dinshi ta bude faiz da hannunshi biyu ke gaban goshinshi with his two eyes closed yace
"Out..." Ya fada atakaice without opening his eyes, yau tasan he is in bad mood, tasan shi, tsaye tayi Bata tafi ba instead sai da maida office din ta rufe,idanuwa ya bude ahankali ya saukesu kanta, wani irin Abu yaji cikin ranshi, his heart dropped sabida kishi,
"Good morning..."ta fada mashi calmly,faiz da hannunshi jaw dinshi ya Dora finger days Kan lip dinshi kallonta yayi from head to toe Yana imagining Habib Yana rike da breast dinta Yana shansu while he lay on her screwing her, da sauri ya kauda kanshi gefe guda ya lumshe so Gam,
"Morning..." Ya amsa Mata kanshi gefe, she wonders what happened, irin kallon da yay Mata yanzun ya bsmbamta da yanda yake Mata da duk sanda zai ganta zai dingayi Mata wani irin kallo, irin kallon so da kauna, Amma yau it's like he is looking at her in a disgusting way, tsayawa tayi tana kallonshi, she wish she can just ask what happened Amma Ina ruwanta, it's non of her business, Kar ya Zama Kaman she's giving him a hint she cares, faiz da zuciyar shi ke burning sake daga kanshi yayi ya kalleta Bata San sanda tace
"Ya family" ta fada ahankali
"Fine..." Ya amsa Mata still looking at her, yanda yake kallonta sai ka rantse bashi bane maiyi Mata wannan naughty look, kawai sai ta Fara tunanin kilan he is fed up with her behavior, kilan ya gaji da yanda take treating dinshi, kawai she misses his behavior, yanda yake Mata before yau da baiyi Mata hakan ba sai taji Babu dadi, juyawa tayi without saying another word, faiz zaune yayi Yana kallon ta, Bai taba jin irin wanna kishin da yake ji ba, Bai San he have this in him ba, Bai San he can feel like killing someone ba, inda zai gan Habib yanzun Yana iya kasheshi har abadan, Amira har ta Kai Bakin kofar ta sai ta juyo taga Yana Mata wani irin blind look, ahankali ta bude ta fita ta maida mashi kofsr shi ta rufe feeling weak,
"You have tried..." Ta fada ahankali tana komawa office dinta
"Kayi kokari sosai...and it's ok if you can't take it anymore..." Ta tana shjga office dinta, hawaye na neman zubo mata sai ta maidashi. Duk ta shjga damuwa because of him, wato she derived joy from watching him follow her bumper to bumper, office dinta aka bude, she was thinking shine Amma Sam Bata ji kamshin shi dake riganshi shigowa ba, ahankali ta daga Kai don ganin Mai Shigowa, Bata San sanda ta Mike tsaye ba ganin matar faiz na shigowa office dinta, she just feel it's not going to be good.

Alhamdullilah
3/17/21, 8:35 AM - Ummi Tandama: 96💚❤💜🤎�
Dawn of a new beginning
🧡🤎💜❤💚�

9️⃣6️⃣
Chapter 227 · 0% Book details