Sashe 16
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wajen karfe 11 yazo gidan, parking yayi a inda suke parking motoci ya fito rike da Leda hannunshi, bangaren mamansu Amira ya nufa, Yana shjga falon ya tarda mamansu Amira da kannen Amira nazifa da asiya, nazifa ce Mai biyawa Amira shekara uku ne tsakanin su Amma zaginta take Babu ji ba gani, sai asiya ke biwa nazifa itama Bata rangwantawa Amira sai kananan yaran gidan wayanda suna son Wasa Da Dan amira baby Nasir Amma kou kadan baa barinsu, suna ganinshi duk suka saki faraa especially asiya tana cewa
"Yaya... yaushe kazo..." Ta fada, banza yayi daita ya durkusa Yana gaida mamansu, amsawa tayi with a very friendly smile Kan face dinta,
"Yaya inata magana..." Juyawa yayi ya kalleta before yace
"Ai joya ni na ganki...Amma sam Baki ganni ba saboda kina fada Kan yaro Mai kunnen Kashi..." Ya fada Mata atakaice, shuru asiya tayi trying to remember, she remembered jiya an kirata ta Kira nazifa ta dauki dan, don ita kowa na gidan yasan Bata daukan wanann yaron Bata tabashi, she have made it clear that bazata taba abun kazanta ba, if you see her duk kou 18 years Bata Kai ba, hakan yasa data fito Bata lura dashi ba,
"Ayya...Yaya... Wallahi ban ganka ba..." Bai Bari ta karasa ba yace
"Ai ni na ganki..."yafada not smiling at her,
"Yaya tsaraba ce ka kawo Mana..."inji nazifa dake zaune tana kallonshi
"Aa...sakon Ismail ne..."ya fada Mata atakaice, kallon asiya yayi yace
"Ina Amira..."ya tambayeta Kai tsaye, shuru tayi tare da daure face ta kauda kanta gefe not even looking at him, dukansu Basu wani kalleshi ba,
"This girl have suffered..." Ya fada cikin ranshi
"Ke!...Hala you're deaf..." Ya fada Yana kallon yanda ta juya mashi Kai,
"Yaya bata San inda take ba ai....shi yasa tayi shuru.. " nazifa ta amsa mashi atakaice, wani irin tsoki yaja ya nufi hanyar dakinta as daman suna da wnanan freedom din a family dinsu,
"Kilan Yaya Bai San abun kunyar datayi ba...shi yasa yake dokin ganinta...." Inji asiya,mamansu dai Bata ce kala ba tana zaune kanta kasa, duk yanda take farin ciki in har ta tuna da zancen Amira sai ranta yayu Baki wulik, in ta tuna da irin abun kunyar datayi sai ta ji komai na duniya ya isheta, she knows nobody will blame her for what she's feeling right now, yarka ta fari, your first daughter that you have lots of dreams and wishes for, the daughter that in har zaka gan abun gayu sai.ka Saya Mata, the daughter that in kayan kitchen zaka gani latest Zaka Saya Mata ba don komai ba sai don since she's the first daughter you want komai nata ya fita daban Dana kowa, the daughter that in zata tambayeka kudi kou nawa ne muddin she tells her what she will do with it zata Bata, mutane suna son autansu Amma ita she's In love with her first daughter, Amira is her favorite, she sees her self In her don in Tana zaginta sai tace
"Da bakinki kaman nawa..." Tasan Amira is her carbon copy, ta jawota a jiki sosai that they can discuss sensitive issues Amma Saidaii she's totally wrong about her, another that is killing her is in har da yayi abu na nadama as a mother Dole zaka sani, Sam Bata gan nadama tattare daita ba, even when she finally said she was raped tasan it's a pure lie, ita dai gata Nan, happiness ya fita daga rayuwar ta ever since the incident, she wonders if mijinta Yana da damuwa Kan abinda ya faru don always he will say Kar ta damu kanta don mutum Bai Isa ya tsallake kaddaran shi ba, sanann damuwa Kan abinda Allah ya tsara is like asking feeling shi wnada yayi sanadiyar faruwar hakan Bai San abinda yake ba, kawai Yana fada Mata she should relax and pray for her Allah ya kawo daidai da mitin daya da zai ce zai aureta a Haka ta tafi gidan mijinta ta bar gidan dukda she feels da wuya in ba dai wani tsoho zaizo ya aureta ba she feels babu wani saurayi from a responsible home zsi zo ta aureta don she knows bazata taba yarda her Ismail yace zai je ya auri lady with a bastard child ba. Ahankali ta Mike ta bar masu falon ta koma ciki.