← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 268

Sashe 66

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bintu na ganin faiz ta saki wani irin kasaitaccrn murmushi tana mikewa tsaye tare da maida gashinta Bata looking more sexy to him, faiz na tsaye inda yake yace "Is mummy around?.." ya tambayeta cikin little bit of whispering Yana kwantar da murya kaman Mara gaskiya, ahankali ta girgiza mashi Kai before saying "Aa...taje unguwa...." Ta fada mashi calmly trying to make herself look more alluring to him, "Ba kowa gidan?..." Ya tambayeta Yana kashe Mata Ido daya looking naughty and not taking another step from where he is standing, ganin irin kallon da yake mata yasa ta sadda kanta kasa with a very beautiful smile on her face, the smile that's showing yau she's happy faiz Yana Mata kallon so da kauna, irin murmushin dake nuna you're very much excitement about something, she's so happy he is looking at her Haka, wato da gaske sexy dressing Yana daukan hankali namiji duk yanda yake ji da kanshi don ta lura her dressing is getting him Insane, gyara gashin kanta dake wajen kunnenta tayi tace "Eh..." Ta amsa mashi kaman she's so shy of him as all her knees downward is open and Bata da bra so her not to peeky breast is looking at him, now she knows yanda zata dinga kamashi, this is the best day of her life as his eyes on her is making her so joyful, ahankali da faiz da yakura Mata idanuwa Yana kallonta from her head down to her toes ya ware Mata hannuwanshi before yace "Pls zo ki rungume ni..."ya fadamata,Babu musu kanta kasa ta dinga takawa kaman Bata son tafiya ta Isa gareshi tayi hugging dinshi ya lumshe idanuwa tare da sakin wani irin ajiyan zuciya before yace "Sai naji...inama...a gidan mu ne Nan....kawai sai naji...I want to marry..."ta fada rungume daita Gam, bintu dake rungume dashi ranta Kal, tasan inda asiri tayi she will be so happy and glad to say the boka did well Amma sai ka kasance Babu wani Abu kaman hakan, idanuwa tayi rolling as he rub her hair, ai gobe zata Shiga kasuwa for more sexy dresses Wanda bazata saka daga Nan gida ba sai in taje gidanshi, tunda suke tare bata taba ganinshi Haka ba Sai yau,. "My king kenan..."ta fada cikin matsanacin farin ciki, . "Hmmm..."faiz da mood Dinshi ya sauya lokaci guda yace "Queen..." Ya fada Yana Dan loosing hold dinshi, ya rasa why lokaci guda yake shaawar ta, asalima Bai taba jin mood Dinshi ya sauya because of her, sakinta yayi, tare da Saurin samun waje ya zauna tare da Dora kafa daya Kan daya, "My king me Zan kawo maka..." Ta fada mashi tana dawowa ta zauna kusa dashi, faiz da manyan idanuwanshi Suka koma ciki yace "Tashi daga kusa Dani Kar ki jamin sharri...Baki San yanda nake kokarin daurewa ba..."ya fada Mata with a little smile Kan face dinshi, Bata ce komai ba ta Mike, if you see yanda wannan Yarinyar ta dinga tafiya sai da ta barshi Yana kallonta with his mouth open, she was intensionally twisting her body because of him, faiz ji yayi wani abu na rumbling a cikinshi, tana dab da shigewa kitchen ta juyo ta kalleshi suka hada Ido sai ta saki murmushi, Kai ya girgiza yana cewa "Zaki ci ubanki ne...ki cigaba..." Ya fada Yana relaxing Kan kujeran da yake yayinda ya Dora kafa daya Kan daya kaman wani basarake tunanin she's trying to turn him crazy, he is trying to be so nice to her, da akwai abinda ya faru daya tsaya mashi cikin Rai, the way Ahmed yake treating secretary dinshi is something else,. At times sai yaga he is trying to make him jealous kou Kuma Yana nuna mashi indirectly how to treat a woman, or he is showing him how to show someone your really loves them, shi dai yasa he is not in a crazy love, abun Yana mugun bashi haushi,. He will carry her bag, kou Kuma in sun fita tare zau bude Mata kofa Yana Mata wani irin kallo so da kauna. Drink bintu ta kawo Mashi ya amsa Yasha kadan. Dan hira ta dinga janshi dashi Yana Bata amsa daidai maganar ta, "My king...yauwa Wai wacece wannan Dana gani a office dinka..." Ta samu courage din tambayar shi bayab long time of trying to ask him Amma Bata samun wnanan face din, yau kam ta samu fuska sosai so she thinks it's the right time to talk about her and duk sanda ta tuna ta sai ta ji wani irin tashin hankali daita don she knows ba ita kadai zata mutu Kan faiz ba other girls are free to fall for him dukda he is not an easy fish to catch. "My secretary..."ya amsa Mata atakaice, Baki bintu ta turo before saying "Wayyo babyna...nifa banson kana aiki da mace...Kar su kwashe min Kai..." Ta fada cikin tsantsan shagwaba, Dan murmushi ya saki tare da girgiza Kai yace "Hmmm my queen kenan...in inason yanmata kinsan Kou banyi aiki dasu ba Zan samesu a raga raga...so relax ..ban da case daita... besides she's not just any girl... she's the girl friend of my besty... wnanan Ahmed din..."ya fada Mata, wani irin sanyi taji cikin ranta but she have to say "Wannan Ahmed din da kuka taba zuwa Nan gidan?.. ta tambayeshi sounding surprised, ahankali ya daga Mata gira alaman yes, "Kam Amma sai ta bar babe dinshi tana aiki cikin company din maza...Kuma as a secretary?..." Ta fada cikin mamaki, kafada ya daga Mata alaman oho "Ai baby nasan bazaka yarda ni inyi aiki ba kou..."ta fada tana turo baki as she's among those lazy women da suna imagining how working life is, she's the type of lady da Bata iya aiki at all, irin matan Nan that just see kansu suyi aure kawai su haifi few children while husband pays all their bills, duk yanda kike classy, duk yanda yake sonki muddin zai kasance he is the one doing all the business, ace shi kadai ne zai fidda duk wata penny da zaa kashe gida then kina ruwa, Baki taba serious daraja idanuwanshi, bazai dinga shawara dake ba because he feels naki is to collect from him and nothing more, zai dinga boye maki wasu abubuwan when it come to his income because yasan you might demand from it ba kaman matan da kullum cikin requesting kudi suke "It's nothing bad... working woman is also good..."faiz ya amsa Mata after long silence kaman bazaiyi magana ba "Nidai ban son aiki...in tashi da safe kana shiryawa Ina shiryawa?...wa zai kula da gjda..."ta amsa mashi cikin shagwaba "Ai I didn't say you must work..kawai dai Ina fada maki yin aiki is not bad....and did you know a wajen aiki Mata are more likely to be smart than men?...I think they're more devoted to their job..."ya fada Mata calmly Yana lumshe idanuwa, wannan kalaman ya Dan tsotsa Mata Rai as she thinks his statement have something to do with his secretary, Baki ta tale before tace "Why did you say that?.."ta fada tana kallon yanda yake lumshe long lashes dinshi kaman yayi babban aiki from office ya gaji "Kinsan I have had about 5 secretary Amma Babu Wanda ya kawo single sign of change to my work sai ita..."ya fada telling the truth about how he feels about abinda ya faru yau, "Hmmm..."bintu ta fada sounding very jealous, zata Kara Magana faiz yace "Wai maganar secretary ya kawoni Nan kou ganinki....Bari in tashi in tafi..."ya fada yana kokarin mikewa, da sauri bintu to tashi daga inda take zaune ta zo waje fajz da har ya Mike ta kama mashi hannu tana cewa "Wayyo my king sorry ka zauna..."ta fada mashi, "I want to go home now...nasan before in Kai gida anyi magrub..." Ya fada Yana tsaye, "Baka fa Dade da zuwa ba.."ta fada Kama zatayi mashi kuka, "Nayi laifi Dana zo Kenan... shikenan bazan Kara ba..." Da sauri tace "Aa...ba Haka bane... sorry..." Ta fada tana magna da kyar, zagaya hannunshi yayi a shoulder dinta before yace "I want to thank you for those delicious meals...Allah ya bar min ke.... you have make it easy for me...kinsan yanzun ba sai na fita zuwa restaurant ba tunda mummy dake sa a hada min is mad at me..."ya fada Yana shafa shoulder dinta, wani irin Dadi taji as the most important man in her life is appreciating her little effort don ita Bata dauki Yi mashi girki komai ba, she can do it over and over again because she loves him, a gjdansu Mai aiki ke girki Amma ita take dafawa faiz abinci, did you know da akwai irin wanna yanmata, wayanda Basu aiki gidansu Amma da zaran ance saurayin su Wanda suke haukan so zai zo zasu dinga rawar jiki suyi mashi girki to their best efforts? "It's my pleasure my king..."ta amsa mashi cikin so much happiness, daya hannunshi ya saka cikin aljihunshi ya dauko wasu kudi that seem he counted them from office ya Mika mata Yana cewa "Baby manage it..."ya fada Yana Mika Mata kudin, bintu da tunda take Bai taba Bata sisi ba ta zaro idanuwa as she looks as the money da zai Kai a kalla 40 to 50k tace "Ka barshi...ban amsa .." ta fada tana lafe da jikinshi, "Nidai Zan Baki kudi kice Baki so kou?...lallai...ai shikenan..." Ya fada Yana maida kudin aljihunshi, Bata Kara cewa komai ba but she's thinking yanda he didn't even beg her to collect the money, tasan some men that really wants you to collect the money will beg you Amma faiz Bai Kara cewa komai ba ya maida kudin shi aljihunshi, da ganin shi zaiyi mugun rowa sosai, rakashi tayi har zata fita ya Galla Mata harara before yace "Wato Daman kina fita a Haka kenan..." Ya fada cikin somehow kishi, da sauri ta koma tana cewa "Aa...sai munyi waya...Zan kiraka anjuma..."ta fada mashi don tasan he won't call "Aa...jiya you didn't let me sleep well...Kuma gashi mungan juna yau...so suspend the call to next tomorrow... Kinga yawan baccina Yana son afara challenging Dina a office Dina..."ya fada referring to what Amira said dazun, yanda tace inda zai zo da wuri da zaayi kaza da kaza, it touched him
Chapter 66 · 0% Book details