Sashe 122
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you're not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let's get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
20
Amira jin wani irin faduwar gaba tayi taji magnaar banbarakwai, kasa magana tayi, kanta kasa as she sit nesa daita, she feels Inda da mutane wajen she will still say what she just said,.
"Yana Ina..." Hajiya ta sake asking dinta pure and clear
"Gida...mu..." Amira ta amsa Mata
"Allah sarki...baiwar Allah...rabbi ya raba mu da mummunar kaddara... " Hajiya ta fada Kai tsaye, Amira kasa magana tayi don yanda maganr ke fita kasan da akwai wata a kasa,Â
"Ya su Hajiya...how are they coping..." Bata Karasa ba Ahmed ya Shigo da three quater sai singlet da akwai wata food warmer a hannun shi, Yana ganin Amira zaune yaji gabanshi ya yanke ya Fadi saboda fargaba
"Mummy..."ya fada Yana karasowa cikin falon, tsoro ne kwance Kan face din Ahmed saboda tsoron Kar mum Dinshi ta fadawa Amira wata magnaar dazai Bata tsakanin su, he doesn't want anything to hurt their relationship, especially yanzun da take cikin damuwa, he knows she's still hurt Inside and Yana kokarin sosai wajen taimaka mata,
"Naam... har ka Gama breakfast?..."hajiya ta fada mashi, ahankali Amira da duk jikin yayi sanyi ta Dan daga Kai ta kalleshi daidai lokacin da shima ya kalleta
"Amira...kece gidan Nan... you're so highly welcome..." ya fada cikin duniyanci,sadda Kai kasa tayi
"Aikam ga Amira...na Dade ban ganta ba...tunda ta samu wannan kaddaran Bata sake fita ba...duk bikon da ake bamu ganinta..." Inji mum dinshi,
"Bari in ajiye warmer din Nan a kitchen..." Ahmed ya fada Yana shigewa ciki da sauri, Yana Shiga ya saki ihu Yana cewa
"Wayyo...mummy....wa ya  bar gas...a kunne...." Ya Fada cikin ihu sosai sounding so real, da gudu hajiya ta mike tana cewa
"Gas Kuma!... subhanallah..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali tana nufan hanyar kitchen din da gudu,
"Taho da Sauri ban iya kashewa...pls..." Ahmed ya fada Yana tsaye bakin kofar, hajiya Kam hankalin ta ya mugun tashi ta Shiga da sauri Ahmed dake tsaye Bayan kofar ya datse kofar Yana Cewa
" mummy...i.beg you in the name of Allah...Kar ki Fadi abinda zai vatawa yarinyar Nan Rai... you don't want me to be with her...and I promise not to..." Ya fada Yana kneeling gabanta,
"Ikon Allah...so saboda ita ka tadamin hankali?.." hajiya tafada tana dafa chest dinta
"Mummy am sorry...Amma if you tell her anything funny zai Zama Kaman you're mocking her Kan kaddaran daya fada Mata...then she will tell her mother...mum dinta zata fadawa dafdynta....then he will tell Daddy...kin ga an kawo matsala Kenan...pls don't tell her anything...I beg you...I honored your request Honor mine..." Ya fada Yana durkushe a gaban ta..
"Naji..." Ta amsa mashi atakaice, mikewa yayi ya bude Mata kofa, Amira Kam tana falo kaman ruwa ya shanyeta, she's so silent and thinking if the woman that talk like this will welcome her as a daughter in-law, bawai ta zageta ba Amma yanda tayi Mata magana gatsai makes her feel some how, Ahmed ne ya Fara fita da smile yana cewa
"Did you know an bar gas a kunne...gashi ni ban iya kashewa ba... it's a good thing na Shiga kitchen din yanzun da van San abinda zai faru ba..." Ya fada Mata Yana Zama opposite to her, ita dai Bata ce komai ba and hakan ya tada mashi hankali as he thinks kilan mum Dinshi have already said something harsh to her,
"Yaushe kika zo.. " ya tambayeta
"Ban Dade da shigowa ba... "Ta amsa mashi, Hira dai sama sama sukayi kou da kuwa hajiya ta dawo Bata wani saki face ba Amma Kuma she didn't say anything again, mazan family din suna da hadin Kai daidai gwargwado so bazata so ta Fadi abinda zai sa a dinga yawo da ita a family ba, the thing is kou sau Daya hajiya batace a baiwa Amira ruea kou wani Abu ba, she really wants to talk to Ahmed, Bata son ya yaudareta, she wants to know in bazata yarda ba or if zata yarda, she don't need more heart break, before ta tafi hajiya ta aiki Ahmed kasuwa, kudin ya amsa ya fita sai yayi texting dinta da
"Ki fito inyi dropping dinki a gida...but don't come out immediately don Kar ta gane..." Ya tura Mata, she sat for another 15 minutes before ta tafi. Tana shiga motar Ahmed tace
"She won't accept kou?.." ta fada tana kokarin fashewa da kuka, kallon mamaki yayi Mata kaman Bai San inda ta dosa ba yace
"Who?...and what are you talking about?..." Ya tambayeta,
"Your mom...Ina jin Bata Sona..." Bata karasa ba Ahmed yace
"Don't even think about that...kou kadan Kar kiyi wannan tunanin...kinsan Haka hajiya take ..so relax..." Ya fada Yana tuki
"Yaya...if you decieved me...Zan iya mutuwa...so it's better ..in sani tun yanzun...so that I will embrace my future with the thought of not going to get married in future...Zan San yanda zanyi rayuwata....I will not put hope in being called Mrs some day..."
"Haba stop it mana...wani Abu hajiya ta fada Maki ne...tell me what did she tell you to warrant all these talks..."Ahmed ya fada Mata cikin karfin Hali da Kuma hope of one day zaa yarda ya aureta, Bai gan dalilin da zai sa ya fada Mata be won't marry her ba, he loves her and he is going to try his best to see ya aureta,
"Bata ce komai ba...Amma..."
"Tunda Bata xe maki komai ba then no Amma....now relax...in kaiki gida..." Ya fada Mata Yana Kara gudun Motar shi.