← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 249 OF 268

Sashe 249

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira Bata San sanda ajiyan zuciya yayi escaping chest dinta ba, it's like tayi Missing something, she didn't sleep well, infact ta mance last meal dinta, and all of a sudden she's ok again,
"Nasan  Sona yasa kike kishina...ban Kara cewa Baki Sona..."fajz da ke jin wani irin natsuwa tattare dashi ya fada Yana rungume daita,
"Nidai...kar...kakara ..yimin irin wannan maganar..." Amira dake Jin wani irin unknown farin ciki ta fada  voice dinta na rawa
"Bazan Kara ba...ban karawa.. " faiz ya dinga maimaitawa, Bai saketa ba sai kusan Bayan minti biyar yacr
"Are we good?..." Ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai alaman eh,Nan ya saketa ya jawo kujera ya zauna Yana jawota kafarshi, he just can't stop looking at her, data nemi ta tashi sai yace
"Jiya fa ban ganki ba...dole yau in hada na jiya Dana yau...so Haka zamu zauna in kalllon ki don inyi filling gap din..." ya fada Mata, Haka nan ya hanata komai, wajen karfe 9:30 aka bude office din amira, har lokacin Amira tana zaune Kan kafar faiz, sai labari suke suna dairya sai ka ranste Basu bane sukayi wannan short drama jiya ba, they look so cute together, Hira suke Amma Maganar kasa kasa, in ka gansu Babu abunda zakayi tunani sai sunyi aure, Amira Bata iya Kallon idanuwanshi for long yayinda shi Kuma Bai da wajsn da yake son kallo sai idanuwan ta,  he is busy asking her ta Fadi amount da take so for her kayan lefe ita Kuma tana cewa Sam Bata fadin amount duk yanda ya Bata is ok,  hiran yayi Dadi da Sam Basu ji an bude kofa ba, ba Habib ba har Ahmed yaji wani iri a situation din da suka tarda Amira da faiz, duk da karan da kofar yayi duk Basu ji ba, sai maganar su suke suna  Amira tana rufe face dinta if he says something naughty, Habib feels so sad right now, kawai sai yaga ga Amira an kwace mashi, he left her and now she's taken, Sallama ahmed yayi da sauri both Amira da faiz suka kalli wajen, it's the first time da aka gansh Haka, da sauri Amira ta Mike tana kallon ahmed then to Habib, daure face tayi kaman baita, faiz Kam kou gizau,kou kadan he doesn't feel anything that aka gansu a Haka, kurawa Habib dake kallon Amira Ido yayi Yana gyara zamanshi, kallon Amira yayi yaga ta sauya Yanayin face dinta, now he knows the monster is here, before fajz yayi magana Ahmed ya shigo ciki Yana cewa
"Irin wannan holewa haka..." Ya fada tare da nufo faiz da shima ya sauya face, Babu wasting of much time ahmed ya fadawa faiz pls yayi excusing dinsu zasuyi Magana da Amira, he feels like saying no Amma already ahmed Yana da special place a zuciyar shi, hakan yasa yayi shuru ya Mike ya fita, Amira tsaye take tana kallon Habib with wani irin Bakin ciki, ahankali Habib ya durkusa kasa ya Fara Bata hakuri Kam Abinda yayi Mata, she's so speechless, har da hawayen shi, she just nodded and say ba Komai, Habib rasa bakin da zai fada Mata to take him back yayi, Sam ya kasa fada Mata he still wants her, all he asked was and opportunity to see his son and take his responsibility, Kai Amira ta girgiza tace bazata hanashi ganin danshi ba if he dares yaje gidan ya ganshi Amma Bata bukatar komai nashi wajen kula da danta, Basu wani Bata lokaci ba Suka tafi, wato forgiving is good don she feels so great Daya fada mashj she have forgiven him from her heart. They went for lunch tare da fajz, bayab sun dawo faiz ya Kira bintu Bata daga ba, he gave her 3 miss calls Amma Bata daga ba, ajiye wayar yayi waiting yaje gida yaji why she's angry with him. Yau Kam sent Amira 1.5 ta sayi all she will need Kuma ya fada Mata in ta Saya ta bashi that da akwai waynada suke wajenshi da zai hada kafin a Kai lefen, she's so excited and she couldn't hide her happiness, tana zuwa gida ta Turawa Ahmed 500k days kirata Yana fada Mata yagan wasu kudi ssi ta fada mashj it's her contribution for his marriage, nor matter how people will think about ahmed he is someone special and will always be, she won't mind helping him for the rest of her life, fada ya dinga Mata Wai ta bashi account ya maida Mata wasu that kudin sunyi yawa and she made it clear to him that no amount is much for him, she also told him that kou me yakeso ya fada Mata in har Bai fi karfin ta ba zatayi mashi. He is so happy about it, sai da ya Kira Ismail ya tayashi godiya Wajen Amira Ismail ya fada mashi he deserves what ever Amira will do for him sabida duk sun San how he contribute to who she is today.
Kiran faiz yayi ya fada Mashi abinda Amira Tayi mashi shima yace it's nothing, Yana Kan hanyar komawa gida ya koma gefe ya Kira Amira vayab sun Gama magana da ahmed, tana picking yace
"Hope ba kudina Kika bawa ex dinki ba..." Dairya Amira Tayi tace
"Sai kace ban da aikinyi...ba kudinka bane. " Ta fada mashi,
"Allah ya taimakeki. " Yafada sounding funny, Nan dai ya kashe waya ya tafi gida, he looks happy today Amma mood din Daya tadda bintu ya sake Bata mashi Rai, tayi kicin kicin da Rai kaman ba ita ba, cikin ranshi Yana tunanin wati Mai Mata biyu Basu hutawa kenan, from one wahala to another, when he asked her what happened sai tace she wants to go home, he was shocked yayi tsaye Yana kallonta
"Go home?...me akayi maki Kuma ..kou nayi wani abu ne ban sani ba..." Ya fada mata
"Vance kayi komai ba...kawai dai na hakura ne...I can't be here...I don't belong here..." Ta fada mashi kanta kasa sounding so serious
"Why did you think you don't belong here..."ya tambayeta
"Haka Nan...nima I want to go kou Allah zai sa in samu inda farin cikina matters...inda nima in Raina ya baci ran mijina ya baci...inda ba farin cikin wata ya zama farin cikina ba...Ina son yancin kaina..."ta fada mashi atakaice,
"Bintu me nayi maki da Zaki fadamin Haka .. yaushe na nuna maki Baki da yanci...did you think I don't know what you did yesterday... you intentionally want to bring problem between me and her....bintu don't I deserve to be happy?...Baki ganin Nima Ina son in dinga farin ciki..." Ya fada Yana tsaye Yana kallonta
"You deserve it...Nima Kuma I deserve it...kowa deserves happiness...so in kana son farin cikina kaman yanda kake son naka...kawai ka bani takardata..."Bata karasa ba yace
"You're mad.... you're so insane...orioda..." Ya fada cikin anger Yana juyawa,
"Am not insane....am serious...na hakura...Kuma believe me bazan taba ganin laifinka ba...kawai Bai yuwa in zauna da Kai if I know in Amira tana fushi da Kai kou in ta Bata maka Rai ni ma zaka Bata min Rai...kou sai ta faranta maka kaima ka faranta min...kawai kayi hakuri ka bani takardata..." Faiz Daya Bata baya dafa goshinshi yayi ya juyo afusace yace
"Now your true color is revealing...Allah ya Fara tona maki asiri...all that duk abinda kake so Nima Ina so is now bullshit... well for your information bazanyi maki Dole ba....amma bazai taba yuwa a haifamin first child Dina a gidan surukai ba... that will be over my dead body...in har kina son takardan ki zakiyi hakuri...ki haifamin abinda ke cikinki...then you're are as Free as the air.." ya fada sounding so fed up that kullum Abu kadan sai tace bani takardata, he just regret marrying her don zatayi staining sunanshi da Mai sakin mata Sannan at long last yasan zaa dinga ganin Bakin Amira because wayanda Basu sani ba zasu ce da zai aureta ne ya saki Bintu, shidai yasan ba kowa zai iya abinda yayi ba, yasan many men can't stand matan da Basu kauna har su zauna daita su dinga kokarin kyauttata Mata, yasan many people won't do as much as he did so duk abmda zai faru ya faru, yasan he have done all he can Kar ya shjga hakkinta, ya danne nashi farin cikin because of her, he won't mind talking all through the night da Amira Amma Because of her he can't, he won't mind chatting although the night da Amira Amma saboda ita Bai iyawa, he won't mind going to gidansu Bayan sun bar off but because of her Bai iyawa, what else zaiyi, let enough be enough
"Am not your surrogate..." Bintu ta Fada mashi
"I didn't say am looking for one... kawai in tafiya zakiyi kiyi hakuri ki Haifa min abinda ke cikinki...if you want I can pay you...Amma Babu inda Zaki...daga yau kin Gama fita daga gidan Nan..." Ya fda Mata sounding so angry and bad, bintu kuka ta farayi, she's so mad sosai,
"Allah zai sakamin..." Ta fada as he walks out. Dukda fadan da yayi dare nayi ya lallabo Wai ta bashi hakkinshi, he wants to do something that bayan ta haihu she won't go, Bai son ta tafi at all, she's part of him, Bata taba hanashi anytime he asked ba Amma yau tace she won't, he begged har da kukan karya, bintu is Gente Amma dayake ta fidda shi ranta Bata yarda dashi ba, he still hugged her and sleep besides her dudka ta hanashi, tasan it's because Amira is happy with him.
Chapter 249 · 0% Book details