Sashe 88
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In a weak way Amira ta daga lashes dinta sama a bit ta kalleshi na second guda yayinda shi Kuma ya maida two hands Dinshi cikin aljihunshi Yana kallonta, kou kadan Bata da niyyar abinda yace shi kuma Bai maimaita Mata komai ba, he was just waiting to see where she cut, he doesn't know why he is doing this but he surely want to do it, "Pls...show me your hands..."ya sake fada Mata sounding very calm,. Inshort kaman he is whispering, she wondered why he is asking to see her hand, this man here is not an easy person, in kowa na duniya na mashi kallon Mai kirki ita Bata mashi wanna kallon because she have seen how he behaves how he acts, inda mutum ne Mai raha da Wasa sai tace he is playing a trick or something tunda kilan ya Saba Amma wannan mutumin da tunda take Bata taba ganin murmushin shi ba sai In yana magana da Ahmed, "Mu gani Mana..." Ya fada this time sounding a bit tensed, ahankali ta daga hannuwanta ta Mika gabanshi waiting to see what this is all about, faiz kallon two hands dinta yayi sai yaci karo da tabon hannunta, it's not to big but it's something else, ahankali ya zare hannunshi na hagu daga cikin aljihunshi ya Dan taba Wajen ciwon da just one finger Dinshi da sauri ya dauke hannunshi as he feels Kaman he touched naked wire, itama Amira daga Kai tayi ta kalleshi na just a second ta sauke kanta "What happened to...hannunki..."ya fada starting a very fresh conversation and looking still bossy Yana tsaye kanta bayan ya maida hannunshi cikin aljihunshi still feeling yanda yatsanshi ke stinging for touching her, Shuru Amira tayi bit understanding this, she knows yasan what happened but doesn't know why but him asking her right now. Me yake son ta fada mashi, faiz da ganin tsayuwarshi right now is not really a good idea ya zagaya ya zauna Kan kujeran shi before ya nuna Mata kujera Yana cewa "Sit.." ya fada Mata not looking at her reaction don he is praying she doesn't tell her boyfriend he touched her hand. Ahankali Amira ta zauna kanta kasa "Baki amsa min ba...take me as your elder brother who cares.. Naga kina da Yaya kaman ni.. so tell me what happened...why you did it..."ya tambayeta sounding firm, deep down tana tunanin wannan tambayar da yake mTa is a total waste of time don tasan kou shekara zaiyi Yana tambayar ta she's not going to say anything, at least not telling him why she did it, only Ahmed is the person that knows and he is the only person that's going to know why she did it. "Bazaki fada min ba..." Ya fada calmly sounding a bit disappointed as he feels she's going to talk about it to him. "Ba...komai..." Ta fada calmly kanta kasa, "Da komai Mana...how will someone try to kill themselves and say ba komai...Ina ake Haka..." Ya fada sounding so serious like there's nothing happening to him right now, shuru tayi no response "Did you know inda kinyi succeeding kashe kanki da yanzun kinyi rotting a cikin kasa?...kin Shiga mawuyacin Hali regretting why you did it?... mutum ma ya mutu a Kan gadonshi ya ya Kare balle wacce ta dauke ranta da kanta..." Ya dada sounding very angry kaman she tries to end his own life not hers "I just can't believe a beautiful girl..."ya fada sai Kuma yace "Ouch..."cikin ranshi before adding "I wonder why you will do such...kawai I want you to know nothing is worth dying for just as nothing is worth going to hell for..."ya fadamata sounding calm yana Dan satan kallon ta, Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa, deep down he is thinking what is this nonsense for, he is wondering why the whole him should waste such time unnecessarily, , he felt Bai kamata yayi Mata magana Haka ba don Kar raini ta Shiga kou wata zargi tsakanin shi da Ahmed, "You can go..." Ya fada Mata atakaice, mikewa Amira tayi tare dacewa "Thank... you..." Sanna ta juya ta nufi kofa faiz relaxing yayi Yana kallonta tana fita yace "Fuck...don't be an ass hole..." Ya fadawa kanshi Yana Shiga wata tsabgar trying not to even think about what happened, kou kadan he didn't give his Heart to think about what happened sabida taba fita ya Kira gidan gona Yana magana da shugaban wajen, bakinshi na magana while he is trying to block his other thoughts, he is very good at hiding what he feels and he feels it's his mother's words that want to lead him elsewhere. Yana cikin wayar yaga office landline dinshi ya Fara Ringing, fadawa shugaban gidan gona yayi zaj sake kiranshi ya daga Kiran secretary dinshi, as usual Bai ce komai ba daya daga don tunda take Kira he never says a word iyaka he will just listened to her pass her message the Cut the call "You have a visitor...from the glamorous company..." Ta fada sounding very calm Kaman she's finding it difficult to talk so he heard, Bai ce komai ba ya ajiye wayar alaman ok Kenan don she knows yanda yake behaving, in Kuma Bai son bakin he will say "Not now..." So Jin yayi shuru yasa Amira ta kalli Wanda ya zo tare da mutane biyu kowanne su dauke da extra large Ghana must go dake cike da Kaya suna dauka da kyar ta fada masu su Shiga, duk shjga sukayi faiz dake zaune a kujeran shi ya hakimce ya kallesu ya amsa masu gaisuwar su "Ga sakon inji hajiya... tace ka zaba..." Ya fada mashi, "Ok...ku bude su..." Ya fada masu, Nan samarin suka Fara sauke kayan dake cikin each Ghana most go din daga Manyan laces sai Kuma manyan shadda dasu jallabiya sai vails masu tsadan gaske, kudin kowanne Rubuce a jikin kayan, Saida suka gama fiddawa yace. "Ku Dan fita in na Gama zaba Zan kiraku ku maida Mata sauran..." Ya fada masu, saida suka dkta sannan ya Mike ya zagaya inda kayan ke lode tsakiyar office dinshi ya jawo kujera ya zauna Nan gaban kayan yana kallonsu, Bai San kan kayan Mata ba don Bai taba Saya ba sai yanzun, kou mum dinshi zai Kai kasuwa Bai fita saidai ya jirata cikin Mota kou hour zatayi Bai fita har sai ta dawo. "It's going to be a little difficult for this..."ya fada Yana daga wata lace katuwa Mai nauyin gaske Dariya ta saki yace "Oshe..." Ya fada Yana dariya Yana wurgar dashi gefe guda "Wanna kaman kayan yaki?.." ya fada Taking another one, after good 30 minutes of checking Bai samu kou daya ba dafa goshinshi yayi thinking this is a waste of Time,mikewa yayi ya bude office din Amira, da Sauri Amira ta daga "Zo..." Ya fada Mata Yana komawa ciki, "What again..." Ta fada cikin ranta tana mikewa, wayanda ta koro daga office dinshi suna zaune office dinta Babu Mai cewa komai, kofarshi ta bude ta ganshi zaune gaban tilin Kaya. Kofar ta maida ta rufe ta tako zuwa kusa da inda yake zaune Kai ya daga ya kalli from her chest downward without looking at her face yace "I need a helping hand ne...." Ya fada Mata Yana kauda kanshi daga kallonta, shuru tayi Babu amsa, "Kou Baki iyawa ne... " Ya tambayeta jin shuru "Zanyi..." Ta amsa mashi "Well kayan da Kika San zaiyi kyau da farar mace irinki Zaki tayani zaba..." "Why do I have to say irinki?.." ya Fara yiwa Kanshi fada cikin ranshi lokaci guda "Ok..." Amira ta amsa mashi tana Kara matsawa kusa da kayan, dukawa tayi zata daga daya sai yace "Ki samu waje ki zauna..."ya fada Mata,Babu musu ta samu kujera ta jawo kusa da kayan sitting opposite to him ta zauna, Vail dake kanta ta gyara ta dauki lace daya, she was so stunned by kudin dake jikin kayan because tasan su, she knows this lace sosai a wayarta and she's selling at 55k har da ribarta Amma Nan taga an saka 70k, Bata San lokacin data ce "Wai!!.." ta fada, faiz dake kallon irin kallon da tayiwa kayan cewa yayi "What?.." ya tambayeta with an inquisitive look, da sauri tace "Nothing..." Ta amsa mashi tana sake karewa lace din kallo. Duk kayan da ke wajsn babu Wanda Bata dashi a wayarta, kudin is not comparable at all don duk kowacce da akwai razarar 10k to 15k a tsakanin kayan, faiz ya lura da Abu guda, data kalla sai ta duba kudin ta ajiye without saying anything, she was expecting her to at least say wnanan will be ok, Saida tabu over 40 Kaya da kallo ta Gama ganin kudinsu na karshen sai cewa tayi "Lallai..." Ta fada, fai was looking at each reaction she gives those items and he knows da akwai magana, Vai gane abinda take nufi da in ta kalla ta gan kudin sai ta zaro Idanuwa tace "Chabdin m" under her throat, he is waiting to hear what she have to say because yasan da akwai magana, kawai Yana tunanin kilan if ya gama kallon kudin she will come back and start selecting, don ya bar Mata wuka da nama, Saida ta dauki last piece din ta kalla sannan ta kalleshi da lean face dinta tace "Duk...suna da kyau..." Ta fada mashi "Ban gane duk suna da kyau ba...ai inda duka San saya da bance help me select ba..." Ya fada sounding a bit angry at her "Ok..." Ta amsa mashi wishing she can say they're too expensive, Bata son yayi abinda zai kwalasheta because already she knows he can be insane sometime, in short tunda take Bata San kirkinshi ba sai sanda ya kawo Mata kayan dadi a hospital Wanda ita Bata ci ba sai nazifa da asiya da Kuma Nasir, they said lot of things about him like Dan waye, who is he, irin dai sun nuna yayi masu sosai, she's not talking much so she didn't respond to any of their conversation Amma she wish to tell them that's how she feels when she first met him but as time goes on ta gane he is worst than the devil himself. Sake daukan