← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 238 OF 268

Sashe 238

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Wajen mom dinshi ya koma itama ta dinga nuna mashi Kar ya yarda ya wulakanta bintu nor matter what and he told her he will rather die than hurt her in anyway, Ana sallah magrub yayi deciding to check on Amira don dazun he heard her dull voice but Bai tambayeta ba because Bai son yayi abinda zai sa bintu ta dinga tunanin he is over pampering her, he didn't call to inform her he is coming, he wants to surprise her. Amira na komawa ciki ta samu ta Watsa ruwa ta Dan ci abinci ta zauna tana jiran maigadi ya dawo, baa Kai hour ba ya kirata ya amso sakon and she said ya ajiye Nan zata zo ta amsa da kanta, lokacin sallah tayi, hakan Nan sai habib ya Fado Mata, tunda eansr da akaci uban both of them Bata Kara ganinshi baz kawai she's thinking maybe he is gone, she can't just wait yaji tayi aure, she is not expecting much party kou shagalin biki but she's going to make sure she sends him her wedding pics, Haka Nan she feels bored sitting a dakinta, she feels she want to talk more about her wedding plan da mum dinta fita tayi daure da zani da Riga, daurin zanin ma is not that great kawai dai ta daura the way she fit tie am, gashin ta daure, tunda akayi bikin nazifa da aka wanke Mata aka daure Bata Kara bin ta kanshi ba, aiki Bai barinta having much time for her self, she's always thinking of her business or her office, her hair is not to great kawai gata Nan, tana fita falo sai ta gan mum dinta zaune tana kallon program yayinda Nasir da yanzun he is gradually leaving her Yana zaune Kan kafarta, itama Zama tayi tana kallon tv din, ta mance rabon da tayi kallo, tun Wanda sukayi da faiz a Malaysia, sai ta tuna film din friends with benefits, ta tuna how abubuwan suka kusa kasancewa a lokacin, falon tsit kakeji, babu alaman hayaniya, nasir kallonta yayi itama ta kalleshi ta kashe mashi Ido daya tare da mashi murmushi, she can never love this boy less, wani irin mahaukaci kaunar shi take, tana tunanin halin da zata Shiga if tayi aure because tasan mum dinta da babanta bazasu Bari a dinga kawo Mata shi ba, she's really going to Miss him.

Faiz na zuwa yayi Horn aka bude mashi gate, daidai lokacin da Ismail da Bai Dade da shigowa ba ya nufi Bangaren mum dinshi, Ganin motar da Bai sani ba Yana shigowa yasa ya tsaya thinking it's family, ganin Wanda ya fito daga cikin Mota yasa ya nufoshi, he knows him because dad dinshi already told him the good news, gaisawa sukayi tamkar sun Dade da sanin junansu, bayah sun Gama gaisawa faiz ya tsaya with the intention of Calling Amira sai ismail yace
"Baka shigowa?...pls come in..." Ya fada mashi, Babu musu faiz yabi bayanshi kaman Yana jira, sallama Ismail ne aka faraji before na faiz, Amira kafa idanuwa tayi ga Bakin kofar don ganin Wanda yayi magana kaman fajz don she heard the voice Sosai and she wasn't expecting him at all, Ismail na Shiga shima ya Shiga,Yana ganin hajiya ta durkusa ya gaidata, she didn't know him so she answered looking at him tana tunanin Ina Ismail ya samo another abokin Kuma because she knows most of his friends, Amira bude Baki tayi Tana kallon shi,
"Ka fadawa abokinka ya zauna Mana..." Hajiya ta fadawa Ismail dataga faiz na dukrkushe inda yake Bai tashi ba,
"Dan Allah brother seat...Nan ya Zama gjda ai..." Ismail ya Fadawa faiz, babu musu ya zauna, Amira sai kallon shi take cikin ranta tana tunanin
"Wanna bawan Allah sai sadda Kai kasa yake kaman ustaz .." ta fada trying to look for a way to run before yagan wannan scattered hair dinta,
"Wai mummy Baki sanshi ba..."inji asiya that knows him daga wajen bikinshi da Kuma wajen bikin nazifa,
"Eh..."hajiya ta Fara fada Bata karasa ba asiya tace
"Ai mummy boss din anty ne...." Asiya ta fadawa hajiya that still looks confused, sadda Kai kasa Amira tayi,
"Mummy ai shine in-law kou..."inji ismail, sai lokacin hajiya ta gane
"Oh Masha Allah..."ta fada tana kallon faiz da kanshi ke kasa cikin ranta Tana wondering ikon Allah, ashe haka yake,sai yanzun ta gane ta taba ganin picture dinshi a jikin kayan bikinshi da aka kawowa hajiya, sake gaisawa sukayi hajiya tasa asiya ta ta kawo mashi ruwa ta Mike, tana Mikewa Nasir yabi bayanshi, kallon Nasir ya dingayi har ya shige, sannan ya maida dubanshi gareta yace
"See gashin boss..." Ya fada Yana Dariya, Ismail Yana fitowa daga kitchen da plate din abincin yayi Shuru kaman bashi bane yayi magana yanzun Nan, mikewa Amira tayi ta shjga dakinta ta saka hijab kafin ta fito har yafita, waje ta tardashi Yana tsaye jikin motar shi, he didn't waste much time as he told her yazo ne kawai ba don komai ba sai don yaji why he heard her voice yayi kasa, karya tayi mashi Kan ba Haka bane, they gisted for 30 minutes sannan ya tafi. Amira komawa ciki tayi yayinda Hajiya ta dinga godewa Allah Tana Kuma Aduar Allah yasa yanda fuskarshi ke da kyau Allah yasa haka zuciyar shi ke da kyau.
Fajz na zuwa gidansu bintu ya nufo falo, Banda zagi da rashin mutunci babu abinda ke tashi a falon,
"Don Rashin mutunci watanki nawa da aure da har zaa jajibo maki kishiya....ni da nake uwarki Banda kishiya sai ke...tou wallahi dole a zaba...kou ke kou ita.. in ita yake so fine ya zauna daita Amma there's no way Zaki maidani laughing stock acikin mutane, in dinga tafiya Ana nunani aka cewa wannan yarta kou shekara Bata kulla a gidan Miji ba akayi Mata kishiya..." Mum din bintu da ranta ke bace tunda bintu ta fada Mata Halon da ake ciki ta cigaba da fada in a very serious note
"Mummy...nidai...kiyi hakuri..."
"Hakuri yaci uwarshi... wallahi kou wannan Dan bayerabiya ya sakeki kou Kuma ya fasa auren... period..."ta fada sounding so real

Alhamdullilahi
3/23/21, 8:14 AM - Ummi Tandama: 101❤🧡💚�
Dawn of a new beginning
💜💚🧡❤�

1️⃣0️⃣1️⃣
Chapter 238 · 0% Book details