← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 251 OF 268

Sashe 251

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

The more fajz na kokarin getting to bintu the more she run away from, kawai tana nunawa she's no more into him,   barin dakin tayi faiz ya bita Yana kiranta da all sort of sweet name Amma Bata amsa mashi, Bata kallonshi at all, duk inda ta shjga cikin Gidan shima sai ya bita, bathroom tazo Shiga ya bita da sauri ta juyo Tana cewa
"Malam dallah ka bar bina...I have had enough..." Ta fada sounding so angry, Dariya yayi yace
"Ni ban samu enough ba...kinsan these days kina Hana ni hakkina wallahi yau sai kin bani..." Ya fada Yana shjga bathroom din,
"Ai sai kazo kwata..."
"Aikam Zan kwata... you know am capable ai..." Ya fada Yana kallon ta da sexy eyes dinshi,
"Mtwsss...wato he is happy because he is marrying his love and he is here pretending...ai sai ka nemo sakara ka Raina Mata hankali..."
"It's your business...duk is your opinion... nine faiz...Kuma ni Zan zavi wacce Zan zauna daita...daga ke har Amira babu wacce Zan Bari ta kufce me...ihu sai ni mijin yanmata...Zan ajiye young and beautiful girls gidana....inci wannan inci wancan...insha wannan in Sha wancan... only me....Kai alhamdullilah..." Ya fada sounding so real and happy, Sam maganar shi babu alaman Wasa abinda ya fada har Cikin ranshi, tsoki bintu ta sake ja cike da haushi da kishi
"Kinga tunda ke ce uwargida sai in dinga Baki Mai yawa..."
"Mtwsss..." Ta fada tana son barin bathroom din ya Kuma tare hanya
"So nake kawai ki haihu sai inyi manhandling dinki....duk wannan rainin zai fita..." Ya fda Mata Yana Dariya., Haka dai suka drama ya kamata ya rungume sai dukanshi kawai take Amma Bai saketa ba sai da ya samu biyan bukatanshi, dukda she's angry at him she loves it, she's getting use to the sex thing. Bayan ya Yi wanka ya hada Mata ruwan wanka tayi ta fito ya kamata ya zaunar daita Kan kafarshi yace
"Wify let's make a deal..." Ya fada Mata Yana kallon Idanuwan ta, Baki ta turo Tana hararanshi tace
"What deal..." Ta tambayeshi
"Well the deal is ...ki kwantar da hankalin ki...in har na auri Amira na wulakanta ki...kou na musguna maki because of her then drag me to wajen daddy..."  Faiz ya fada Mata
"I won't drag you anywhere...kawai I can't just compete with her..." Ta fada sounding very serious
"Did you know itama she feels I love you more than her...kawai gani take kece abun kaunata kawai ita wani abu nata Nakeso...ke Kuma kina Nan kina tunanin you can't compete with her..."
"Ai ita she's feeling ka fi Sona kanta...ni Kuma I know kafi sonta... it's something am 💯 sure of...ai ta wajen bikin da zaayi mutane zasu Gane kafi sonta...I know zaka dinga rawa ka nuna farin cikinka irin Wanda baka nuna a ranar auren mu ba...tun Nan zan Zama abun Dariya..." Ta fada kaman zatayi kuka, kallonta fajz ya dingayi, kawai he is feeling what if shine shoes dinta, how will he feel,
"Will it make you happy if na fada maki cewa zansa Kar ayi wani biki?..." Da sauri bintu ta kalleshi,
"Why?.." ta tambayeshi cike da mamaki
"Because I don't want you to feel less..." Ya fada Mata, Kura mashi Ido tayi tana kallon idanuwan shi, she wants to be sure if he will sacrifice that for her,
"Da gaske Kake...don't do that.." ta fada tana tallaba face dinshi
"I want to do it for you...nasan in akace zaayi biki...mussanman zaa samu wayanda zasu dinga janki dashi...ai Kinsan I won't want you to get hurt with your condition..." Ya fada Mata calmly, ahankali bintu ta Dora bakinta Kan nashi tayi kissing dinshi for just few seconds before tace
"You will do that for me?..." Ta tambayeshi
"And even more..." Ya fada Yana shafa fave Dinta don he have learned to love her, she's already part of her and he won't just let her go just like that, Bai son irin rayuwar Nan da zaace kana da da Amma Babu uwarshi cikin gidan, nor matter irin son da zaa nuna mashi sai ya Zama daban, he will feel different, he is happy da ya samu ya shawo kanta,
"Amma naji Dadi sosai..." Ta fada sounding so relieved, Daman she's so scared Hindu will come laughing at her, Daman she's not a fan of faiz, Bata sonshi at all ba don komai ba sai don she see him as someone with ego and pride,
"Nima naji Dadi..." Inji faiz, Nan Kuma Wasa ya sauya, duk happiness everywhere.

The following day faiz na zuwa office ya wuce office din Amira Daman wayarshi a sate take ya saka wajen wakar olamide Mai taken loading,  Yana shjga ya saka wakar ya Fara rawa, Amira Dariya ta dingayi, he is so happy, he shows so much joy, Amira was so shy and happy too, faiz Kam kou kunya baiji ba ya dinga rawa Yana bin wakar da bakinshi, she can't believe he dance well like this' but still decide not to Dan ranar wedding dinshi, sai da ya Gama rawar shi ya Mika Mata hannu, Amira dake zaune tana kallon shi makale mashi kafada tayi cikin shagwaba,
"Aa...come on pls..." Ya fada Mata sounding more excited than he is before, still makale mashi kafada tayi cikin Jin kunyar shi
"Ok then..." Ya fada Yana zuwa gareta, Kama hannunta yayi ya jawota jikinshi tare da rungumeta, he hugged her so tight tamkar he's holding his life live
"Can't wait... just can't wait to wake up and see you by my side... Inason in dinga tashi cikin dare Ina Kallon face dinki...I want to watch you sleep..." Ya fada Yana shafa bayanta, Amira sai murmushi take
"Nidai don't forget what you promised me..." Ta fada sounding so calm, idanuwa faiz yayi rolling yace
"Ba jikin ki na aura ba ke na aura...if kina jin kunyar nuna min what I paid for ai ba komai...sai a je a hakan..." Ya fada Mata, after some minutes ya zauna itama ta zauna yace
"Yauwa about shagalin biki...kina son ayi elaborating party kou kawai ayi biki normal ba sai anyi wani Abu na attracting attention din mutane ba..." Ya tambayeta
"Duk Wanda kakeso...Amma gaskiya ni ban wani son party a biki..." Amira ta amsa mashi calmly, Dadi faiz yaji don he have been praying kar tace she wants huge party
"We'll hakan ma yayi...Daman Nima ban son abinda zai jawo hankalin mutane ga beautiful wife Dina..." Ya fada sounding so happy it happened like this'don inda tace she wants the huge wedding Bai San yanda Zaayi ba.
Chapter 251 · 0% Book details