Sashe 76
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
cikin matsanacin kuka tana zaune kasa, "Pls bands Gori..."tafada Mata atakaice cikin halin koh in kula da abunda wannan Yarinyar ke fada, he expected more,he thought she will hold him and shout at him but sai abun yazo da sauki, yasan she will cry and yasan with time she will heal, he felt he has all now so Bai bukatar wata family kou abinda zasu ce a kanshi, "In zakiyi hakuri...I will take you as second..." Ya fada bai karasa ba tace "Go....get out..."ta fada mashi tana nuna mashi hanyar waje, ahankali ya Mike with saying anything ya Kama hanyar waje tana tunanin it's over with her, Yana ganin kawai ya jira abinda danginsu zasu fada because he thought she's going to say it all to him, da sauri ta daga Kai tace "Yanzun Habib tafiya zakayi?...da gaske it's not real for you...wayyo Allah na..."ta fada cikin kuka Sosai Amma Habib ya fice without turning back, shuru Amira tayi taba zaune kasar dakinta idanuwanta duk wajen ciki matsanacin tashin hankali, it's a shock of lifetime,. If you see yanda ta zaro manyan idanuwanta sai ka tsorata, she's so traumatized, it's like a whole hope slip through your hands, it's like Wanda ka sakawa sai a duniya ya yaudareka, when you put your hope on someone and the person failed is the worst thing that can ever happened to you, be showed her serious love,. The kind of love that look so real to be fake, irin son dake kawar da duk wani zargi, irij kaunar da zakayiwa mutum ka yarda dashi 💯, she's totally going insane there's no one she can talk to, no single friend to share her pain and agony to, she will need someone to hold tight tayi kukanta Amma nobody, janye kanta tayi zuwa wajen gado ta rike katakonki gadon gam, this is the same way she hold it when she's bringing their son into this world, when Bata gan Wanda zata rike taji sanyi ba, kafin nurse tazo ta Gama Shan wahalal ta, she knows a duniya Babu Wanda zai taba koya Mata lesson yayi kaman na Wanda Habib ya koya Mata, Habib that made her ignore all guys is telling her the feeling is not real, habib dake Mata kalaman so da kauna now is saying it's not real, if you see yanda ta rike gadon zaka iya Yi Mata kuka, she's totally broken daga ciki har waje, ta mimmike legs dinta gaba yayinda ta rike gadon gam ta cije bottom lips dinta, ta zaro idanuwa sosai Amma this time Babu single hawaye da zai zubo Mata, she's feeling Bata da sauran hope a duniyar nan so she see no reason to live, she have nothing to leave for, her son has no father for as long as she's concerned, lokaci guda ta fasa Kara da karfi not minding who will hear her, she have nothing to hide anymore, she have no one to cover for anymore, all she know how is pain and agony. Voice dinta shake yake so her scream didn't go a long way, she wants to scream again Amma Bata samu Daman hakan ba ba don komai ba sai don throat dinta is totally dry. Sabon kuka ta farayi Babu hawaye, kwance tayi kasa ta dinga kuka Amma fa ba hawaye, when you're in pain and no single person to hold you the pain become unbearable. She cried and cried and cried, she almost cried her eyes out, she feels like rushing to her mother and tell her everything Amma Kuma what good will that bring to her now,, she beg,beat, torture her to say who is responsible batayi ba, sai da disappointment ya shigo ciki, Saida ya nuna Mata shi na namiji ne?, She shouldn't have believed him, da ta sani da ta fadawa mum dinta, data fada masu abinda ya faru, inshort da Bata yarda dashi ba in the first place, da Bata yarda ya dasa Mata son shi kadai cikin ranta ba, now he showed her nobody is worth your trust sai iyayenta,Bata San Habib zai iya kallonta ya fada Mata irin kalaman data fada Mata yau ba, tamkar tana mafarki Haka take ji, it's as if someone will wake her up From this dreadful dream. Yanzun Haka zata rayu da wannan pain din,?, Is this day way she's going to live for the rest of her life with this pain and dark secret?, Can shi cope, can she keep living, can she survive this?, She doubt if she can cope, she was strong enough to take all pains, strong enough to endure all insult, turtore, agony not because she's really strong but because he gave her huge hope of love that is coming, ya nuna Mata zasuyi wani irin rayuwa Mai ban shaawa, ya nuna Mata rayuwar su will be something else that zata manta da duk wahalal da ta Sha, "Ka yaudareni..." Ta fada under her breath.