Sashe 19
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahmed Kam Yana zuwa falon ya tardasu nazifa da asiya suna zaune suna kallo babu mamansu, suna jin motsinshi duk Suka juyo gareshi, nazifa ce ta Fara lura da Bai fito da ledar hannunshi ba, she wonders Ina ya Kai ledar, asiya ma kallonshi tayi tana cewa
"Yaya..." Kallon su biyu yayi ya samu waje ya zauna before yace
"Asiya.... nazifa..." Ya Kira su biyu, duk amsa mashi sukayi Amma nazifa is so angry right now as she thinks duk wannan katon ledan daya kawo is all for Amira, Daman da akwai irin wannan tunanin na bit of jealousy of her sister, irin sai tace komai ita kadai ake sayawa kaya.masu tsada kou Kuma tace Anfi sonta Kan su.
"Zan maku tambaya...and inason ku bani amsa Mai maana, ..." Ya fada Yana gyara zamanshi, kallon juna asiya da nazifa sukayi before suka amsa mashi da ok
"Pls did you think bawan na dorawa kanshi balai da musifa kou daga Allah yake?.." ya tambayesu Kai tsaye, duk shuru SukayiÂ
"Am waiting for an answer...tell me da akwai Wanda yake farin ciki da Shiga damuwa kou da akwai Wanda ke jin dadin Bata sunan danginsu .." ya sake asking dinsu.
"Aa..." Asiya ta amsa mashi yayinda ita Kuma nazifa ta kauda kanta gefe guda not saying anything
"Nazifa am waiting for your own reply..." Ya fada Mata looking at yanda tayi kicin kicin da Rai,
"Aa..." Ta amsa mashi atakaice tana kauda kanta gefe,da ka ganta kasa Sam Bata son maganar da ake Mata, she knows where he is going,
"Then why zakuyi treating yayarku hakan....Kuna ganin ku fijta kukayi da such kaddara Bai hau ku ba....kou kuna ganin da son ranta abinda ya faru wakana..."ya fada masu, budan bakin nazifa sai cewa tayi
"Yaya pls a bar dorawa kaddara wasu abubuwan...misali yanzun in banje nayi iskanci ba Ina Zan samu cikin shege..." Ta fada Kai tsaye tana hade Rai, kallon ta Ahmed yayi yace
"Lallai nazifa you have some nerves...let me warn you....ba cikin shege ba Allah yasa duk abun kunyar duniya tayi na kasa jin kou ganin kinyi Mata ba daidai ba wallahi ranki sai yayi mugun baci tunda na Lura kin Zama Mara kunya....ki Bari in gidanki take zaune kou ke kike ciyar daita sai kiyi magana Amma if not wallahi har gidan Nan zanzo in maki dukan tsiya..." Bai karasa ba nazifa ta Mike tana cewa
"Tou fa Yaya...me yayi zafi har da Maganar duka....kowa dai yasan abun kunya ne tayi....Kuma wallahi bazan daina fadin tayi abun kunya ba...Allah ya wadaran cikin shege..." Ta fada tana Kama hanyar ciki don Kar ya doketa don taga ya harzuka sosai da kalaman ta, tana kaiwa hanyar barin falon tace
"Nikam yanzun I feel zargi cikin Raina....in ba Wanda yayi Abu ba..." Ganin Ahmed ya nufota yasa ta daina maganar tayi saurin shigewa ciki,
"Wallahi Zan kamaki...ba dai Baki da kunya ba... wallahi sai na zaneki.... it's a promise..." Ya fada Yana juyawa ga asiya yayi adding.
"Mu zuba ni daku.... wallahi dukan tsiya zakusha... kundai san sai in zaneku in zane banza baa komai..." Ya fada cikin serious anger Yana barin falon da sauri. Asiya bin bayanshi tayi da harara tana bude Baki taja tsoki ta miketa bi bayan nazifa data Shiga dakin mamansu tana fada Mata Wai Yaya Ahmed zai bugeta Wai Amira ta Kai kararta gareshi. Mamansu dai Bata ce komai ba ta zuba masu Ido suna ta surutunsu nazifa har dacewa
"Kilan ma shi yayi Mata ciki...don wallahi wannan fadan da ya dingayi ba Haka Nan bane..." Bata karasa ba mamasu tace
"Kar in kuskura in Kara jin such Kalma daga bakin ki..." Zasu sake magana ya daga masu hannu yayi masu alama da su bar Mata dakinta, babu musu Suka fita daga dakin.
Wajen karfe biyu alhaji haruna ya Kira faiz a waya, picking yayi ya Dora a kunne, the first thing dayaji is
"Kana trying Dina kou...." Daure face faiz yayi yace
"Daddy if ni am not good enough for your office ka saka wani kawai..." Bai karasa ba alhaji haruna yace
"You're very stupid for saying that... maganar danayi maka kenan..."ya fda kana jin fushi a cikin maganar shi
"Ai daddy na Lura da hakan... why will you set a spy a cikin workers Dina....nidai in baka son...."
"Dalla rufamin Baki....ai it's all your fault ...Sam baka daukan responsibility....baka yin the right thing...yau daka rigani fita mutuwa kayi... just be careful..."alhaji ya fada mashi tare da kashe wayarshi,
"Oho dai..."ya fada Yana ajiye wayarshi ya koma Kan duba file da aka kawo Mashi dazun Yana tunanin this is not good at all as instead su samu karuwa da gain sai yaga kudin da suka samu a production dinsu Bai Kai abinda suka kashe ba, he wonders what is happening,
"Is it my fault?..." Ya fada cikin matsanacin damuwa, shi dai yasan bai cin kou sisi a cikin kudin wajen, he is not extravagant, Bai daukan extra money a cikin kudin company don nashi ma ba kashewa yake ba, the only thing da yake yi is Bai monitoring in and out and products din, Bai taba zuwa Site din da ake kawo production din ba, iyaka ya zauna Nan office yasa ayi komai, he knows ba karamin tashin hankali babanshi zaiyi ba in har yaga wannan file din, last year yace ribar is too small compared to what they spent and now babu riba at all, that means something is really wrong somewhere, he is trying to point fingers at it Amma Sam he couldn't, Sam Bai iyawa,ya kasa gano where the problem is, for the first time dayaji ya damu da matsala company din, ba don he cares about the out come ba saidon Bai son mom dinshi ta dingayi mashi fada tana cewa Bai damu da Daman da aka bashi ba, he doesn't want anyone to feel kilan Yana kashe kudin company ne alhalin ba Haka bane, he hates sunanshi ya fito a Harkan kudi, Bai son abinda zai sa a dinga ganin he is spending the money, yasna quite alright he is not the only child, another thing he is afraid of is da akwai kudin da ake fiddawa family dinsu duk karshen shekara and it's coming from the company, da wnanan company din ake badawa, Ana bawa yayyanshi kannenshi Mata dake gidan aurensu 100 thousand each sai yaran Kuma 50k each, now wnanan shekara Bai San how it's going to be ba don last year kudin da aka Basu Bai Kai hakan ba Kuma sai da sukayi complaining, yasan dad dinshi ba zai taba rufa mashi asiri yace ya abasu daga cikin nashi company din don nashi jariri ne Kan sauran company. Tsoki yaja Yana cewa
"Nidai I didn't touch any money..." Yafada Yana wurga da file din gefe tare da yin tagumi.
Yau kwana uku kenan da Amira ta Fara samun farin ciki as a result of wayar da Ahmed ya Saya Mata, babu Wanda ya San tana da waya gidan sai Ahmed da Ismail, subscription na data yayi Mata tayi downloading WhatsApp da Kuma Facebook, WhatsApp din is not fun at all don babu Wanda ya San number ta balle ta samu Daman viewing status din mutane Amma Facebook is a total joy as tayi recovering old account dinta Bayan ta saka email dinta, duk wasu abubuwan datayi saving a email sun dawo har da pictures dinta, batawa kowa magana Amma tana kallon picture din kawayenta da yanzun sunyi graduating, she really feels that, it really hurts kaga mate Dinka taking good step to life yayinda ita Kuma she's at him with no hope of anything, har hawaye tayi tana kallon picture din, duk da akwai number dinsu a account dinsu, she feels like talking to them Amma tana fargaban taji kunya, she feels kilan sun San tayi ciki ne ta Diana zuwa makaranta, kafin a amshe wayarta she lied to them telling them she travels ne shi yasa Bata zuwa, tasan daga Bata kilan sunji gaskiya lamarin kou Kuma sun dinga nemanta Basu samu ba, she wants to talk to them Amma Sam Bata da Wannan courage din,. One of her best friend is even married, taga tayi posting picture din mijinta da Kuma new born baby, kallon date datayi posting ta duba taga duka batayi wata uku da haihuwa ba, taga many messages daga friends dinta Amma Bata iya amsa masu, she's thinking they knew what happened to her, duk message data duba babu Wanda yake maganar abinda ya faru saidai a dinga
"Amira...Ina Kika shige...pls reply when you see this message..." take gani kala kala, wasu Kuma suce
"Nazo gidanku akace Baki nan....pls Ina kikaje..." ajiyan zuciya ta saki ta sauka daga online ta ajiye wayar gefe guda.