← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 268

Sashe 131

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau ne aka Shirya advertisement Wanda Amira ce zatayi, cikin wani hotel samu kitchen dinsu Mai Dan banzan kyau, Ana iya using kitchen din su hajiya kadijatu alhaji yace a tafi inda ke da better atmosphere, an samu Mai video coverage from a big company da suke da good camera, sai an samu huge make-up artist, an samu Yan ingredients da zatayi using dukda it's not going to take long Time, ta nunawa alhaji abubuwan da ya kamata ta fada lokacin advertisement din and kou single gyara baiyi Mata ba,asalima Bai wajen saidsi kawai he provides anything they're going to need, already an dauki some videos ba product dinsu Wanda yake cikin new packaging, and an dauki some few parts of yanda suke producing and environment, Saida akayi Mata make up Mai Dan banzan daukan hankali,when she looks at herself she couldn't believe she's the one saboda yanda face dinta ya koma, she's so alluring and she loves it herself, sanye take cikin doguwar rigar Wanda anyi mashi dinki Mai kyau, sai aka Dora Mata apron da sunan company da Kuma hoton oil din, first was the photo shoot, an dauketa pictures da rike da oil da hannu daya sai kuma dayan tayi alaman ok dashi as directed by the director, sai daga Nan aka Shiga kitchen, she was a bit nervous as it shows on her face, Saida akayi cutting like several times, she have never been on camera before, not like this, tsakanin ta da camera sai pictures Amma doing video is a little bit hard, it takes so much time Amma daga baya akayi and it was perfect, her voice was coming out loud and clear in harshen hausa, it was in two parts, hausa da kuma turanci, she did both perfectly telling them how using red their red oil will help boost their eye health and wasu abubuwan, she showed in the advertisement yanda man ke ja sosai a cikin abinci, she did it like she's meant to do it, as she was acting it she remembers Habib, she prays he sees this, she wants him to know he didn't ruin her completely, she wants him to know she bounce back and doing great, she looks so happy, she give it her best and it came out perfect, it is like she's born to do this, sanda Wanda ya dauka ta tafi office din alhaji ya nuna mashi the video dukda baiyi editing ba alhaji was like
"Bravo bravo bravo!!!..."ya fada cikin matsanacin farin ciki, it came out perfect, tun kafin Wanda ya dauka ya tafi Amira ta bukaci ya tura Mata kou pictures din yace Kar ta damu zai dawo ya tura Mata Amma sai anyi editing that Basu turawa basuyi editing ba. She's so eager to recieve thsm, alhaji personally called and thank her and she was honored. Fajz Kam Bai San abinda is faruwa ba, sabuwar damuwa ya shiga as he loves goes higher by the day, yanzun saidai ya wuni Yana rubutu dayaga bintu zata zo Sai ya boye, ga mum dinshi calling several times asking if he is ok, ga bintu da he won't mind staying away from for a very long time as all he desire is to be alone, he wants to stay in loneliness sai yanzun ya gane why mutum zaiyi aure yayi saki da wuri, ya tabbatar inda bintu is a stubborn wife da tuni ya saketa, kou kwana uku bazatayi cikin gidan ba sabida, yanda yake jin knashi, nothing makes him happy at all, he prays and ask Allah to remove her from his heart ammam tamkar he is asking for additional love. Ahmed ya daina kiranshi like he use to shima Kuma Bai sake kiranshi tun wannan ranar ba, he is so depressed that bintu ta fara Gane cewa something is really wrong with him, sai ta tambayeshi abinda ke damunshi sai yace he is alright, duk sanda zata tashi cikin dare zata ganshi zaune with his two eyes open, she have never seen him sleeping sai da Rana, it makes her think of the secret she told her, sai ta Fara tunanin kilan rashin baccin ne matsalar da yake dashi, she remembers sanda in suna waya sai yace he wants to sleep early, in ad much as Bai nuna Mata komai she's feeling bad, she feels something is going on and Bai fada Mata, if she insists on asking what's wrong sai ranshi ya bace ya nuna Mata ta daina damunshi, yau Kam daya tashi sai ya raba bedroom daita, when she came inda ya Shiga sai yace ta koma he wants to be alone, kuka bintu ta farayi tana asking if laifi tayi he should tell her,
"If it's about me pls tell me...if am not a good wife tell me wallahi Zan sauya.... if da akwai abinda nake Yi baka so tell me Zan daina..." Ta fada tana tsaye bakin gadon da faiz ka zaune tana kuka,
"Pls...if don Ina kuka ne... during sex... wallahi na daina..." Ta fada still crying, faiz was feeling bad and this her tears makes it worst, hannu ya Mika Mata ta Kama hannunshi ya jawota jiki Yana cewa
"Baby... it's not about you at all... it's about my heart...Ina cikin matsala da damuwa ne...and the only thing I need is a little space...and pls don't ask me what the problem is...when I solve it everything will be alright again,. Ya fada Mata Yana shafa Mata Baya, bintu dake hawaye Kallon shi ta dingayi, gashi she can't even ask tunda yace she shouldn't ask. Ahankali ta Mike ta bar dakin, faiz kasa sukuni yayi ya Mike ya bi ta sai ya tardata zaune tana kuka a dakinta, shi ga yayi ya Fara Bata hakuri yace ya fasa barin dakin, Nan Suka kwanta
Tarae Yana ganin tayi bacci ya bar dakin.

Wace gsri aka tura video din advertisement din to manyan tv stations irinsu channel, ait, NTA arewa 24 da sauran su, alhaji ya kashe kudi sosai as an bada pictures din Amira Wanda zaayi Manyan banners dashi a cikin gari, he wants the banners to reach all the 36 States and some local government, he paid for 500 banners with the picture of Amira, literally Amira ta Zama celebrity Amma vata sani va, yasa an biyata 500k a account dinta maimakon the initial agreement, he loves her job and decide to compensate her, sanda Ahmed ya fada Mata yayi recieving such huge alert from the company she was surprised, she have to call alhaji inda ya fada Mata it's a bonus for job Weldon, kawai she can't just believe inda rayuwarta ya dosa, in few months ta samu abinda Bata taba tunanin zata samu a life time ba, she was still in one corner of her room looking at one spot in the room, Banda tunani Babu abinda take,
"Is this me?.." ta fada under her breath, wato situation din rayuwa doesn't determine your future?, It can't stop you from attainting your level, she's just so speechless, her business is moving perfectly, a yanzun she can boost of 1.5m na kanta,
"Wato Haka rayuwa yake..." Ta sake fada Bata kou blinking, just got last few months she feels she's not going to make it in life. Yes this is how it is, for long as you are strong, you past doesn't determine your future, in t doesn't stop you from being a strong huge and better person, some parts of this story is not a mere fantasy but real, wasu zasu ce shikenan ta su takare, ai tunda anyi min kaza da kaza ai shikenan, go and check history of Manyan Mata na duniya duk suna da violence history, some of them have been abuse several times, wasunsu are molested, wasu suna da Yara out of wedlock, they all have they're history to tell, those celebrities suna da bad side dasuka boye to become someone better, don't just sit there waiting for miracle to happen, make it happen, make it real, if Baki iya aiki ki samu sanaa,kou awara ki dinga soyawa Yara suna sayar maki kina biyansu, the awara doesn't matter it's the blessings of allh that matters, if Allah ya sakawa abun ka albarka then no one can take it aywa from you, the little you neglected can be a huge way to success to you.
"Is this me?!!!..." Ta sake fada cikin ihu still sitting so motionless.

*Are you looking for what to wear in order to look UNIQUE and CLASSY ? Well if YES then MEEDAH'S COUTURE got u covered we deal in different kinds and types of campalas (adire) i. e material campala, atampa campala u just name it and our products are very AFFORDABLE 👌🏼also if you don't want STRESS we also sell SEWN campalas with very UNIQUE designs so you don't have to go through the process of buying shadda and start looking for what design or style to sew and the most AMAZING thing is we are just a call away so u can CONTACT us on 09013851300 or 08109572036 and we deal both in WHOLESALE and RETAIL and delivery is nationwide put a call through and i PROMISE that you won't regret it, EID is around the corner so rock it with US💃🏼💃🏼*

Alhamdullilah
2/5/21, 3:18 PM - Ummi Tandama: 24
Chapter 131 · 0% Book details