← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 268

Sashe 135

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fajz dake zaune cikin Mota na hangota ya saki Ajiyan zuciya tare dacewa "You can do this...yes you can..Kaine fa faiz...the stubborn faiz..." Ya fada yana kallon Amira dake nufo inda motar shi, even the way she walks he likes, inshort Bai taba ganin inda zaa ce kana kallon mutum komai nashi na dauke maka hankali kamam Amira ba, he so much loves everything about her, "My worst nightmare..." Ya sake furtawa, Yana kallon ta, it's as if she talks for ever to walk to him, now he is thinking of what will happen if har akace Ahmed yazo yanzun, what will he tell him, in ma Ahmed Bai zo ba what will be his explanation to him Kan why yazo gjdansu because he feels zata fada mashi duk abinda ya faru, right now he doesn't care, he doesn't care anymore, at Least she should know he is suffering, ya Bata kou hint ne kadan ya Bata, he is tired, he keeps looking at her shadow that har ta iso wajen shi Bai sani ba, "Sir..." Amira da can't wait to get this over with ta fada as she walks towards his door, taga he is totally lost, he is so absent minded, tana Kiran sir yayi Saurin daga Ido, it was as if Tana spot daya yana kallon ta, Sam Bai lura da ta karaso ba, "Zagayo..."ya fada Mata, Amira dai Bata ce komai ba ta zagaya ta bude motar ta Shiga Amma Bata rufe kofar motan ba, ahankali faiz ya juya gareta ya kalleta ya sauke idanuwanshi, gaidashi Amira tayi ya amsa voice dinshi na rawa, he is so nervous, if you see how he is shivering from inside sai kace ba namiji ba, "Sir gani..."Amira that is shivering from inside too ta fada mashi waiting to hear why he is here to tell her, faiz na maza yayi yace "How much did dad pay you to do that.... advertisement..." Ya fada Yana kallon ta, Amira Dan Satan kallonshi tayi tace "Bai ...Bani kudi ba...sai dazun..." Ta fada gabanta na faduwa as being in the same car with this hot guy gives her some kind of awkward feeling "Ni..ba abunda...na Tambayeki...bane....nawa aka Baki...kou kyauta Kikayi mashi..." Ya sake asking dinta sounding so calm, "500k..." Ta amsa mashi atakaice ta daina dragging maganar "I will give you 1m..." Bai Karasa ba ta zaro idanuwa waiting to hear what the end of his statement will be "Don ki fada mashi Kar a yada wannan videos da kuma picture...in yaso sai ki maida mashi 500k dinshi a samu wata a Bata ke Kuma kin ci ribar 500k..." Ya fda Mata sounding so bossy as usual, it's like he have a royal blood, yanda yake magana baka cewa da akwai wata feeling cikin zuciyar shi, he is straight forward and talk cikin iko, kallon shi Amira tayi cike da surprise of why he will say this, ."clear?" Ya tambayeta Yana juyawa ya kalleta, Nan Amira data gwalo idanuwa tayi Saurin saukesu tare dacewa "Why sir..." Ta tambayeshi with confidence, "Why sir?..." Fajz ya fada sannan yayi adding dacewa "You work for me....ya kamata ace duk abinda zakiyi ya Zama with my permission... you shouldn't do things on your own goddammit..." Ya fada Yana Dan dukan staring din motar shi, saliva Amira ta hadiye before tace "Sir... sorry...da ban fada maka...ba..." Bata karasa ba yace "No problem..." "Amma...ni...bazan... iya fada..."Bata karasa ba yace "2m...I will give you..." Shima Bai karasa ba tace "Sir... stop it pls.." itama Bata karasa ba yace "Stop it too...ki bar kirana da sir... since you don't have respect for me... you work for me... you should do what ever I want you to do...ya zaayi Ana airing dinki a duniya kowa na ganinki....Baki ganin hakan will affect people like us that care about you?..." Ya fada sounding so serious, Amira Shuru tayi Tana Jin shi, "Why will you show the world your beauty...baa kishi kanki...masu sonki won't feel anything if they see you shining your tooth Ana kallon ki.." ta sake fada Mata, still Bata dauki abinda yake fada serious ba, as in Bata San he is talking about himself but making it seem otherwise ba, "I beg you...ki fadawa daddy magana Kar ayi airing...I will pay you anything pls..." Ya fada begging her, at a moment she thinks maybe he is doing it for Ahmed, don ita gani take it's impossible Mai irin Mata bintu ya sota, "Sir."ta fara fada da sauri yace "I forbid you to call me sir...call me faiz...or ayomide... anyone..." Ya fada Mata calmly, ajiyan zuciya Amira ta saki before tace "Ok.." sannan tayi adding "Family Dina sun bada consent dinsu... Yaya ahmed ma ya yarda..." Wani irin tsoki faiz yaja yace "They're the only important people in your life kou..." Ya tambayeta Kai tsaye feeling so Angry "Yes s..." Sai ta tuna ya hanata kiranshi da sir, "Naji...what about wayanda ke is important to...Baki ganin da akwia wyanda kike da muhimmanci a wajensu kou da kuwa ke Baki damu dasu ba?...nidai name your price...Amma make sure Baki yarda aka saki video da pictures dinki ba... simple..." Ya fada Yana relaxing a jikin Seat din kujera with his two eyes closed, "With due respect...ni ban don kudi nayi ba...kawaii Because I want to do it...Ina son cigaban company..." Bata Karasa ba yace "Ni Kuma ban son cigaban company ai... it's alright...". "No ba Haka bane...Amma Dan Allah kayi hakuri...ban iya fadawa alhaji na fasa...it will be as if na Raina mashi hankali...pls..." Ta fada in a pleading tune, idanuwa ya bude ya kalleta Yana wani abun daban, just imagining when she plead he make it easy for her in bed,da sauri ya Dan girgiza Kai yace "Nima pls...pls all you need to do...is ki fada mashi iyayenki Basu yarda ba... that's all...Dan Allah Amira..." Ya karasa maganar cikin wani irin muryar that made her look at him again, "Nidai ban iyawa..." Ta fada Tana Dan turo Baki "Dan Allah fa nace...ban son Nan kallonki..." Yanda ta daga Kai ta kalleshi yasa yace "Yes i mean it... you're very beautiful and I think I may be jealous if the whole world keeps looking at you..." Ya fada Mata thanking Allah he said it, Amira was just staring at him trying to make point out of what he is saying, tasan she's beautiful and before now many people have said it, sun fada Mata yanda take da kyau da sauransu, Amma coming from him sai taji abun wani iri, "Nidai ban iyawa..." Ta sake fada mashi, Bata Ankara ba ya Kama hannunta Yana cewa "Dan Allah Mana... just say duk abunda kikeso... wallahi zanyi maki...pls..." Ya fada rike da hannunta, Amira kallon two hands Dinshi dake rike da nata tayi Sai ta daga Kai ta kalleshi, he was looking deeply into her eyes, she stares at him for a short time before tace "Ok...Amma...pls tell him... your self...what ever agreement kukayi reaching is ok for me..." Ta fada mashi calmly, faiz was still staring at her, he just can't hide it right now, bakinshi na Dan rawa yace "I... love you..." Ya fada Mata, if you see yanda Amira ta zaro idanuwa, da sauri ta zare hannunta ta Dora Kan bakinta data bude, it's as if she's dreaming, why will he say this right now, murmushi faiz ya saki yace "Am... joking..." Ya fada Mata dayaga how surprised and shocked she is, he just wondered why she's this shocked just because ya fda Mata I love you, yasan many girls will be dying to hear him say this Amma ita wani irin tsoro ne ya gani a face dinta that made him take back his statement,. Amira was just looking at faiz with her eyes wide open tana jin second statement dinshi kawai sai ta saki wani irin Ajiyan zuciya tare da dafa chest dinta tana lumshe idanuwa with a little bit of smile Kan face dinta as a sign of relief, "No it's not a joke... it's real...am dying for you...." Ya sake fada Mata Yana kallon face dinta, "Pls... it's not funny..."Amira ta fada voice dinta na rawa sosai, "Am not a comedian balle in fada don kiyi Dariya...I mean it...do I look as if am joking?...am I not good enough for you?..."ya tfada Yana kallon yanda take bin face dinshi da Idanuwa, "Dan Allah...ka...daina...pls .." ta sake fada mashi bayab ta sauke Idanuwanta "Ok... it's a joke... alright..."ya fada Amma Babu Wasa face dinshi, yanda take cewa ya Bari is as if kou kadan shi Bai Kai standard dinta ba kou Kuma she can never be with someone like him, dukda yace it's a joke Amira Bata daina kallon yanda face dinshi ya sauya ba, it's definitely going to be a joke ta fada cikin ranta, maybe Ahmed sent him here to joke with her or something, ita dai tasan Babu yanda zaayi yace he is inlove with her, "Now back to business...ki fadawa dad..." Bai Karasa ba Amira da jikinta ke Mata wani iri tace "No... you tell him . Duk decision da kuka dauka is ok..." Ta fada mashi, faiz yasa he can't just go meet his dad with this issue ubanshi zaici, Allah na gani he can't just let it happen, Bai iya zuba Idanuwa while they spread this astonishing beauty to the world, "Wannan abun is for people that are celebrities, ...in aka Fara ganin ki mutane zasu dinga damunki...kowa zai dinga cewa ga yarinyar datayi wannan advertisement din Nan...wasu will be seeing you as something else tunda har kin fiddo kanki...pls don't do it...kiyi mashi magana da kanki..."faiz ya sake adding "Ni...ban Kara cewa komai ba...duk yanda kuka yanke is ok by me..." Ta fada mashi cikin sanyimurya, "Wato bazaki fada mashi da kanki ba...Dole don ni ke banson kiyi shine zakice inyi mashi magnaar?... it's alright...I will talk to him...if har Bai yarda ba yayi airing ki sani I won't be happy with you...I won't tell you anything about this again..." Ya fada Mata cikin sanyimurya, shuru Amira tayi tana tunanin why is he talking like this, all she knows is even if he means his love for her it's all going to end pretty fast,
Chapter 135 · 0% Book details