← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 268

Sashe 107

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amira was so shock and traumatized that kou magana Bata iyayi sai dai ta Dan juya ta kalli side to side making sure no one is watching this humiliation sannan ta kalleshi na second daya fajz yaji yarrr all the way from from his head to his toe "Ki bar kallona...I said Bai fada maki ba...Nan gidan biki ne that you will dress any how you wish..." Ya fada deep down so broken but on the outside looking very strong and firm, "Ya...fada min..." Amira ta fada sounding weak, the good thing is no one is watching, kawai kowa na wajsn da aka ajiyeshi, Babu Mai yawo anyhow if har faiz is around, so she's ok, kou kadan Bata wani ji haushin shi ba because she's strong, right now no amount of words zai Bata Mata Rai, she is ride an iron, she's a very strong lady " Then ya fada maki shine kikeyi irin wanann dressing din?..." Ya sake asking forgetting he is already late for the meeting and a kalla he will spend about 40 more minutes kafin ya Kai inda dad dinshi yake, Amma have a conversation with her is ok kou da kuwa it comes in an annoying way, "Kina ganin ban da babban Riga da Zan dinga sakawa zuwa Nan nake saka suit kou English wears..." Faiz dake kallon thick eyebrows dinta da kou leveling batayi yafada Mata "Sorry..." Ya fada kanta kasa "For yourself ba...or for your boyfriend..." Ya fada Yana juyawa da Sauri kafij ya dauki another step sai ya sake juyowa yace "Watch where you're going Kar ki Kara bumping into me..."ya fada ya juya kawai sai ta saki murmushi Yana tafiya, Lou kadan Amira Bata wani dau haske ba, she sees everything as her fault entirely, she's so naive that kou tunanin why yake tsayawa if Yana tafiya a gaban ta and tsayawa na unexpectedly, ita dai she sees it as her fault so Bata ji haushi kou Bakin ciki ba, wajsn Motar shi Suka isa ya bude ya Shiga gaba, tunda yayi Mata fadar Kar ta zauna kusa dashi Bata sake ba, duk ranar da ya zauna kusa da driver sai ta zauna baya duk ranar da kuma ya zauna baya sai ta zauna kusa da driver Amma yau gashi a driver sit, hannunta na rawa ta Kama kofar baya zata bude don she knows Bai son Ana Zama kusa dashi, faiz that monitors each and every movement she makes juyowa yayi yace "Sannu director...ki zauna Nan...driver dinki ya jaki..." Ya fda Mata cikin isa,. Da sauri ta saki na bayab ta dawo na gaba ta bude ta Shiga kusa dashi ta zauna ta rufe motar, deep down Kam she's thinking he is very difficult to please, she's so happy to have Ahmed dukda it seem shima he is nice to his own fiancee,. So maybe it's because wajen aikinshi ne shi yasa yake da jajircewa, itama she support this don if she have her working place bazata Bari a dingayi anyhow ba, tana ganin yanda kowa ke shiga hankalinshj in sun ganshi, the moment Suka ji he is coming zakaji kou Ina tsit, that's totally respect. Faiz Kam wish they can have a normal conversation, like at least friends Amma the fear of Ahmed is the beginning of wisdom, Bai son abinda zai ja mashi matsala, har yau kalaman Ahmed Basu daina mashi yawo a kunne ba, wato people like him dake son love always end up ruining some else's relationship which is something he is not going to do, Amira Kam tana son ta fada mashi about her research but she won't dear, baya 20 whole minutes of silence ya saka wakar mahir Zain Yana Dan bi time to time, in total silence Suka isa head office dinsu, kallon agogon faiz yayi yaga lokaci ya tafi sosai, dad dinshi is a pure African man but doesn't take African time, baj Wasa da lokaci as he always says time is money, manyan cars ne wajen, he knows an Fara meeting din tuntuni and for sure he is going to insult the hell out of him he just pray he doesn't do it in public today, Yana da branch a many states na kasar Wanda kowanne shugaban branch yazo da mataimakin shi, da sauri yayi parking ya fito itama Amira ta fito ta bi bayanshi, hall da yasan zai samesu ya nufa sai sauri yake Yana aduar mercy from Allah. About 24 people ne a conference Hall din inda ke da kujeru na alfarma, sanda suka shigo wani mutum ke magana Wanda da shigowan faiz yayi Shuru Yana kallon shi, alhaji dake zaune a head Chair wani irin tsoko yaja Yana cewa. "What are you doing here...get out..." Ya daka mashi tsawa har hall din na amsawa, shuru faiz yayi ya sadda Kai kasa it's Kuma Amira ta tsinci kanta da mugun fargaba as the way he talks is very very hard and firm more more more than the way faiz talks, at this moment she feels kou nawa wnanan mutumin zai biyata she can never walk under him, da akwai two seat cikin jerin na inda mutane ke zaune wato it's for him and his assistant, "Nace get out...tunda baka da hankali baka San ya kamata ba just take a leave mu cigaba da maganar arziki da muke ... nonsense..." Alhaji haruna ya sake daka mashi tsawa, instead ya fita sai ya nufi Empty seat, ita kma Amira she feels like running far far away from here, wani ne yace "Patience..." Ya fadawa alhaji cikin natsuwa "Ba wani patience...am seek and tired of his stupidity...ya zaayi ni dake tsoho that should retire and rest na San amfanin lokacin Amma wannan wawan Bai sani ba....why should he make me look tiny a gaban workers Dina...what rules will I set if my own son will break them first.. " alhaji ya fada sounding very much angry, , Fajz dai Bai ce komai ba., Takawa yayi ya zauna Kan kujera, Amira dake ji kaman zata saki fitsari a jiki tayi Saurin binshi ta zauna too, she just feel so surprised and her boss is seriously been nag at, wato gaba da gabanshi, baba ma da babanshi, kanshi kasa Amma fa face dinshi kaman Bai taba Dariya ba, he is very any chance that dad dinshi won't even let him be because of the lady da suke tare, "Wallahi sai nayi maganin ka...Kai banza baka Isa ka dinga sakani magana kullum ba...if care is not taken wallahi I will take that company from you in bawa wani Kuma I will make sure you work under him... Wawa kawai..." Alhaji ya fada Yana kallon faiz, Amira duk ta tsure kaman ba ita ba, she just feel it's too much don Bai kamata ya dingayi mashi fada a gaban mutane ba, instead taji Dadi sosai sai Kuma taji Babu Dadi, Bata San in da sabo ya ringa ya Saba da irin wnanan ba nothing is new to him, "I will make you a cleaner in that company in har baka dauki aikinka da muhimmanci ba,...this will be the very last time I talk to you about this...in kana gani I can't continue..." Ya fada mashi, Mikewa faiz yayi a fusace ya Kama hanyar zai fita, Nan aka fara kirashi, "Let him go... nonsense.. " alhaji ya fada mashi,da sauri wani babban mutum da kadan alhaji zai girmeshi yace "Kai...come back here.. " shima ya daka mashi tsawa, fajz da ya kumbura waiting to burst yaki tsayawa "Wallahi kana fita daga wajen Nan you're out of my children..." Alhaji ya fada sounding Loud and clear,. "Fine...Daman you never love me anyway.. "faiz ya amsa mashi sounding very Angry, da sauri wani ya taka da gudu ta rike mashi hannu Yana cewa "Don't be naive..."ya fadawa faiz dake kokarin kwacewa yace "Leave me alone..." Ya fada da karfi kaman zaiyi kuka voice dinshi na cracking sosai, dukkansu Nan sun saba da wannan drama, they know faiz is not serious and alhaji can't control his anger, Amira kam she prays she's dreaming don it's too much for her to take, tasna dad dinta da Yaya Ismail suna samun misunderstanding har yace zaisa a kamashi a zaneshj Amma Bata taba ganin irin wannan ba, alhaji was just looking at yanda aka jawo faiz aka maida shi Kan kujeran da ya tashi, nan kowa yayi tsit kaman ba hamm da ake ta faman ihu dazun bane, alhaji kallon Wanda ke magana before faiz su shigo yayi yace "Dan Allah cigaba da maganar da kake before this idiot came in..." Ya fada mashi, Nan mutumin ya Mike, Daman alhaji have made it clear kowa zai kawo hanyar cigaban company,he wants new ideas, things that will move them forward instead of stagnant position, daman suna wannan meeting din time to time, mutumin mikewa yayi ya cigaba da maganar shi fajz Kam har lokacin Bai daina fushi ba fave dinshi kaman ka taba jini ya fito saboda yanda yayi ha sabida fushi, he looks totally angry and mad that his dad will always nag at him in front of others, now it's in front of his madam Secretary, tunda yake mashi Bai san Wanda ya Kai wnanan ciwo ba, he is so angry kaman zai fashe, Amira Kuma tana tunanin bazata taba iya kallon wanna mutumin ba daga yau, she's so ashamed of what happened and she somehow pity him, now she knows why his mother wants her to be involved in his affairs, ta gane it's because of his father, Bata son a dingayi mashi fada kilan and shi Kuma he won't do the right thing, she feels the father yayi daidai tunda ai yasan zaayi meeting din yaje yayi kwanciyar shi Bai zo da wuri ba Kuma sanda ta kirashi ma wulakanci yayi mata, then she remembers Allah ne ya saka mata tunda itama dazun da yake yanka Mata magana Bai raga Mata ba, "Wai sorry for yourself or your boyfriend..." Ta fada cikin ranta, tana jin yanda wand and tsaye ke Magana cikin Harshen turanci he talks about a Kara rage kudi zai jawo more mutane,. Saida ya Gama alhaji yace "Yanzun in Banda abunka...rage expenses mukayi da zamu rage
Chapter 107 · 0% Book details