← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 192 OF 268

Sashe 192

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

zamu Malaysia sai da muka hau jirgi... it's not my fault... that... you found out he loves me....Amma kin San me.... since you have ruin my relationship... maybe.. I will just marry him kawai..." Ta karasa maganar ta don ta kuntatawa bintu in her little way, barin dakin tayi da gudu tana kuka, faiz sakin Dariya yayi Yana cewa "You think you're smart kou... well your smartness just help me make things easy... ke da Kika dinga sakar min jiki nayi lalata dake?..." Ya Tambayi bintu. "Kina shigowa part Dina...at your own convinient...have I ever do anything stupid to you?...then for the record ki sani Babu abinda ya Shiga tsakanina daita...Kuma Ina son ki snai tunda ta Wannan hanyar Kika bulo let's see... who wins....am not trying to make you see reasons...Amma thank you for letting ahmed know I love her...kin taimaka min sosai...and from Nan ki tafi gidan ku..." Bai karasa ba yaji saukan duka a Bayan kanshi, hajiya kadijatu ce ta bugeshi Tana cewa "Kar in kuskura inji magnaar banza daga bakinka...now tashi ka fita..." Ta daka mashi tsawa, ba don yaso ba sai kawai ya fice daga dakin, bintu sai hawaye take as she feels har yanzun Bata sakashi Bakin ciki ba, she hates this guy, wato he is telling everyone that she throws herself at him, Yana fita hajoya kadijatu ta bishi, "Allah yaisa..." Bintu ta fada Tana kuka Sosai, " Amma wannan Yaron anyi Mara kunya...ai wallahi sai na fadawa alhaji...Bai yuwa ya ajiye karuwarshi a company din yayana..." Hajiya Fatima ta fada Bayan fitan hajiya kadijatu. "Ni har yanzun abun ya daure min kai...abun ya tsaya min a Rai...so bintu tell me ba tare da faiz kukayi tafiya ba..." Sakina dake cikin total confusion ta Tambayi bintu "Wallahi Nan ya bar nj sukayi tafiya daita...he even warned me Kar in Bari kowa yasan Ina Nan kasar that daddy cewa yayi mu tafi tare Amma saboda Ina da ciki Kar inje wani Abu ya same baby...Ashe it's because he is going with her...ni Kuma wawuya na yarda dashi..." Bintu ta fada tana kuka "Ai kune Baku duba asalima...yazaayi Dan bayerabiya yayi hankali....yarbawa fa...haha.."hajiya Fatima ta fada cikin takaici, "Yanzun dai ki fadawa alhaji da kanki...ni ma Kuma Zan fada mashi... Him everything...Kar ki sake ki rufa mashi asiri, make sure he pays for his mistake...kou da kuwa raba auren zaayi...kici uwarshi..." Hajiya Fatima fada Tana mikewa tare dacewa "Bari in tafi nasan tana Chan waje tana jirana tunda Mota daya muka zo dashi..." Hajiya Fatima ta fada tare da fadin Allah Kara lafiya, ta fice "Amma maganr Allah...ki fadamin...did you abort your own pregnancy..."sakina ta sake asking dinta for the last time, Shuru bintu dake hawaye tayi, "Ki fada min gaskiya...ban son karya at all..."ta sake adding "Yaya...Naga diary din faiz...inda yake rubuta yanda yake kaunar Amira....he said all sort of things about her....yanda ya dinga furta kalaman so da kauna gareta yasa naji wani irin tsanar faiz ...har cikin jikina....I hate everything...I hit my stomach several times,...sai gashi na Fara ganin jini...Amma na karshen Nan faduwa nayi wajen jawo bag dina...sai ya Fita gabaki daya..."ta fada cikin Bakin ciki tana kuka "Amma you have made a huge mistake...a very big one...ganj bazaki fadamin halin da kike ciki ba....ai da kin bar cikin....he is not at fault...da uban faiz zakici..." "Yaya... wallahi I have decided to leave him...Kuma Allah na gani ban iya haihuwa ya maidani second hand.....cutan zaifi yawa..."bintu ta fada cikin hawaye "Well listen and listen good...daga yanzun...Kar ki sake fadawa kowa... you hit your tummy...kawai cike da Kika gan Wannan diary da yanda ya rubuta abubuwan batsa... abubuwan kazanta da suke...Kika Fara bleeding har ya kaiga zubewan cikinki... you should cry and even accuse him of killing your child..." Sakina ta fada Mata, Nan ta yarda da abunda sakina tfada Mata.
Chapter 192 · 0% Book details