← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 217 OF 268

Sashe 217

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Idanuwa faiz ya lumshe as he knows if har ka fiya bincike at Long last you will be the one to be hurt, zaka Sha wahala ne a banza don yawan bincike Haram ne, Amma ya zame mashi dole
"Ina sauraron ka..." Mai gadi ya fada mashi don shima Yana son ya San abinda yasa wannan bawan Allah Zan bashi wannan makudan kudin don zai tambayeshi, ajiyan zuciya faiz ya saki before yace
"Dan Allah...Ina son sanin wani abu game da Yar gidan Nan ne...Ina rokan ka Kar ka boye min komai...Kuma duk abunda ka fada min a tsakanin mu ne kawai babu Mai ji..." Fajz ya fada mashi
"Toufa...babu damuwa kayi tambayar ka..." Mutumin ya fada mashi
"Dan Allah wannan Yaron Nasir..." Yanda Mai gadi yayi da face yasa faiz ya Dan dakata da maganr shi, Yana da wani irin blank look a face dinshi, irin Bai taba jin sunanshi ba
"Waye Nasir...Anya da akwai Nasir gidan Nan?..." Mai gadi ya fadawa faiz
"Wannan karamin yaron...."
"Oh na gane...na gane ban San sunanshi ba...shi yasa...kawai Ina ganinshi ne..." Ya amsa mashi
'"ok...pls yaron waye....wacece mamanshi.. " faiz ya tambayeshi Cikin matsiyacin faduwar gaba, bands tsoron gaskiya babu abinda yake, he seek for the truth now he is scared of the truth,maigadi Shuru yayi kaman Yana tunanin wani abu sai Bayan minti guda yace
"A magnar gaskiya wannan Yaron....tou..." Sai Kuma yayi Shuru, faiz da hannunshi ke rawa tun Bai San abinda zaice ba hannu ya saka cikin aljihunshi ya sake dauko wani kudin ya Mika Mashi sai gashi ya Fara cewa
"Wannan yaron dan Amira ne..." Faiz jingina yyai da gate din for support, this is how it is,now he knows the truth and he is broken to hear it, I wonder what happened to kou kina da yaro I will still marry you,
"Ba Wai nagan ita ya Haifeshi ba...Amma Ina da yakini itace..."
"Toufa...ya zaayi kace Haka...bayan...nasan aure tayi...kou dai baka Dade gjdan Nan ba..."faiz ya fada sounding so calm,
"Ai tun suna Yara nake aiki gidan Nan...Amira Bata taba aure ba.... kaddara ya fada Mata...don sai da ta kusa shekara hudu Bata fita...nasan ranar data haifi wannan Yaron...don ihunta sai da ya cika gidan Kuma baa kaita asibiti..." Mutumin Bai karasa ba faiz that abinda yaji is worst than what he expected cewa Yayi
"Oh my God....Bata...taba... aure...ba..." Ya fada kaman numfashi zai yanke mashi,
"Eh Bata taba ba...."
"Subhanallah..."faiz da yaji wani irin zafi ya keto mashi ya fada Yana juyawa, he didn't want to hear more, he have heard enough,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun..." Was abinda ya fada, Yana tafiya zuwa  wajen  motar shi, he is feeling so dizzy,  he feels so broken, Maigadi tsayawa yayi Yana kallon shi, yanda yake tafiya ya nuna Yana cikin damuwa sosai, har ya Kai wajen motarshi ya rike handle din ya tsaya, he feels so hot inside that he have to pour tears, shi Vai ma San he is crying ba sai da yaji dumin hawaye a face Dinshi
"Ba aure....with a child.. with...all the innocent face.. subhanallah... Ya sake fada Yana tsaye wajen, now it's kind of clear, hakan yasa mama ahmed ta hanashi aurenta, shima yasan in shi yana iya aurenta...his family especially his father will never allow it,... sannan siblings Dinshi especially Maryam will not allow it, she's someone data iya Shiga ta fita ta Bata Abu muddin baiyi Mata ba,. Ahankali ya juya ya sake takawa zuwa wajen Maigadi dake tsaye bakin gate Yana kallonshi, hannu yasa ya goge face dinshi Yana cewa
"Dan Allah ka San...Habib..." Ya tambayeshi,
"Sosai...ai Habib Dan gidan Nan ne...tare suka tashj da su ismail..." Mai gadi ya fada mashi,
"Ya suke...dashi pls..." Faiz ya sake asking Yana kokarin controlling kanshi sosai
"Kakanninsu Daya...Amma shi tamkar San gida yake...'" maigadi ya fada mashi
"Bastard..." Fajz ya fada Yana  juyawa da sauri, he knows Dole Habib is responsible for the pregnancy,he is the father of that child, now he knows why ahmed ya dinga balai Daya gan Habib, sannan yasan family Basu San abinda ya faru ba, lokacin that Ahmed was busy Yana karyar sabida shi ta kusa commiting suicide it was all because of Habib, he is the reason she cries always, he is the main reason of her pain shi yasa dayace Habib is here hankalin ta ya mugun tashi, now he knows, Amma why Bata Fadi a gida ba don yasan inda ta Fadi a gjda an San abinda ya faru da Babu yanda zaayi Habib ya samu guts din zuwa wannan bikin, cikin Motar shi ta koma ya zauna Yana imagining abubuwa, wato what he is having with bintu Habib have had it with Amira, who knows how many times, sukayi sex sai Kuma ya Fara tunanin what raping dinta yayi,bayan ta bashi yardan ta, Bayan ta yarda dashi ta saki jiki dashi, so Amira ta San na Miji , now he knows why Taki sakin jikinta da suka je Malaysia, she knows how dangerous men can be,
"Allah ya Isa..." Fajz ya fada as he thinks of what might happen between Amira and Habib,Bai taba jin he needs somewhere to cry ba kaman yau, he wants to cry and cry har sai yaji sauki a ranshi, in har baiyi kuka ba bazai ji Dama dama ba,  he is going so insane tada motar yayi Yana aduar Allah ya kaishi gida lafiya, Bai San Yana da yawab hawaye ba sai yau don the more he cleans his face the more wasu na rushing out, now he knows why she's so stubborn, she have seen it all, Yana tuki Yana kuka, instead ya nufi gidanshi say ya nufi gidan iyayen shi, she's the only one he will lay on her legs and cry to his Satisfaction.
Chapter 217 · 0% Book details