← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 213 OF 268

Sashe 213

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cikin hall din MC Yana ta introduction, Amira na shigowa Habib ya Fara ganinta ita Bata San Allah ya ajiyeshi ba, he was just looking at her kaman madubi, she changed so fast, he remembers telling her what they had was a mistake Amma wannan words the are the worst thing he have ever say to anyone, he is a Casanova Amma Amira is different, kowanne waje is round table of four, wajen mothers daban sai mutanen high table wayanda manyan mutane ne, Amira na Shiga ta samu wajen ta zauna clear view inda zata iya ganin little sister dinta da kyau, wasu yanmata da suka ganta sai suka sauke Baki suka Fara magana kasa kasa, kasan in Ana maganar ka zaka iya ganewa koy da kuwa baka jin abinda suke cewa, mutane sai kallon suke, especially maza daga bangaren ango nazifa who doesn't know her, it's like a little murmuring around her, wasu na admiring dinta while Yan family Dinsu Kuma na fadin itace wacce akace tayi cikin shege, to make the matter real for gossipers sai ga Nasir da Yana ganinta ya bar wajen asiya ya taho wajenta da gudu,
"Mamman..." Ya kirata in his little voice, da sauri ta juya gareshi ta rikeshi without caring tace
"Yaron mamman..." Ta fada Yana Kallon shi with a smile, Habib is a bit far away but he is surely watching, so is other people, waynada ke kusa Kuma suna mamakin halin ta, wato Bata da kunya, it's all table of four Wandaa inda ta zauna Babu kowa, Bata Dade da zama ba sai ga ahmed da faiz sun zaune Kan same table daita, she knows he is here ba don komai ba sai don Bai taba boyuwa cikin mutane, his masculine, perfume is different, faiz kallon yaron sake gefenta kawai yake
"Mamman...uwa..." Nasir ya fada, she knows what he is saying wato Yana son ruwa, without caring anymore tace
"Yaron mamamm na son ruwa..." Ta fada tana daukan Daya daga cikin table water Tana bude mashi bakin robar.

Aslm

Zeehalcy hijabs tazo muku da hijabs new design akan firashi mae sauki, Irin su👇🏻

1️⃣ MAE ALKKIYABA
2️⃣ JILBAB (EGYPTIAN KHIMAR)
3️⃣ QUEEN HIJAB4️⃣MAE ALKKIYABA WITH GOWN
5️⃣ NORMAL HIJAB
6️⃣MAE ALKKIYABA WITH POCKET
7️⃣VAIL HIJAB
8️⃣ VAIL HIJAB WITH POCKET
9️⃣ HIJAB WITH MAKS
And many more beautiful hijabs, and Muna contribution don samun sauki malakar kiyawawan hijabs a cikin firashi mae sauki👌🏻

Don samu wanan garabassa na hijabs contribution ko sayen hijab Mae kiyau da sauki sae ku tuntubi wanan wanan number👇🏻

G.S.M/WHATSAPP 09039075137

CUSTOMER'S WELFARE IS OUR CONCERNED!!🙏🏻

Alhamdullilah
3/11/21, 8:51 AM - Ummi Tandama: 58

Faiz dake jin faduwar gaban sake fuskantar another competition kallon Ahmed yayi yaga yanda Ahmed yayi da face in an instant, Nan ya gane da akwai wata a kasa, shi Habib dake tare da Daya daga cikin cousins dinsu Bai hangi Ahmed ba, he is dressed in his best attires, he looks more handsome than ever dukda he is sad to the core as marriage life is one of the hideous thing that have happened to him, ya Dan rame Amma ba Sosai ba, skin dinshi sai daukan Ido yake tamkar jikin mashi, matar shi is someone that will buy all man's skin care set, Daya fara amfani da wannan zata ce yayi duhu sai ta sake mashi another, he is like her pet, she's like the head of the marriage tunda komai a hannunta yake duk abinda take so shi zatayi, babu abinda zatayi da bazata fada Mashi ba Amma it's just mere information, ba Wai neman izini take ba, right now he is broken inside, sanda aka ya samu labarin auren nazifa he felt it's time for him to come back home, just to talk to Amira, he wants her kou da kuwa he will leave matarshi and everything he have a chan, yasan kou da kuwa Bai auri Amira ba bazai iya Zama da matarshi ta dindin ba, lifestyle dinta ya bsmbamta da nashi, she's totally different from him, yasan he is being punished, he is being tortured, yasan in bai nemi yafiyar ta ba he will never have peace at all, he is her first love, the fact that she didn't expose him ya nuna she still cares, he was waiting yaji alhaji Muhammad yasa an kamashi Amma nothing like that, asalima alhaji ya kirashi yake fada mashj zaayi bikin nazifa, he only told him not because Yana son yazo sai don he should know as a family da Kuma a matsayin shi na Dan  da shi ya Raina tun Yana yaro, har yau Babu Wanda ya San yayi aure a Chan Lagos, alhaji Muhammad always call to check on him, shi baban Amira is someone that cares about children, dukda habib Bai kirashi shi Yana kiranshi always don jin ya aiki, he cares about him, tunda ya Kira Amira tayi blocking layinshi. Sanye yake cikin Jean da Riga Wanda yayi matching da facing cap dake kanshi, face dinshi sanye da glasses that shows he is classy, yasan irin gwagwarmayar da Yasha kafin matarshi ta barshi yazo, she's like
" you want to go and see small hausa girl..."take fada Mashi sanda yace zai zo gida for wedding, dayace
"Am just going for a wedding... she's family
.."Nan Kuma ta ce
"You said baka da family baka da kowa..."Nan Kuma ya tuna irin karyar Daya shriya Mata,
"Am sorry not really my family...kanwar abokina..." Yayi Mata Karya. Now he is here and he is glad he is, babu abinda yakeso kaman yaga Amira.
Ahmed sai Kallon Habib yake Yana tunanin irin guts dinshi, wato he knows nobody knows what he did so he is free, saga Ahmed sai Amira kawai suka sani he knows, don Babu Wanda ya sake mashi maganar, duk sanda ya Kira danginsu suna magana lafiya Lau babu Mai tado maganar Amira balle su nuna sun San wani abu. Fajz dake tsaye zufs ya Fara ji ba don komai ba yasan this guy meant alot to amira, yanda take Maganar shi alone ya nuna if he comes back she can go to him, yasan when you love someone zaka dinga Jin haushin shi when he makes you mad exactly yanda yake tsakanin shi da bintu before she forgives him, so he knows  nor matter what happens yasan she May forgive him and hakan ba karamin tada mashi hankali yake ba right now, waynda Suka taho faiz ya kalla ya kalli ahmed yaga Wanda ya kurawa Ido sai ya gane he is the Habib, kallonshi faiz yayi yayinda shi Kuma Habib da Bai San suna Nan ba ya cire hulan kanshi, he sees a total handsome guy, swag dinshi is elaborating, yaga saurayi Mai kyau,
'"another threat...' ya fada cikin ranshi kaman zaiyi kuka,
"Why now pls...am just trying to get her attention..."faiz ya sake fada cikin ranshi, feeling so hot, the other guy ne ya Fara ganin ahmed dake kallon su,
"Ya next ango..."cousin din ahmed ya fada Wanda ya  maida hankalin Habib ga ahmed, Yana ganin Ahmed wani abu ya yanke cikinshi ba don komai ba sai don ya yasan this one knows what happened, daure face yayi irin Dan duniyar Nan,  faiz yaga yanda shima ya hade Rai Daya gan Ahmed,
"Enemies...now I see..." Faiz ya fada Yana saka hannuwanshi cikin aljihunshi, Wanda Bai San abinda ke faruwa ba ya wace Baki ya nufo Ahmed ya Mika Mashi hannu suka gaisa, Habib dake bayanshi hannu ya mikewa Ahmed, Ahmed daya hade gabas da yamma kallon hannun yayi ya daga Idanuwa ya kalleshi yace
"What...are you doing here..." Ya tambayeshi kaman he is talking to a huge enemy, Dariya cousin dinsu Mai suna khalifa yayi yace
"Are you serious right now?...kana tambayar what he is doing here? .." ya fada Yana Dariya sosai as he thinks Ahmed is just joking don yasan on a normal basis Bai kamata ya Fadi abinda ya fada ba tunda shi Bai San abinda ke faruwa ba
"Help me ask him..." Habib ya fada cikin voice da ya daukewa Amira hankali in the first place, Yana da dadin murya kaman mawaki, he is a player so he have many voice, now he is using the calm one, Ahmed kallon yanda Habib ya saki ranshi ya barshi cikin damuwa yayi
"Wai da akwai matsala ne?...Naga kana kumburi Haka?..." Khalifa ya Tambayi Ahmed, now something is clear to faiz dake tsaye Yana kallonsu he knows ba kowa yasan abinda ke tsakanin Ahmed da Habib and maybe da Amira ba,
"Pls khalifa go... excuse us... I want to talk to wannan..." Ya fada Yana kallon  Habib
"You're so funny.... wannan kaman wani bawa?...bansan abinda ke tsakanin ku ba...let me excuse you.." Khalifa ya fada Yana barin Habib da ahmed, shi faiz dake kallon Habib without blinking Bai jira aka ce yayi excusing dinsu ba ya bar wajen, cikin Motar shi ya koma Yana tunanin what's happening, shi dai Yana tsoron another wahala, yanzun Yana son ya Zama shi kadsi har Allah ya bashi saa kanta, if har Habib that is her first love ya dawo then da akwai matsala, he wondered where he have been,
Chapter 213 · 0% Book details