Sashe 41
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ma ta dinga kallon yaron looking at how adorable he is, it's so sad jikansu na farko have to come this way, tasan da ba karamin gata zai samu ba inda ta halal yazo Amma sai Allah Bai kaddara hakan ba, "Daddy..."muryar Ahmed ya katse silence din dakin, alhaji daya mikawa Nasir finger dinshi daya ya rike ya kalleshi yace "Naam." Alhaji dake kallon yaron ya amsa mashi calmly, "Mummy..." Ahmed ya kirara cikin voice dake nuna he is a good and respectful person, "Naam..." Itama ta amsa mashi thinking Allah yasa it's what she's thinking... but if it's what she's thinking Kuma shi yazo ba wasu ya Aiko kou babanshi yayi magana da danuwanshi ba da akwai matsala, tasan definitely something is wrong somewhere, "Wani Abu nake son...in fada maku...Game ...da Amira..."ya fada voice dinshi na rawa, Zama alhaji ya gyara Yana kallon Ahmed, "Daman kafin...in tafi.. karatu...Ina son...t..a..."ya fada kaman he is finding it difficult to talk, saida ya hadiyi saliva sannan yacigaba dacewa "Kuma...Dana..dawo...na ...tarda... kaddaran...daya hauta...kou ince...daya hau mu..." Ya fada wondering where the words are coming from because he feels he is on a very hot seat, "Kowa yasan what is destined to be will always be...babu Wanda...ya Isa ya sauya kaddaran wani...so...what happened doesn't make me... feel less... about her... still Ina...sonta..." Ya fada kanshk kasa talking very calmly, alhaji kallon Hajiya dake kallon Ahmed without blinking waiting to hear where the talks is leading to yayi ya maida dubanshi ga Ahmed daya cigaba dacewa "Kuma insha Allah...in har...na Yi settling...ita...Zan aura..."ya fada yana sake hadiye saliva before yace "Kuma ..Dan Allah... daddy da mummy...abinda..ya samu Amira doesn't make any less...I love her..." Ya fada ahankali thinking of yanda zai saka maganar aikin da zasu amince,, "Dazun.. na samu...wanj vacancy...a annex company din... alhaji haruna ..."ya fada calmly still thinking of what to say next, shuru yayi ya rada abinda zai fada saboda tsoron disappointment, shi dai he prays kawai su yarda, he just wish Ismail will take it from here, Amma shuru kakeji babu Mai cewa komai, ahankali yacigaba dacewa "Shine...nace...tunda yanzun..Amira is not going to school...daddy zaka iya bani amanar ta...in dinga kaita Ina maidota...tana aikin...Kuma Zan dinga Kai Nasir makaranta...Ina maidoshi...in har Allah ya yarda...mukayi aure...sai ta cigaba da karatu..." Ya fada da kyar feeling wani irin nauyi Kan last part din maganar, shuru duk sukayi sai Bayan kaman minti biyu anyi shuru babu Mai cewa komai Ahmed ya sake adding "A matsayina...na yayarta...in kuka...yarda ..Zan kaita...in maidota... Kan Amana...pls..." Ya fada da yaji shurun yayi yawa, ajiyan zuciya alhaji ya saki yace. "Allah yayi maka albarka for still Loving her despite her flaws... samari irinka are very hard to come by these days... you talked like a very sane person Kuma I will reply you kaman babba tunda ance if a child washes his hands very well he will dine with elders....maganar gaskiya naji dadin hankalin ka and am so proud of you...yanda kayi magana ya burgeni and am so happy you're my son..." Alhaji ya fada Wanda yasa Ahmed da ismail da kansu ke kasa sakin murmushin jin dadi Amma kou kadan Basu daga Kai ba, itama hajiya ta mugun yaba da hankalin wannan Yaron, "Nasan Bai kamata tsakanina da Kai muyi such magana ba Amma tunda Allah yasa Kai kayi min maganar a matsayin mahaifinka...Nima Zan baka amsa a matsayin Dana...kan batun Amira kou kadan ban son ta fita daga gidan Nan har sai ranar da Allah ya kawo Wanda Naga Yana son ta a daura masu aure ta tafi...at times Ina tunanin where will she find someone who will love her tunda tana cikin gidan but I know it's fot the best...not because Ina tunanin she will still make such mistake but because banson ta zama laughing stock a cikin alumma...kou sau daya ban taba tunanin abinda ya faru zai sake faruwa daita in tana fita Amma Kai kasan halin dunya...kukan da take yanzun is nothing compared to what she will face when friends and family starts insulting her and making fun of her...shi yasa ba kebe ta yanda bazata dinga ganin wnanan bakin cikin ba..."ya fada mashi tamkar Yana magana da babban mutum ba Dan da yake da age mates dinshi ba, "Kuma maganar aiki Ina Mika godiya ta gareka for even remembering her to such and extent Kuma kaman yanda ka ambaci Amana kou babu Amana Kan yanda kayi magana Kuma ka nuna min kana son cigaban Amira Zan iya amincwa...Amma wane irin aiki ne.." alhaji ya tambayeshi, da sauri Ahmed da ranshi in yayi dubu tas suke yace "Daddy... secretary ne...Kuma it's a decent and good company...asalima...sai masu degree suke...dauka...Amma..dayake Wanda ke heading company din abokina ne sai nayi mashi magana Kan ya bani time in Kun amince... " Ahmed ya fada kanshi kasa, "Company din wa kace?" Alhaji ya sake asking Dinshi "Na alhaji haruna kwangila..." "Alhaji haruna kwangila ne abokinka?.." alhaji Muhammad ya fada da cike da mamaki, da sauri Ahmed ya girgiza mashi Kai before yace "Aa bashi...danshi ne... company din branch dinshi ne.. " ya fada mashi "Ok...now I understand...well abinda zaayi shine...ka bamu sometime to think about it..." Alhaji ya fada mashi, "Ok... daddy nagode...Allah ya Kara girma daddy.. " Ahmed ya fada Yana kokarin mikewa, " Allahumma Amin..." Alhaji ya amsa mashi, shima ismail mikewa yayi Suka fita leaving alhaji da hajiya sau Nasir dake zaune Kan kafar shi,. Suna fita Ahmed yayi Saurin hugging Ismail Yana cewa 'da akwai alaman nasara sosai..." Ya fada cikin so much excitement,Dariya ismail yayi Yana cewa "Allah yasa mummy Kar ta hanashi don Naga already dad ya yarda kawai he won't just make a decision without her consent ne yasa yace we should go zaiyi tunani Kam maganar ..." Ismail ya fada mashi, "Allahu ya sa mummy ta yarda...Allah yasa mummy ta amince... can't just wait wallahi..." Ahmed ya fada cikin serious happiness, "Amma Kam ranar da Amira Zata taka waje ba karamin dadi zataji ba... imagine over 3 years Bata taka waje ba...ai wannan punishments din yafi komai ciwo...ace kaman ni yanzun inyu wata daya daki Kar in fita ai kawai a kashe ni yafi sauki.. " ismail ya fada "Ai she have suffered fa... going out again will really make her happy..."Ahmed ya fada cikin Jin Dadi sosai, "Njdai yanzun just pray...pray in short har sadaka muyi Kan daddy da mummy su yarda...Allah ya sa Kar a samu any matsala...." Ismail ya fada. "Ai zamuyi sadaka... in har aikin alkhairi me Allah ya tabbatar Mana dashi don darajan manzon tsira..."inji Ahmed, Nan Ahmed ya nufi bangaren mum Amira yayinda shi Kuma ismail ya nufi nashi bangaren.., kawai Ahmed wants her to ask Ina Nasir shi kuma ya saki murmushi ya fada Mata Yana Chan bangaren daddy Kuma a Kan cinyar daddy. He wants to see the look on her face when he tells her that.