Sashe 188
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fajz have been at home duk yau Babu inda ya leka, Yana gjda yayi order abinda zaici aka kawo Mashi yaci ya koshi, the only thing he is Missing right now is Amira kuma ya kirata Bata dauka ba, hakan yasa ya koma Kan gado ya huta har lokacin sallah yayi ya tafi masjid ya dawo gida again, he have no single intention of going out or going to the hospital, kawai Yana kwance thinking about rayuwa, he wants to know who will take the place of Amira that will be as good as her, Yana son ya san how his life will be if she's married to another ba shi ba, sannan Yana tunanin what will happen is Nasir danta ne, Haka Nan Yana tunanin will he still care if he knows she's once married with a son, Kuma Yana son ya San why she's so loyal to ahmed, now yasan ta damu dashi Amma why is it that in ba ahmed ba she have no single respect to any other man, he would really love to gist with her before they resume office on Monday Amma she's not picking his call, da ya kira for the last time sai da yace "Ai wannan mayen ya sake Hura Miki kunne...nasan now the little attention dinki Dana samu zai dauke shi Kuma...I know he will erase all we have made together..." Ya fada cikin fushi sounding very bitter, yana cikin wnanan sake saken kawai sai ga Kiran amiraz da sauri ya dauka kaman he have been waiting for a life time, "Haba pls ..I have been calling you fa...Baki gani bane...duk kin Sa na kasa samun sukuni..." Fajz ya fadawa Amira cikin tsantsan shagwaba, "Am sorry... ban kusa ne..." "Aa...pls don't lie to me....Baga kinyi updating status dinki after my calls...so kawai kice Baki son daukan kirana... Ahmed have started making you forget me again..." Ya fada kaman zaiyi kuka "Ba Haka bane...pls ya Mai jiki..." ta fada cikin sanyimurya "She's alright I guess..." Ya amsa Mata "It's not fair kana barin matarka a hospital Haka Nan...Babu kyau.. she may hate me the more..." Amira ta fada cikin damuwa dake bayyane a voice dinta "It's not about you... it's about her killing my child...so Kar ki damu da wannan..." Ya amsa mata kawai, "Nidai yanzun Ina cikin damuwa... gabana sai faduwa kawai yake...am so depressed and I need your help...' Bata karasa ba faiz da Jin yanda take magana alone ya mugun tada mashi hankali yace . "Pls tell me what's wrong..." Ya fada cikin damuwa sosai as da jin yanda take magana kasan she's in trouble, sannan ta kasa gano what's wrong with her, "Kasan... ahmed yace he is coming...muje duba sister bintu...nace mashj am tired I can't go shi Kuma yace...we have to go that in shirya before ya karaso...am scared Kar bintu ta tozarta ni...ban son ta tona Mana asiri ta sa Ahmed ya gane cewa we traveled alone... sannan Kar ya gano you have something for me..." Amira dake yawo cikin dakinta ta fada mashi voice dinta na rawa "Is that why you're scared...wato don Kar ahmed ya gano Ina sonki kou kina Sona?...or Kar ya gane we traveled Alone... for God sake this guy is just your cousin and your boyfriend not your parents...".. faiz ya fada Mata "He is more than just a boyfriend and a cousin..."Amira ta Fara fada mashi Bata karasa ba faiz yace "Alright.. bye..."ya fada Yana kashe wayarshi cike da bakin ciki, wani irin haushi yake ji duk sanda ya nuna he is more than just a boyfriend and cousin, that means he is more, why is he more?, Amira da hannunta ke rawa sake dailing number faiz tayi Kiran na shiga kawai sai ya katse Kiran Yana Jan tsoki, sake Kira Amira tayi this time Bai kashe ba kawia sai yayi picking Yana cewa "Pls stop calling me if it's about you reminding me of how important ahmed is..." Ya fada sounding very Angry "Am sorry pls...kawai just help me...ban son damuwa ne... just help me call him ka fada mashi a sallami matarka... shikenan... it's all I need pls..." Ta fada mashi "Aa...I won't do that...kuzo...I will be going to the hospital right away...ayi shi ya Kare kawai..." Ya amsa Mata "Inna lillahi waina ilaihi rajiun...pls kayi hakuri Mana... just help me..." Amira ta fada when she's about to break down, fajz da right now he feels in sunzo hospital din ya rike hannun Amira a gaban bintu da ahmed ya fada masu they're in love don already ya gaji da wannan hide and seek din, gashi bintu tana zaginshi da cin amanar abokinshi, sannan he is afraid of hurting ahmed sabida he helped him Amma let enough be enough, he is tired , "Yanzun kinsan me...I won't call him...Amma zanje hospital...I will make sure...bimtu bazatayi maki komai na cin mutunci ba... alright?..." Ya tambayeta sounding so real "Are you sure?..zata yarda?... remember she's angry fa..." "Kar ki damu...she won't do anything stupid...so ki kwnata da hankalin ki...kou ba komai I will get to see you...I have missed you kaman na shekara ban ganki ba.." ya fada Mata "It's alright..."Amira ta fada cikin Samun saukin abinda take ji a ranta, she believes he will do as he said, hakan yasan tana ajiye wayarta ta Shiga bathroom tayi wanka ta saka Daya daga cikin kayan data sayawa kanta daga dubai Wanda ta sako a bag dinta, she dressed looking elegant but not over dressed, Mai kawai ta shafa ta fesa perfume dinta, da akwai Wanda faiz ya Saya Mata she loves it's scent sosai, hakan yasan in ta tashi using perfume sai ta dauki Wannan ta fesa, not because of anything but because she loves the scent, tana gama shirinta ta fita ta shjga dakin mum dinta, "Wallahi sister sai na dauki wannan rigar..." Asiya that first saw Amira ta fada Tana kallon how beautiful the Arabian gown is, Dariya Amira tayi tace "Me kikeci na baka na zuba...kayanku fa na Kan hanya... just wait...su karaso then you decide if Wannan Kikeso or wasu..." Amira ta amsa Mata, nan dai duk suka nuna they can't wait kayan su karaso, hakya Kallon Amira tayi ta tambayeta inda zata taci gayu haka Nan Amira tace "Mummy Daman Ina son fada maki Ahmed zaizo...zamuje ganin matar boss Dina...Bata da lafiya...she had a miscarriage..." "Subhanallah...daga dawowa sai Rashin lafiya..."hajiya ta fada, "Ai tana Nan..."Amira data fita hayyancinta ta fada lokacin guda Kuma ta Kara dacewa "Tun tana Chan...take fama...suna dawowa Kuma...cikin ya zube..." Amira ta fada lokaci guda don rufawa kanta asiri, "Kilam stress ne..." Inji hajiya, Zama tayi Tana jiran zuwan ahmed, baa Dade ba ahmed ya zo, gaida su hajiya yayi aka bashi ruwa da abinci yaci sannan ya Shiga Bangaren ismail suka Dan Sha Hira Sukayi sallah asr sannan shi da Amira Suka bar gidan, yanda tayi jugum cikin Mota shows something is wrong with her, kallonta yayi yace "Why Baki son zuwa ganinta...I thought Kun Zama friends tunda you spent about two weeks together..." Ahmed ya fada "Lahhh...Yaya...why zaka ce ban son zuwa ganinta..." Ta fada Tana forming murmushin karfin Hali "Haba Amira I know you...yanda kikayi yanzun kawia shows you don't want to go...kou ta nuna maki wani Hali ne yayinda kuke chan..." Ahmed ya fada Yana Dan Satan kallonta yayinda yake tuki, Dariya Amira ta saki tace "Yaya... you're very funny... Wallahi nothing like that...kasan kawai am tired..."ta amsa mashi "Hmmm tired...kaman you walked back from Malaysia?... nasan hiya kinsha bacci...dukda ..ni Baki barni nayi baccin ba..."Ahmed ya fada remembering what happened yesterday, "Yaya...me nayi na hanaka bacci..."ta tambayeshi "You hugged me...kawai sai naji I want to get married...I think zanyi kokari in sanar da su daddy azo nemamin aurenki..."ya fada with a smile Kan face disnhi, she's not a child so she understands perfectly, Deep Down she's not too happy, ba Don komai ba sai don yanda faiz make it clear he won't ba in happy state if she's married to another, wannan kalaman sunyi tasiri a rayuwarta sosai, "Amma...Yaya...Zan cigaba ...da aiki?..." Ta tambayeshi sounding calm "Aiki Kuma?...haba... gaskiya I don't think zakiyi aiki...saidai ki Kara karfafa business dinki...we can open your own warehouse a gidan mu...yanda all your stuff will be yours kawai..." Ya fada making it look real, shi kanshi he yasan in har zai kaiwa dad dinshi wannan maganar ba zai Hana ba but that will make his mother sad, last week ta tura shi Gidan kawarta, Wai yaje ya gano some ladies, ya zabi wacce tayi mashi yayi aure, he didn't argue with her, he went and he saw girls beautiful ones saidai gaskiya shi Amira yake so, he won't dare say Amira yake so saidai yace gaskiya shi ba yanzun zaiyi aure ba he have other plans, he said that not because Bai son auren but because he Bai son ace ga Amira Bai aureta ba sai Kuma yace ya auri wata, he doesn't want to hurt her right now Amma yanda yake jin Kanshi he feels kou Yar yarinya aka bashi lafiya Lau ne, Yana stage din da kou Bai son yarinya Yana iya Zama daita sabida ya dinga biyan bukata kansshi. Itadai Amira took everything he is saying as gaskiya Wanda hakan yasa ta saki ajiyan zuciya before tace "Hakan ma yayi..." Ta fada ba don she loves business more than working ba sai don tayi don ta faranta mashi, working with faiZ is the best thing that have happened to her, especially da suka fita daga kasar Nan ta gane he is one in a zillion, "Bari...in kirashi yayi Mana kwatancen hospital din..." Ahmed ya fada Yana tuki ahankali ya dauki wayarshi shi ya Kira faiz, Daman tunda sukayi waya da Amira ta bar gida ya tafi hospital, he saw bintu and she looks ok, tana zaune tana cin pepper soup sanda yaje, Daman yayi deciding he is to paying any of her bills saidai in alhajinsu zai biya, yau sakina kawai ya tarda, gaidata yayi Taki amsawa Bai sake cewa komai ba ya zauna kawai waiting su Amira suzo, baa Dade ba hajiuarshi ta kirashi tana asking Ina hospital din da bintu take ya Bata description,