← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 268

Sashe 103

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Fajz Kam relaxing yayi ya dinga binsu da kallo har ya suka bace mashi, idanuwa ya lumshe cikin damuwa, wato komai da limitations dinshi, in Such situation where you want to ask what's happening but can't ask to avoid being misquoted, where you're afraid of what will happen if you asked, what reply will you get, it's so annoying, shi dai one thing he knows for sure is something very huge is wrong with her, her reaction says it all, ahankali ya bude ido yayi tagumi na second guda Sam ta manta da akwai bintu Nan kusa dashi, itama bintu ta shjga damuwa sosai Kan abinda ya faru, she wonders what it could be that will make her break down in public like this,ji tayi ta tausaya Mata gami da danji tsoron ta don she feels in aka barka da lunatic irinsu they can kill you in a second and pretend to be innocent. Yanda fajz ya shjga damuwa is something to think about, she watched him closely and he so depressed, she can't even talk, yanda ya fixge kanshi daga gareta dazun still stick to her brain. Ahmed na dawowa ya Basu hakuri Kam behavior din Amira sannan ya fada masu he wants to take her home, faiz sai binshi kawia yake da Ido not saying anything.
"Ok..." Kawai faiz ya fada yayinda Ahmed ya dauki robar ruwa daya ya bar wajen, Yana komawa cikin Mota ya mikawa Amira ta wanke face dinta sosai ta saka Vail dinta ta goge face dinta thoroughly sannan ta Shiga bangaren mum dinshi tayi mashi sallama, she asked her what happened to her don taga alaman kuka tatare daita Amma sai ta wayance tace something fell into her eyes, hajiya fada Mata to stay sai tayi Mata karyar mum dinta zata unguwa and she asked her to come back kafin su fita. Nan Hajiya ta hada Mata kayan ciye ciyen kala kala Sukayi exchanging numbers din juna.

Ranar Monday.

Fajz have never wetness any longest weekend kaman wannan all his life, it's a weekend he counts minutes to Monday, normally he is the type that doesn't want weekend to end don Babu takura Babu hanzarin zuwa koina, he have the freedom to sleep till 12 or 2pm and no body will disturb him Amma wannan weekend din sai yayi mashi tsawo ba don komai ba sai don Amira, halin da ya ganta ya dameshi sosai and he didn't speak about it to anyone, mum dinshi taga damuwa sosai a tattare dashi and when she asked him what's wrong sai yace Mata nothing, tun ranar bintu ta Shiga damuwa don da suka rabu tana iya kiranshi sau goma sai taci saa ya dauka , he is really trying to be a good person Amma inda zata sani da Sam Bata dameshi ba don it's like adding salt to injury, depression was all over him. Wani Abun mamaki was ranar da ta bar gidan kou good hours biyu baayi ba yaga tayi updating status dinta. He didn't talk or say anything, all he does was view her beautiful products and think of the condition she might be in at that moment. Yau he left home as early as possible don sanda yaje yiwa mum dinshi sallama sai da ta tambayeshi if da akwai abunda zaiyi office because it was too early and he replied with he is seeing a client, kou karfe bakwai baiyi ba ya bar gidan. He didn't drive. He just prayed ta zo, sai Kuma yake tunanin if tazo what will he say, is he going to ask her what happened ranar, or what, abun ya mugun daure mashi Kai, shidai he feels it's non of his business Amma Kuma the urge to ask her is stronger than zuciyar dake fada mashi it's non of his business, kaman wani Mara hankali Haka ya shigo company. Sanda yazo Bata kaiga isowa ba sai Bayan 15 minutes da shigowan shi tazo, he have been checking to see if tazo and when he checked about the 10th time sai ta ganta zaune, ai Yana lekawa ya ganta yaji Saurin maida kanshi ciki ta jingina da bango ya saki ajiyan zuciya tare da lumshe idanuwa yace
"Ya rabbi...ya hayyu ya qayyum....have mercy on me... she's my bestys girlfriend..."

Alhamdullilah
1/26/21, 8:04 PM - Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

13

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Ya fada dafe da  chest Dinshi breathing very hard, his door doesn't make noise so Amira Bata San ya leko ba but she feels Ana kallonta ta daga Kai ta kalli Wajen taga Babu kowa, she looks so ok, you won't say she's having any problems, kalaman Ahmed sunyi tasiri sosai a rayuwar ta, she just feel so ok now dukda Bata San if she can ever fall In love again ba,  kawai she wants someone to care about her on the other side Kuma she feels she doesn't even need a man in her life, she's gradually going in sane as kou kadan Bata single thinking,one moment she feels she wants a relationship in another second she feels she doesn't need any, she's so traumatized and she really need to see a therapist, someone that will help her over come her pain, yanda zatayi ta manta wannan pain din,  in ba samun saukin azaban zuciyarta tayi ba she will be normal for a second and be sad in another second, aikin Daya Bata tayi arranging tana sake duba results dinta praying she's perfect in her works, ta gan motar shi as she  comes in so tasan Yana ciki, maganganun mum dinshi ta tuna sai ta saki murmushi tare da Kuma samun kwarin gwiwa as she will do the right thing to help him, tasan it's an honor for her to be given such previllage  da har mum dinshi ta yaba aikinta.
Chapter 103 · 0% Book details