← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 268

Sashe 37

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

din jikinshi...in yaso sai yaje dinga zagina...ai kowa is entitled to his or her opinion...Ina ruwana da zaginsu...I don't bloody care..."faiz ta dinga fada Yana komawa office yayinda Ahmed Yana biye dashi sai Dariya kawai yake tare da girgiza Kai,kou daga nesa kaga faiz kasan fada yake, sai daga hannuwa kawai yake Yana magana da karfi, office dinshi ya wife Yana zuwa sai ya zauna a office din secretary dinshi Bai wuce ciki ba, lokacin Bai daina fada n Ba "Abeg keep calm..Kai komai sai jikinka ta dinga boiling unnecessarily..."Ahmed ya fada mashi Yana Zama Kam dayan kujeran. "Ai da ban haushi wallahi... you can't make them stop....Kuma I won't stop my attitude either...kou gobe wani maaikacina yayi min iskanci korashi zanyi...baka ganin nan office din ma is vacant?..last two weeks na korashi ..Zan kawo wani shima in yayi iskanci Zan korashi...ban tsoron uban kows..."Faiz ya fada fave Dinshi daddaure, daman he is angry at what is happening right now and Kuma Ahmed yasa wani anger din ya karu, "Kaidai learn to give people second chance...Bai yuwa ace Abu kadan kayi terminating offer mutane...kasan a CEO can also be an ordinary worker someday...Kuma duk abinda kayiwa wani zaayi maka...so take it easy. "Ahmed ya fada mashi,kura mashi Ido fajz yayi cike da takaici yace ""Now you're making it seem as if am wicked alhalin ba hakan bane..ai ba kowa nakewa hakan ba...nidai kawai banson iskanci...shi yasa duk Wanda zai kawomin rainin hankali wajen aikin Nan sai na sallameshi..."faiz ya fada sounding so bossy "Naji...Amma kaima you're not that a good worker ai tunda gashi millions are missing understand your watch...at first ka Zama perfect kafin ka tabbatar kowa na kusa da Kai ya Zama perfect..."Ahmed ya fada atakaice "Lallai wato gayamin magana zakayi don kasan what happened kou...ai shikenan I don't blame you..."ya fada Yana turo baki kaman karamin yaro, Dariya Ahmed yayi yace "Am sorry about that...Wai about you're secretary are you hiring?.."ya tambayeshi Yana kallon shi "Are you applying?...kasan I will employ you with more pay...Amma it won't stop me from firing you if you misbehave..."faiz ya fada, "Lallai Allah ya sauwake inyu aiki a karkashinka...kawai dai I want to know if you're hiring sai in kawo candidate Dina...but..."ya fada as Yana tunawa that inda zai yuwu Amira tayi aiki ta Kara da business dinta ba karamin kyau hakan zaiyi ba, katse tunanin shi faiz yayi da cewa "But what...if you're thinking zanyi firing any how am joking...at least not your candidate..Zan bashi second chance..."faiz ya fada mashi, murmushi Ahmed ya saki gami da sakin ajiyan zuciya Yana tunanin "Inama zai yuwu Amira tayi aiki don ta dinga earning more money...yasan most of yanmata Basu aiki especially when it vome to arewa, amma.nata case din is different, "Wai tunanin me kake haka ne?.." faiz ta sake katse mashi tunani, "Ba komai...Wai nawa kuke bawa secretary dinku..."Ahmed ya tambayeshi, "55k...why do you ask?.." "Because I have someone I will really love to have the job..."Ahmed ya fada mashi, . "Oh that's ok...kaga ka hutar Dani yin interview...kawai tell him yazo....ai Kaine...so kou kuturu ka kawo Zan amsa..."faiz ya fada mashi "Not shi.. it's ita..."Ahmed ya fada Yana kallon reaction din faiz "Ita Kuma... it's a hard one you know..." Faiz ya fada Yana shafa Kanshi "Amma kasan Mata ke aikin secretary ai..." "Yes Amma wannan case din da babu Mata a organization din fa...sai ita kadai ta Zama maaikaciya Nan..."inji faiz "Ai na fada ne kawai...amma ban sani ba kou zai yuwu...but I will really like her to work here... it's a nice place... kou da maza ne kawai ai kowa aikin gabanshi kawai zaiyi...I trust my sister..."Ahmed ya fada with a smile "Oh your sister?...then it's a yes...ba matsala send her in Amma kaja Mata kunne...ban daukan raini...da tambata da rashin wayau da rashin hankali irin na Mata..." Faiz ya fada sounding so serious don yasan kou wacece kndai zata Yi mashi daya daga cikin abubuwan data lissafa bazasu zauna lafiya ba, "Bata da kou daya...kawai dai I need you to do me a favor..."inji Ahmed, "Favour Kuma...na meye again?..."faiz ya Tambayi Ahmed, Ahmed that is praying Allah ya dorashi kan wannan abun don Yana tunanin 55k a month will help her sosai, don shi a duniya babu abinda yake kauna kaman yaga ta Zama independent woman, a woman that doesn't have to stay and think of a man to bring her something instead ta Zama someone that will be thinking of the amount in her account,. "Wai what favor...kai ka Zama wani iri wallahi..."faiz ya fada sounding fed up da tunanin da yakeyi "Hmmm pls...so nake ka bani sati daya zuwa biyu naji if zaa yarda ta dinga fitowa aiki...in har sati biyu yayi baa yarda ba kawai employ anyone you chooses to employ...."Ahmed ya fada calmly.
Chapter 37 · 0% Book details