← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 268

Sashe 152

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Wace gsri Yana zuwa office Sai da ya sa aka sayowa kowa abinci, Amira didn't know why he didn't ask her to sit by and watch him eat,he looks so excited and happy, bayab an natsu ta shjga office dinshi, kallon ta yayi ya saki smile yace
"Kou ki tambayeni why am happy..." Ya fada Yana rolling cikin kujera,
"Sorry...what happened... kou zaka Kara wata ne..." Ta tambayeshi tana takawa ta zauna sanye da Long and expensive abaya she took from her collection, Baki ya tabe yacs
"In ba ke Zan Kara ba ai Babu zancen karawa...gashi ni Kuma kince Baki Sona...har na fara hakuri..." Ya fada Mata
"Ai hakan ya fi..."ta amsa mashi atakaice tana Zama
"Hmmm it's alright... can I help you..." Ya fada Mata sounding a bit sad, Amira that is into this guy but won't even admit it cewa tayi
"Baka fadamin why you're so happy ba...tell me..." Ta fada tana kallon shj with a smile
"It's not necessary...ki Fadi abunda kikeso..." Ya fada Mata atakaice like he doesn't want her presence here
"Ok... it's about abunda alhaji yace muje muyi research... about how to make more productions..." Ta fada mashi, zamanshi ya gyara before yace
"Ok...am all ears..." Ya fada Mata atakaice Yana kallon yanda take Magana
"Well I made some research...ka taba jin komai Kan Malaysian palm kannel?..." Ta tambayeshi sounding so Free unlike before da in zatayi magan she do feel shy or something, now she's use to talking to men and she noticed with her class ya Zama Dole ta saki ranta tunda talking to men or have lots of interaction dasu doesn't mean anything, 
"Nope...what about it.. " ya fada Mata sounding so relaxed as in abinda zata fada Bai wani dadashi da kasa ba
"A research danayi...we can start producing irinshi, ba don Komai ba sai don shi nasu kwakwan Bai delay wajen production, ... sannan Ana iya samun more oil daga gareshi fiye da namu..." As she talks faiz does nothing but looks at her lips, to her wrist sai chest dinta da Vail ya Dan Vail dinta ya Dan har wajsn, he is just having the fun of his life staring at her, if zaa kasheshi he can't even repeat one word from all she's saying, ya lura da her chest is far more fairer than face, hannu tasa ta Dan gyara Vail dinta as itama ta lura da irin kallon da yake Mata, tana gyarawa ya daga Idanuwa ya kalleta ta sauke su tare da daukan pen dake gabanshi Yana Dan bugata ahankali,
"Kaga zamu iya producing say biyu a shekara...so we won't run out of stock..." Ta cigaba da fada mashj as faiz us busy fantasying ,
"Sannan da akwai ethanol da zamu iya producing...we can add it to the business...zai taimaka mana wajen rage expenses na sayan fuel, if da akwai ci gaba we can Also product it and sell..." Fajz wasn't listening, all he does was just imagine her close to him without any clothes, this thought yasa ya saki Mika sosai, colour of his eyes have changed,
"All we need to do is talk to alhaji about it...in ya yarda sai a tura mutane suje su koyo more about this ..a yo training kanshi kaga shikenan we're good to go..." Ta fada mashi coming to the end of her statement, shuru ne ya biyo baya for a Moment before yace
"Repeat the last part..." Ya fada Mata don he wants to be sure if he heard her right,
"Nace...if alhaji ya yarda sai ya tura mutane su samo more knowledge Kan abun...suje su koyo yanda zamuyi shikenan...".ta sake fada mashj
"Daga Ina zaa koyo..." Ya tambayeta kaman it's the only thing she talked about
"Daga Chan Malaysia Mana...tunda daman abun nasu ne..."
"Perfect... great... it's going to be lovely..." Ya fada with a naughty smile, ba don komai ba sai don ya samu wani irin idea yanzun Nan, he is laughing all of a sudden, she was Surprised to see him laugh,
"Hope you're ok?.." ta fada calmly tana kallon yanda yake Dariya
"Yes...can't be more ok..." Ya fada with laughter,
"Kinsan me... yanzun muje office din daddy...kiyi mashi bayani...daga Nan sai mu wuce gjdan gona..." Ya fada Mata,
"Ok..." Ta amsa mashi before ta Mike, har zata bar office din yace
"Hey babe..." Ya fada Mata, ahankali Amira ta juyo gareshi,
"I love you..." Ya fada Mata this time he wishes she will say
"I love you too..." Amma sai ta saki murmushi ta juya ta fice daga dakin, daure face yayi sai Kuma ta tuna da maganar ciki dake jikin bintu sai ta saki murmushi again.zaman shi Nan har ya Gama planning Dinshi, he is going to convince his dad inti sending her to Malaysia tare dashi, Dariya ya sake saki thinking of what is going to happen
"Pls old man don't ruin this for me... just say yes..." Ya fada Yana aduar Allah yasa Kar dad disngu yace she's not going or Kar yace shi Bai zuwa,
"Let's freaky freaky..." Ya fada yana Dariya,
"Can't wait for this to happen..." Ya sake fada Yana sakin another Mika as he is feeling so hot from inside, the thought of him and her in same country makes him wants it to happen straight away, yasan dad dinshi na da son kudi and he will do anything to make his company Bigger and larger,
"I will book Same room for us..." Ya sake fada Yana Dariya, this thought alone yasa yaji erection,
"Am not ustaz ...am not holy...am a human..." Ya fada Yana mikewa, bathroom ya shjga, Amira da ta gama shiryawa dawowa tayi office Dinshi sai taga Bai Nan, Zama tayi ta Dora legs dinta Daya Kan daya ta Dora bag dinta Kan legs dinta, wayarta ne ya Fara Ringing, fiddo wayar tayi taga unknown number, she was thinking it's a costumer Wanda hakan yasa tayi picking da sallama.
From the other side Habib Daya da aka Nemo mashi number ta heard her Salam, shuru yayi, he couldn't say anything,
"Assalamualaikum hello..." Ta sake fada waiting to hear who is calling as she thinks maybe it's network,
"Hi..." Habib ya amsa Mata voice dinshi na rawa but calm, Amira daga wayar tayi ta kalleshi sannan ta maida kunnenta, the voice is so familiar, Amma she won't let her heart think if it's Habib or not because she feels he's not the one
"Who is this?.." ta fada waiting to hear
"It's me...Habib..." Ya fada Mata, da lokacin da faiz ya bude kofsr bathroom, irin lafazin Daya fita daga bakin Amira yasa ya kasa fitowa, kofsr bude so he can hear what's happening da har zata saki irij wannan ugly ashar din
"Wanne daga cikinsu..." Amira data Fara sakin ashar  ta fada with a very strong voice
"The father of your child..."  Ya fada Mata, her phone is not on loud speaker so faiz Vai ji abinda aka fada Mata ba Amma yanda ta Dan doki desk din gaban ta shows something bad is happening, she hit it so hard before saying
"Oh really...wow...what a nerve...he doesn't have a father... listen...Bari in Dan baka hint...am trying hard to make it just to handle you...I will assassinate you...I will make your partitive life miserable ... enjoy life while it last...don wallahi in na samu lokacin ka...zaka Sha mamaki.. " ta fada duk ilahirin jikinta na rawa, faiz dake labe bayan kofar bathroom Yana Jin ta was like trembling, who will say this girl can talk with so much power and anger, voice dinta is everywhere
"Pls take a chill pill... it's not that bad..." Habib ya fara fada mata
" Habib... enjoy life while it last... that's all I have for you...did you think I kept quiet to watch you live life to the fullest?...aa...I kept quiet because I want to handle you myself...kou it's the last thing I do sai na kasheka....I will cut your balls and feed it to the dogs..." Ta fada in serious anger, idanuwa faiz ya zaro ya rufe bakinshi jin abinda ke fita daga bakin this gentle girl, da sauri ya gyara zip din wandonshi tamkar she's talking to him, if you see the kind of look he is having on his face ba karamin Dariya zakayi ba, he was like saying what the fuck in his heart sannan Yana Kama gaban wandonshi, inda zaa ce ya rantse kanta he can but she's more his expectations,
"Wallahi yanda ka kunsa min Bakin ciki ka shayar Dani bakar wahala...ka sakani cikin kunci sai ka fi ni Shiga Habib..." Ta fada voice dinta na rawa, she's about to break down, Habib dake zaune a office dinshi Because it's the only place he is Free ya saki kunne Yana jinta, he expected more than this, he listens as she pour him anything that comes into her mouth, relaxing yayi Yana jinta tana yanja mashi words, it's just that yasa ta koma wata irin viper, the way she talks alone shows him she's a changed person, fajz was just listening thinking me yayi zafi Haka, who is she talking to and why is she this harsh, what could have been the reason behind this,, what really happened, he hears the way her voice was about breaking, she was shaking, Amira loosing control of herself tayi, ta mance inda take, ta mance someone could be listening as Bata San inda Wanda tazo wajenshi yake ba, ta mance komai...all she remembers is pain, tasan not only today yayi ruining but this whole week, she wonders why he will call her, kiranshi is more like an zuba Mata ruwan darma a zuciyar ta, it's like something is erupting within her, Habib let her talk, Bai sake cewa komai ba kuma Bai kashe waya ba, he listens to how she's breathing, Amira da hannunta ke rawa kashe wayar tayi ta Mike tana ganin double, she didn't bother looking around kawia sai ta bude kofar ta fita da sauri, faiz jingina yayi da bango, he was so shocked, now she's his type, the type that looks soft on the outside but are strong inside, yanda Wannan yarinyar tayi magana ya tsaya mashi arai,
"Are you an actress?..." Ya fada ahankali Yana Dan lekawa don ya tabbatar ta fita, ganin ba kowa yasa ya fito walking Kaman Mara gaskiya
"Who is she talking to..." Ya fada Yana Zama inda ta tashi
"Habib?.." ya sake Fada. Amira Kam tana Shiga office dinta sai Kuka, only Allah knows what she's feeling yanzun Nan, her heart is boiling, wato he called her, to ask of his son,
"Which son!!!." Ta fada da karfi tana wurgar da wani abun decor dake Kan desk dinta, hade Kai da desk tayi tana kuka Sosai.
Chapter 152 · 0% Book details