← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 153 OF 268

Sashe 153

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Faiz dake cikin jimami Zama yayi Yana tunani for about good ten minutes,
""Habib...what did you do to this Angel that makes her this bitter..." Ya fada Yana zaune yayi tagumi kaman shine aka fadawa magana
"What did you do to unlock the anger and demon in her .." faiz ya sake fada don yasan in ba wani Abu yayi Mata ba Babu yanda zaayi ta dinga such harsh words, so Hana ganin laifi, wato yanda bintu Bata Ganin laifin shi kou kadan Bai gan laifin lafazin Amira baz
"I will surely get to the root of this..." Ya fada remembering when she almost committed suicide, Sai Kuma ya tuna lokacin da ta zo Gidan su ta fashe da kuka, now he thinks this Habib is the real reason, ahankali ya Mike ya fita looking so calm and ok, office dinta ya nufa, sanda ya shjga Amira was still crying, tana jin an bude kofa tayi Saurin daga Kanta, ganin he is the one yasa ta maida kanta Kan desk ta cigaba da kukan ta, if it was before zata daina kuka Amma right now she doesn't care who will watch her
"Subhanallah...what happened...me akayi maki..." Ya fada kaman he didn't know anything because yayiwa kanshi alkawarin he will not let her know he see her other side,. Hannu tayi mashi Alaman ya fita, da sauri ya zagaya kusa daita Yana cewa
"Me ya faru...why are you crying...pls tell me..." Faiz ya fada cikin matsanacin damuwa as he sees her crying, Sam Bai son tana kuka, inshort shi Bai kaunar yaga mutym ha kuka balle ita that holds the key to his heart,
"Pls...ka tafi..." Ta fada cikin kuka Bata daga kanta ba,
"No...tell me...why are you crying...waya tabaki... just say his or her name...zanyi maganin mutum yanzun Nan...I will handle them in a way you will smile...I can't watch you cry..." Ya fada cikin damuwa sosai as yanda take kuka Yana sosa mashi zuciya,
"Aa...kawai... ka tafi... Pls ..." Ta fada cikin kuka, Zama yayi Kan hannun kujeran da take ya Dora kanta Kan kafarshi Yana tambayar ta who hurt her, he begged and pleases with her to tell him who hurt deep down yana Aduar Allah yasa ta fada mashi what happened Amma Amira didn't, ganin wnanan kukan Bai da riba a gareta right now yasa ta Mike, she feels he hurt her Kuma Yana Chan Yana rayuwar shi, if shi da ya cuce ta is there Babu kunya why da ita da aka cuta zata dinga dawwamar da kanta cikin Bakin ciki,Yana zaune ta shjga bathroom, Mikewa yayi jikinshi ba kwari, he stood with his two hands in his pocket, , Bayan kaman minti goma sai gata ta fito looking so ok and strong, with a smile ta kalleshi tace
" let's go..." Ta fada tana kallon yanda ya saki Baki, it's like she's a two different personalities, he have never seen anything like this, you cry for one minute and the other minute you're good to go, she walks straight to her bad and pick it up, faiz sai binta kawai yake da kallo, he watch her walk towards the door, da sauri ya bi bayanta Yana Kama handle din kofar shi kuma ya riko hannunta tare da jawota jikinshi.

Alhamdullilah
2/15/21, 9:16 AM - Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

33
Chapter 153 · 0% Book details