← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 268

Sashe 120

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A Lagos Kam life is so good for Habib, if zaa ajiye Habib, Ahmed da faiz most people will go for Habib saboda shi ba kyauwun face kawai gareshi ba har Dana jiki, if you see the way he is rocking yarinyar da zai aura you will be shocked, Daman relationship with sex is nothing a wannan wajen, you can screw each other and still get married, uban yarinyar da zai aura have given him almost all the luxury a lagos, he have one of his company under his care, sai Kuma he have a car,a house, not just anyhow house but a modern and huge house, he feels completed, har yanzun Yana Kan karyar shi maraya ne Bai da kowa, son da yarinyar take mashi yasa ubanta ma ta yarda dashi Kan zaayi aurensu kouda kuwa ba kowa nashi, anyi fixing date din wedding dinshi da ita, he so much love her, she spend 4 days out of a week a gidanshi, right now abinda ke damunshi is her dressing attitude, har ga Allah he knows dukda Bai da uba Babu irin tarbiyar da alhaji Muhammad baiyi mashi ba, he gave him the best you can give a child, he knows the right and wrong, Yana da saukar alquran, yasan hadisi he watches her go out with her friends Wayanda he won't mind banging, duk dare sai ta fita da kawayenta, in ta fita Bata dawowa sai wajen 12 na dare, at times she do come back drunk, Amma uban waye shi da zaiyi kicking against that, she's like his ticket to good and luxurious life she can't complain Bai son her life style, Bai ita fada Mata she should stop her dress code, dukda Yana Dan iska he wants the best wife, Yana son mace Mai hankali da nutsuwa Amma fa Amira is not part of them, he used her and he is over her, dukda Yana iya rantsuwar har yau Bai samu irinta cikin matan da yake danawa ba, Bai samu mace that will be in pain and still pretend to be ok ba, the type that duk sanda zai shiga sai yaji kaman sabo baa taba ba, shi dai bai San kou wayanda yake tarayya dasu sunyi da yawa da Babu single firmness a tattare dasu ba,, kou sau Daya Bai ji tausayin ta ba da Ahmed ya fada Mashi abinda ya sameta, he knows she didn't tell anyone apart from Ahmed don har yau Babu Wanda ya sake fada mashi komai, he knows inda babanta ya sani he won't take it likely with him, Yana iya sanadiyar lalacewar rayuwar shi, Bai iya zuwa ya fada masu zaiyi sure saboda Kar wata matsala ta taso, Bai son abunda zaisa ta fada masu, it's better he keeps low, he feels Inda ta mutu lokacin da kilan komai yazo da sauki, he knows Bata mutu ba tunda Ahmed didn't call him again, Yana zaune falonshi Yana sake sake wata beautiful girl ta sauko daga saman bene sanye da bump Short sai Riga Mai spaghetti hand, gashinta har kusan wajen bombom dinta saidai ta daure saman da Dan Vail Mara nauyi, Kai Habib ya daga ya kalleta ya sakar Mata murmushi yace
"My baby. ." Ya fada Yana Mika Mata hannu, ahankali ta tako tazo gareshi ta zauna Kan legs dinshi da jikinta dake daukan Ido kaman madubi, kunsan matan chan bangaren Basu dauki gyara jiki da Wasa ba, zakaji kudin cream din mace yafi albashin maaikaci, most of the ladies knows how to care for themselves especially masu naira, hannunta Habib ya kalla yaga da akwai keys which shows she's going out again
"Baby...I want to meet the wedding planner...I have more details for her..." Ta fada mashi cikin wani irin calm voice da turanci dake nuna she's very wise, inshort wiser than him
"Oh..." Was abinda ya fada Yana kallon Laps dinta dake daukan Ido,
"Yes...will you like to join me..." Ta fada mashi tana shafa bayanshi yayinda take zaune Kan kafar shi
"Nope... it's weekend I want to rest...kema ki zauna pls mu kasance tare da juna yau Mana..."ya fada Mata calmly cikin turanci
"Ks San it's almost time fa...Dole in maida hankali inyi duk abinda ya kamata... especially da kudin ke fita ta side guda.. kasan inda kaima kana Dan contributing da abun bazai min yawa ba...but I have to do all things myself..."ta fada mashi like she normally says always in har yayi complaining tacika fita, murmushi kawai ya saki Bai ce komai ba, he knows gori take mashi Amma shi hakan Bai Bata mashi Rai kou kadan as he knows suna kashe a lot of money and shi ba shi gareshi ba, salary dinshi is 200k Kuma Yana cikin account Dinshi, it is a chicken Change wajen su, asalima his salary yafi hakan Amma babanta made it look that tunda he is his in-law Bai bukatar wasu kudi that Wanda akr biyanshi is nothing but for him to buy the necessary things he needs shikenan.
"Kar ki Dade yau..." Ya fada mata
"Haba...ban dadewa...Dana Gama Zan dawo..."ta fada mahsi
"Amma Baki Dan sauya kayanki..." Ya sake fada Mata sounding very calm and romantic
"What about my dress..." Ta fada tana sauka daga Kan kafarshi Tana Kallon kanta
"Nothing...I am just jealous...ban son Ana kallon hot body dinki..." Ya fada Mata Yana Kallon ta
" Baby I choose you...kou sun kalleni ba komai... you're my boo...so Kar ka damu..."ta fada mashi cikin Harshen turanci, Dariya yayi Amma deep down he is boiling, shi dai gani yake ba lallai ya Zama happy a wannan marriage din ba don she does what ever makes her happy, sake daga Idanuwa yayi ya kalleta imagining her holding his baby kou pregnancy da irin wannan shigan, it's just so annoying, da Sauri ta juya Tana cewa
"Kaci abinci a waje..."ta fada mashi without waiting for his reply ta fice daga dakin.
"Dan arewa fa..." Ya fada Yana Mikewa, he can swear tunda suke Bata taba girki ba, he thinks Bata iya ba, they always eat out kou kuma in zata zo daga gjdansu ta kawo abinci ta saka cikin fridge suna microwaving suci. Amma Bata Shiga kitchen da sunan girki kou wani Abun.

Amira is very sensitive balle mutum irinta that knows she's not like every girl out there, she knows when something is wrong and she knows something is wrong about Ahmed, yanda ya sauya lokaci guda datayi maganar zataje ganin mum Dinshi still hunt her, face dinshi ta dinga hangowa tana kwance dakinta Bayan sallah ishai, she sees total fear, she wonder what it might be. She will definitely go and see his mother don ganin what the fear is all about, she feels he is hiding something from her, she wants to go there, gobe Sunday sai taje gidan, she wants to visit her and see what he is hiding.tana wnanan tunanin gabsnta na faduwa, inda she's a normal lady she won't think of anything, Amman sanin condition dinta yasa she pays attention to single details.
Chapter 120 · 0% Book details