Sashe 253
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Amira Kam she wanted to have little time with her son Amma Sam Bata samu hakan ba, one thing she's sure of shine her mom will take very good care of him. Dukda baayi wani shagali ba Amira taci ado beyond imagination, Wacce aka dauko don Tayi Mata kwalliya came for 3 days Kuma in tazo Bata tafiya sai in dare yayi, duk kayan da zata sauya sai an gyara Mata face an daura Mata dankwali, anyi kidin kwarya, it was so fun, Bata Shiga damuwa ba sai da lokacin daukan ta yayi, she didn't ever Kno she will shed single tears sai gashi ta fara kuka, kawai she's thinking zata dinga murna zatayi aure Amma sai Abun ya zama ba Haka ba, abokan faiz sun kawo motoci masu uban yawa, she feels so different today, so different that kou da ta Shiga Mota she cries more, da akwai irin wannan feeling din da in zaa kashe ka bazaka San how to explain ba, wajsn karfe 8 aka Isa gidan ta, wajsn bintu da itama family dinta are around aka kaita, bintu Tasha gayu with gold all over her, Amira tasha pure white material Mai tsada Wanda Yasha dinki Yana Jan kasa, she looks so beautiful dukda kou heavy makeup babu face dinta, bintu tana zaune Kan kujera aka kawo Amira gabanta, yanda aka Saba akayi na mikawa bintu amanar Amira, she hold her hands Amira ta daga wet lashes dinta ta kalleta, murmushi bintu ta sakar Mata ita kuma Amira ta sadda Kai kasa, daga Nan dai aka kaita bangaren ta, wayanda Basu zo lokacin jere ba sun yaba da gidanta, kou kadan abinda aka kai Mata Bai dameta ba, kawai the thought of yau gata a Gidan mijinta made her weep more, as usual Kan daya daga gadon part dinta aka kaita, kaman Wasa duk aka watse aka bar ita kadai, now welcome home Mrs faiz.
Alhamdullilahi
3/27/21, 12:11 PM - Aisha Srtr Mt: ðŸ‘👌
3/28/21, 9:54 AM - Ummi Tandama: 107â¤ðŸ¤ŽðŸ’™ðŸ§¡ðŸ’šðŸ’?
1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Amira hada Kai da gwiwa tayi a tsakiyar gadon ta dinga kuka,Sam Bata damu makeup dinta ya lalace ba, kawai she's feeling so weird, there's this feeling of relief mix with anxiety da Kuma fear tare da depression, ita dai gata Nan, ta lankwasa leg dinta sai hawaye take.
Alhamdullilahi
3/27/21, 12:11 PM - Aisha Srtr Mt: ðŸ‘👌
3/28/21, 9:54 AM - Ummi Tandama: 107â¤ðŸ¤ŽðŸ’™ðŸ§¡ðŸ’šðŸ’?
1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Amira hada Kai da gwiwa tayi a tsakiyar gadon ta dinga kuka,Sam Bata damu makeup dinta ya lalace ba, kawai she's feeling so weird, there's this feeling of relief mix with anxiety da Kuma fear tare da depression, ita dai gata Nan, ta lankwasa leg dinta sai hawaye take.