Sashe 158
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
is happy, he is going to have fun away from home or any eyes. Mum dinshi ya Kira ya fada Mata, Nan tace ya tafi da bintu shi Kuma yace no way "You know if your father finds out baka tafi da ita ba ranka zaiyi mugun baci?.." hajiya tafada mashi after yaki yaje da Bintu "Mummy how will he know...nifa mummy I don't have any evil intention fa...kawai I want to show her i love her ... that's all..." Ya fada Mata "Nidai na fada maka...Kar ka kuskura ka tafi daita alone... you know how the devil works...ban son abun kunya...Kar kayi abunda zai sa dad dinka yayi disowning dinka..." ta fada mashi "Iyami relax... you fear too much...Babu abunda zai faru...kawai Zan fadawa Bintu ta zauna gjda Kar taje koina... shikenan..." "Kai ka sani...I have given you advice...if you like take it...if baka so leave it..." Ta fada mashi atakaice ta kashe wayarta, idanuwa lumshe yana cewa "I won't do anything stupid...kawai zanyi abinda ta dace ne..."ya fada yana mikewa. Yayinda Amira ta bar company don zuwa gjda tafadawa iyayen ta abunda akayi shima faiz ya tafi gida, he is not going to tell bintu tare da amira zasu Malaysia, kawai he will tell her dad ya aikeshi Malaysia with the reason he can't go with her. Amira ce tafara zuwa gida,da gudu ta shjga ciki tun falo tana kwallawa mum dinta Kira as she always does when something fascinating happens,mum dinta dake bacci mikewa zaune tayi tana murza idanuwa,da sauri Amira ta shjgo ta fada jikinta tana cewa "Mummyna...I have a great news..." Ta Fada mata cikin farin ciki "What is it..." Mum dinta da bacci Bai isheta ba ta tambayeta "Mummy...my company will be sending me to Malaysia... for good two weeks..." Ta fada cikin matsanacin farin ciki, hajiya murmushi ta saki Tana murza idanuwa, she's so happy she's going this way, instead of her ta zauna a gaban ta har Allah ya kawo Wanda zata aura don ta lura na ahmed might not be possible, ha don komai ba sai don last weekend da suka hadu da maman ahmed a gidan bikin family she gave her wani irin kallo, the look wasn't welcoming at all, "Amma nayi maki murna my dear...am so happy..." Hajiya ta fada Mata "Yanzun mummy zaku barni in tafi?..." Amira ta tambayeta thinking she will say may be no, sai Kuma ta tuna she's different now "Eh mana...why not...ai abun cigaba ne...bazamu dakushe maki future ba...nasan you know what comes with messing around men...so now the choice is yours...keep your head high and keep going forward my dear..." Mum dinta ta fada with excitement, ajiyan zuciya Amira ta saki tace "I have learnt alot mummy..." Ta fada cikin sanyimurya "Yes you have... yanzun dai Zan fadawa dad dinki...so tare dasu wa Zaki?.." Hajiya ta tambayeta "Tare da boss Dina da amaryar shi..." Ta amsa Mata, she never told her about yanda ya dameta da maganar so. "Amma gaskiya nayi murna sosai...Allah ya karo cigaba diyata... wato komai na duniya Yana da dalilin taruwa...at 23 going to 24 you have achieved something wasu Yan 40 basuyi achieving ba..." Hajiya ta fada cikin sanyimurya murya Tana aduar Allah ya Kara Kai yarta babban mataki a rayuwa, "Alhamdullilah mummy... saidai Ina son in koma karatu...I want to join online courses... especially Kan business..." "Allah ya taimaka...if there's any help you need let me know..." "Nidai adua kawai nake bukata...mummy ki Fara list din abubuwan da kike bukata...don Nan da satj guda zamu tafi..." ta fada Mata tana relaxing inda take zaune "Ai kawai kije ki dawo ke lafiya... it's all I want..." Hajiya ta fada Mata,tunda ta Fara aiki mum dinta Bata taba amsar komai daga gareta ba, gwanda dad dinta zai ce ta Saya mashi Kati kou tayi mashi sub kaman na 8gb, Amma ita mum dinta Bata taba amsar sisi or anything ba, she will buy lots of kayan dadi in anyi salary su nazifa da asiya zasu ci Amma ban da ita "Mummy...kaman... Har yanzun Baki daina fushi Dani ba..." Ta fada cikin sanyimurya "Why did you say that?.." "Naga..Baki amsar komi daga gareni..." Ta fada kanta kasa "Haba...ba Haka bane... yanzun dai in kinje buy me beautiful abaya..." Ta fada Mata "Yauwa mummy...har naji sanyi... yanzun Bari inje in Kira Yaya Ismail inji shi me yakeso..." Ta fada Tana mikewa, dakin ta tashiga ta kirashi, she really wants to spend alot on hi. Especially yanzun that she's traveling, she have about 2m a account dinta yanzun and she's going to spend about 1m for her family, tayi deciding ta Kashewa mum dinta 200k, her dad 200k, sai ta Kashewa ahmed 150k shima Ismail 150k sai ta Kashewa nazifa da asiya 150k sauran 50k din is for Nasir, sshe Knows the company will give them some money cikin wannan zata yiwa kanta siyayya, Kiran ismail tayi tafada mashi she's traveling, murna ya dingayi, when she asked him what he wants sai yace ta bari ya dawo gida Amma Amira that is really going crazy saboda farin ciki tace ai he must tell her now, Nan yace bag din lefenshi zata Saya mashi, "Yanzun Yaya...matar ka Zan Fara yiwa siyayya?... gaskiya aa..." Ta fada tana turo baki "Ai if kin saya tamkar kin saya min because kin rage min wannan..." Ta fada Yana Dariya. "Ai shikenan..." Ta amsa mashi