← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 268

Sashe 69

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ikon allah masu boss..."Ahmed ya fada cike da takaicin abinda tace, Bata sake cewa komai ba but she Sense the anger on him kou Dan yanda yake tukin, "Yaya ni nace Zan bishi...basgj yace in biyo Shi ba..."ta fada mashi ba don komai ba sai don Kar ya tambayeshi why he is taking her to farm house, Kuma she's so praying that Kar ace shi zai kawo Mata lunch yau yazo ya gan shi a office yayinda ita Tana gidan gona, tana Aduar Allah yasa Kar tafiyar yazo da delay ta dawo da wuri,. She wants to do her job for as long as Bai da Haram ciki, she wants to be a strong lady so that maybe one day she will have a good story to tell after the bad one, "Kinyi kokari ai...the best secretary..."Ahmed ya fada atakaice Yana tuki da gudu, Dariya tayi don ta nuna mashi it's nothing "Yaya... gaskiya abokin ka Bai da matsala...Kuma Bai fiye sakawa mutum Ido ba...in na shigo da safe na gaisheshi Babu abinda zai Kara hadani dashi sai if yayi Baki kou if something important happened..."ta fada mashi don ya kwantar da hankalin shi don she Sense he is angry about what she told him, assuming ta San hakan zai Bata mashi mood Dinshi this early morning da Bata fada mashi ba, saidai taga yanda suke da kusanci da boss dinta he might tell him and kou kadan Bata son yace she's hiding something from him "Ai ba kowa ke namamajo ba..."ya amsa Mata atakaice. Ta dai Lura mood Dinshi won't be ok nor matter what she will do Wanda hakan yasa tayi shuru bata sake cewa komai ba har Suka isa gaban company din, Yana parking yace "Do you have any specific food you want to have for lunch?..."ya tambayeta not looking at her "Aa...Yaya..." Ta amsa mashi. Saida ta saka leg dinta daya waje ta tuna da maganar wata data ce Tana son Kaya, "Yaya...kana iya ganin alert...wata tace zata turo kudi yau..." "Ai Daman in Naga alert nasan it's yours...tunda kinsan am not using the account..."ya fadamata still atakaice, Bata dai Kara cewa komai ba ta sauka daga motar shi ya ja motar ya bar wajen. Tsayawa tayi for some minutes sannan ta Shiga, to the shock of her Life sai taga Motar faiz. Faiz came so early that Bai tarda kowa ba sai maigadi, the last time he came this early he was still drunk so Yana zuwa bacci yayi Bai kula ba Amma yau idanuwnshi bude Kuma he is ready to deal with some people yau especially da yake cikin bad mood, most of the workers Basu zuwa da wuri as the boss Bai zuwa da wuri, wasu will come in at 8, wasu 8:30 wasu 9 wasu har 10am don sun San Bai zuwa sai ya wuce 11am it's kind of known to everyone that he doesn't come early at all. Kou da yazo ya kalli agogon hannunshi it was 7:18am, koina shuru, shi kanshi maigadi da daya bude gate din was very shocked to see him, securities Kam suna bacci Basu tashi ba, Yana fitowa daga cikin Motar shi ya Kira maigadi, Nan ya taho da gudun tsiya kaman zai tashi sama "Ina sauran masu gadin..."ya tambayeshi "Suna ciki..." Ya amsa mashi "Oh...Ashe ciki aka kawo su suzauna kenan...." Ya fada mashi face dinshi daure hade da matsanacin ciwon Kai sake damunshi, "Kirasu..."ya fada yana maida hannuwa cikin aljihunshi, da gudu Mai gadin ya Kira sauran masu gadin dake kwana a company, da gudu suja dinga fitowa duk yawancinsu Babu wnada yayi sallah, wasu har da sallabar bacci a face dinsu, if you see how disgusted faiz is sai kace he is an angel, wani irin kallon kazanta kawai yake masu, gaidashi Suka dingayi duk sunyi wuri wuri da Idanuwa kou amsawa baiyi ya Kira maigadin daya bude mashi gate yace ya kawo Mashi kujera, da sauri ya kawo Mashi ya ajiye mashi gefe guda ya zauna ya Dora kafa daya Kan daya, wayarshi na Fara Ringing yaga bintu yaja tsoki ya ajiye wayar Yana cewa "When I wanted to talk to you Baki bani Wannan Daman ba..."ya fada Yana maida wayar aljihunshi. Bai Dade da zuwa ba wasu daga cikin masu shara Suka zo, kallon agogon hannunshi yayi yaga su Basu makara ba, Bai tsaida su ba suka wuce duk suka Fara aikinsu. A cikin 100% na masu aikin Yan kadan ne sukazo before 8am cikinsu har da Amira, she was so surprised and stunned for seeing his car, kou kadan Bata ganshi ba tana Sauri zata wuce kaman ance ta juya sai taga Yana zaune Yana kallon ta, da sauri ta wuce. daga karfe 8am ya Fara tsaida duk wayanda suka zo. Amira na cikin office dinta tana jiran yace ta tafi. She wonders why he came early Haka yau, she's thinking kilan he have decided to go to the farm land, tunani dai kala kala ta dingayi waiting for his next line of action. Karfe Tara daidai faiz ya fadawa Mai gadi ya rufe mashi gate din company Kuma ya fada mashi ya fadawa duk waynda yazo daga baya he is fired, cikinsu Kam har da Mister bamaiyi shima Bai zo ba, wayanda suka zo ya tarasu kaman wasu soldiers yace "Yau shine dama ta karshe gareku....duk waynda ya Kara maganar zuwa wajen aiki ya San he is fired...if it's because Kuna ganin ban shigowa da wuri kuke zuwa sanda kuka gandama mu zuba ni daku..."ya fada masu atakaice before yayi hanyar cikin office dinshi. Yana shjga Amira ta Sha jinin jikinta, da shiganshi da fitar shi kou minti biyar baayi ba, he kind of happy doing this tunda zai samu respect a idon workers dinshi da Kuma iyayenshi, it's so difficult for him right now, abun baa cewa komai. Yana son ya barta Nan office din don kou ta je babu tsiyar da zatayi a chan but she brings it up in the first place so she should be involved in all, Yana fitowa yace "Muje..."ya fadamata Yana ficewa daga office din, Babu waisting of time ta fita daga office din tabi bayanshi. Motar company ya Shiga ya zauna baya yayinda driver da sai yayi wata bajyi aikij komai ba saidsi ya amshe salary dinshi yana zaune gidan gaba, Amira na zuwa ta Bude baya, wani irin kallo faiz dake zaune gefe daya ya watsa Mata tayi Saurin maida motar ta rufe ta koma gidan gaba ta bude ta Shiga ta zauna kanta kasa Nan driver ya jasu Suka bar company, wayarshi sai Ringing kawai yake Amma kou kallon wayar baiyi balle ya daga, ita dai Amira Bata da personal case da faiz but Bata sonshi, bawai saboda wani Abu ba sai sabida halinshi he is so full of himself, inda Bata ganshi ba she will say see handsome guy Amma zaman datayi dashi na few days yasa ta gano he is not even worth admiring at all, halinshi sai shi,ganj take matarshi ma tana kokari da take zaune dashi dukda batasan ya zamansu yake ba she's sure he will be doing anyhow a gida, relaxing faiz yayi a Bayan Mota Yana aduar Allah yasa ya samu bacci kou na minti talatin ne kafin su Isa kou ya samu saukin abinda yakeji, wannan ciwon Kai dake damunshi ya haddasa mashi over red eyes Wanda ba Haka idanuwanshi suke ba, Dan relaxing yayi tare da lumshe idanuwa praying he have some sleep. They drive in absolute silence har Suka isa makeken gonan that is about 10 to 20 hecters of land. Amma anyi mashi fence that akayiwa sign da keep away. Gate din aka bude masu driver ya Shiga yayi parking Amira ta Fara fitowa while it take faiz about 5 good minutes ya fito, ba don Bai son fitowa ba sai don ciwon kanshi is weighing him down. He is feeling very bad Sosai, da kyar ya samu ta fito ya gyara kayan jikinshi, wayanda ke aiki wajen na ganinshi duk suka Fara kawo gaisuwa, da akwai motar da ake yawo dashi a farm land din shi ya hau aka Fara taking dinshi round, tafiyar duba wajen alone is something else, Yana da girma da kou nawa zaa baka bazaka ita zagayata a kasa without getting tired ba, tare suke da Amira and duk sanda ya daga Ido Suka hado Ido sai ya Galla Mata harara don he is thinking she's the one that made him want to come to office as early as possible, Bata cewa komai sai ta sadda kanta kasa thinking kilan he hates her as much as she dislike him saidai he is the boss so he can show his own attitude while ita Kuma have to hide her feeling because she wants to keep her job, inda zaayi competition na iya harara da tasan she zai lashe competition din because he can eye someone kaman mace. "Wai wait a minute...Haka Nan Kika biyoni Baki d a abunda Zaki rubuta?...did you think you're on a tour?.." ya tambayeta kaman he is just seeing her with any jotter for the first time, shuru tayi Bata ce kala ba, "Kar in Kara ganin hakan... you take note of everything that happens...madam Secretary..." Yayi adding cikin serious rashin mutunci, kallonshi tayi na second guda Suka sake hada Ido ya sake Galla Mata harara "Stop looking at me..." Ya hantareta "Toufa.." ta fada under her breath, baji abinda tace ba but yaga bakinta yayi motsi "What did you say?..." Ya tambayeta Kai tsaye, "Are you insulting me?..." Ya fada cikin fushi yayinda motar sake dauke dasu Yana yawo dasu, "Aa..."ta fada da sauri, he feels like launching his anger on her right now, knowing she's the girl friend of his friend won't let him handle her the way he should, inda ba budurwar Ahmed bane Babu abinda zaisa ya raga Mata at all, especially when when poke her nose in the company's affair. Kou rabi basuyi ba yace a juya, suna juyawa aka maidasu wajsn gate Nan yace duk masu aikin wajen su taru, yasan suna da over 300 to 400 workers a wajen Amma mutanen dake wajsn Basu da yawa, suna taruwa yaga shi Bai gan shugabansu ba,
Chapter 69 · 0% Book details