Sashe 35
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Faiz ajiye waya yayi yaki tura mashi address din ba don Komai ba sai don yasan zuwan shj won't take him out of the fear that the whole world will get to know he is a drunkard, yasan tona mashi asiri zatayi, ba abun yayi warning dinta Kan Kar ta kuskura ta fadawa kowa duj abinda zata gani cikin gjdan, that will make it sound worst, zai Zama Kaman he is a ritualist or something, shidai ya rasa inda zai saka Kanshi, Bai San Zama mashayi will come with such hard time ba, inda he is like every normal guy da kilan he will be happy bazai dinga samun erection a banza ba Amma yanzun the fear of bintu ta tona mashi asiri yafi karfin tunanin jin dadin dake tare da mace, babu Wanda zai gane abinda yake fuskanta yanzun sai mashayi Dan danuwanshi, shi zai Gane dadin Shan ta, kafa ya Dora Kan table yayi relaxing sai lumshe idanuwa kawai yake, wayarshi yayi blinking haske yasan blocked call din bintu ne ya Shigo ciki, baki ta tabe ya kauda Kai gefe, he have blocked her calls and her message, yasan she must have written tones of messages Amma Bai ganin kou guda days balle yaji zai tausaya Mata yayi replying dinta,
"Oh Allah ka bani mafita...pls ka rabani da wannan attitude din....I know it's injurious to health...and I know if you wish me to stop now it's just for you to stop me...rabbi ka taimaka min Mana..."ya fada kaman zaiyi kuka, he wanted to do some investigation Kan maganar kudin company and exactly how it went, Yana son ya San ya yawan palm kannel da suke producing suke da Kuma yawan palm oil din da har millions of money zai bace a same company, he knows someone is playing some games, someone is eating the company money and the whole blame is coming to him don he is a stupid CEO, Sam wannan maganr aure ta hanashi sukuni balle yayi investigation din. Shidai gashi Nan, wayar ne ya Kara Ringing Bayan kaman minti ashirin ya duba yaga Ahmed ne, murmushi ya saki ya ajiye wayar Yana cewa
"Kana ruwa..." Ya fada Yana relaxing, Bai dauki wayar ba har ta Gama Ringing, sake Kira Yayi ya ki dauka.