← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 268

Sashe 78

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Cikij wayanda ta turawa text Ahmed is the first to notice as he is the type that doesn't ignore text, kou ma mtn ne sai ya bude sai daga Baya yaja tsoki,ya tsnai tarin message a wayar shi, hakan yasa  da message ya Shigo mashi zai bude a wuce wajen kou da kuwa it's not important. Yana jin vibration ya fiddo wayarshi daga cikin aljihunshi, ya kunna yaga it's from Amira, baiyi hesitating ba yace
"Annoying fellow..."ya fada Yana karanta text dinta,  da farko Bai gane Kan abun ba sai da ya koma ya sake reading,
"Toufa..."ya fada Yana kara da cewa
"It sounds bad to me..." Ya sake fada Yana Maimaita rubutinta for the third time, gefen titi ya koma yayj dailing number ta Bata dauka ba, gabanshi ne yafara dukan uku uku ya sake kiranta yayi Ringing still Bata dauka ba,
"This looks like a suicide note to me...."ya fada voice dinshi na rawa sosai, cikin rawar jiki ya Kira ismail, bayan Ringing kaman biyar sai ya dauka
Before Ismail yayi magana har yace
"Kana Ina..."Ahmed ya tambayeshi cikin tashin hankali,
"Lafiya kake magana Haka?... what's wrong..." Bai karasa ba Ahmed yace
"Pls kana Ina...talk to fast..."ya fada mashi ya ihu, wannan godiya da Amira tayi mashi sounds so weird to him, it doesn't sound right at all,
"Gida..."
"Then pls...Kar ka kashe wayar....kaje wajsn Amira...pls do that now .."Ahmed ya fada cikin total tension,
"Me ke faruwa ne..."ismail ya fada Yana Mikewa sabida yanda Ahmed ke Magana ya mugun daga mashi hankali,
"Just go...gani Nan zuwa..."Ahmed ya fada mashi, ismail na fita sai ga dad dinsu,
"Kai kiramin Amira...."babansu ya fada rike da wayarshi Alaman shima ya gan message din, Ahmed najin abinda alhaji ya fada, shidai Ismail Bai duba message din ba Balle yagan abinda Amira ta rubuta mashi, da sauri Ismail yayi cikin Gidan ya shjga falon ba kowa ya ce dakin Amira. Irin salatin dayayi ne ya sake kadawa Ahmed zuciya,
"What..."Ahmed ya tambayeshi Yana sweating despite ac dake cikin Motar,
"Amira..."ya fasa Kara Yana sakin hannun wayar hannunshi, Amira na kwance kasa jini na faman zuba daga wrist dinta data yanka sai Kuma danta tsaye kanta Yana kallonta as her eyes are open Amma Bata Ganin komai,
"Amira....jamaa....mummy!...daddy...."Ismail ya fada cikin tashin hankali Yana jawo zanin gadonta don ya rufe Mata hannu, hannunta ya Kama ta rike inda ta yanka don jini ya daina zuba,
"Mummy!..."Ismail ya sake kwadawa mum dinsu Kira as he feels she's closer,ganin zanij gadon ba zaiyi ba kawai ya dauketa ya fito falo cikin tashin hankali mum dinsu dake jin ihuns ta fito da gudu taga Ismail rike da Amira jini sai zuba kawai yake, hannu ta Dora bisa Kai Idanuwanta duk waje tana Kiran
"Amira...." Ta fada tana fashewa da kuka as she thinks already ta mutu don Idanuwan ta bude suke but not blinking or moving, duk cikinsu Babu wanda ya kai Ahmed dake tahowa Shiga tashin hankali, he is driving kaman zai tashi sama and he is sweating, kawai he is imagining her dead,
"Rike hannunta..."Ismail ya fadawa hajiyar su yayinda yake Kama hanyar waje daita,  ihu ta dingayi tana Kiran Amira suka fiti waje su nazifa suka fito a guje ganin Amira a hannun Ismail yayinda Hajiyar su ta rike Mata wrist yasa duk Suka Fara kuka, that's life for you, da akwai wayanda kuke tare dasu that see you as less important sai in wani Abu ya sameka sai kaji suna maka kuka, let me tell you something don't love someone when they're dead, show them love when they're alive is better, let them know you care, Amma yanzun mutane kana tare dasu Basu damuwa da Kai da duk wata matsala da zaka Shiga ciki sai in ka mutu duk kaji suna cewa ayya, if you see yanda hankali nazifa ya tashi sai ka rantse she's not the one that have been calling her all sorts of names, she was screaming and jumping har compound da Ismail ya fito da Amira, da gudu babansu ya fito jin irin ihun da ake
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun..." Was abinda ya fada Yana sauri ya nufi wajen  Mota Yana budewa ismail, kou kadan hajiya ta manta Bata da Dan kwali balle Vail Haka ta shjga motar rike da hannun Amira sai kiranta take tana cewa
"Kar ki kuskura ki barni.... don't do this to me pls....I love you yata...I was hard on you but I love you..."kawai take ta maimaitawa, Nasir binsu ya dingayi da school uniform dinshi not saying anything but staring at the way people are crying, Bai Fara kuka ba sai da aka fita compound Yana biye dasu yaga an saka mum dinshi cikin Mota Ana kuka, kuka ta farayi sosai nazifa dake kuka ta daukeshi ta sabashi a kafada tare da Dora Kanshi Kan shoulder dinta tana shads kanshi still crying, ana budewa alhaji gate motar Ahmed na shigowa, if kaga yanda Idanuwanshi ya sauya color sai ka rantse ba shi bane, Ahmed Yana da wani irin matsanacin hasken idanuwa Amma lokaci guda sub sauya sub koma ja jir kaman ba nashi ba, matsawa kawai yayi da motar don motar alhaji dake waya ya fita, da gudu driver ya Shiga gaban Mota ya bar gidan a guje to the nearest hospital dake unguwar su na yan gayu don a fara Bata the care she needs, Sam alhaji Bai lura da hajiya Bata da dankwali kou Vail ba,he was busy making calls Yana Kiran family Dr dinsu Yana fada mashi abinda ya faru inda shi kuma yace a Fara kaita hospital kusa don Kar ta rasa ranta, wajen nazifa Ahmed ya tafi tana asking dinta what happened sai kuka nazifa take ta kasa magana, she was so traumatized, Ahmed dake hannunta na ganin Ahmed ya Fara Mika mashi hannu, hannu yasa ya amshe shi daga hannunta , Yana cewa
"`what happened to her..."ya tambayeta cikin damuwa voice dinshi na rawa sosai kaman he is about to break down,cikin kuka nazifa tace
"Ni..ma..ban sani...ba...kawai...Naga wrist dinta na zubar..da jini..." Ta amsa mashi, Bai sake wasting more time gidan ba ya tafi rike da Nasir ya Shiga mota dashi ya ajiyeshi Kan kafarshi ya ja motar ya bar gidan don bin bayansu. Kallon yaron yayi Yana cewa
"Why will you do that..why will you try to take your own life..."ya fada hawaye na gangaro mashi, he knows it will definitely have something to do with Habib, kou da ya dauko ta da safe she was looking vibrant, she was ok, why the sudden Change, what happened da har zatayi kokarin kashe kanta
"Pls...be ok... don't die...da me zakiji...da kashe kanki kou da zunubin haihuwa without a husband..." Ya fada Yana goge hawayen face dinshi, ranshi ya mugun baci,he prays she's alright, he should her let her confide in him, dukda baida laifi he is feeling so bad yanzun, dazun da take ta kuka he would have asked her what happened, he shouldn't have judged her, da ya tambayeta abinda ya faru take kuka unstoppable. Da gudu ya dinga bin bayan motar har ya taddasu, hospital din is an elagant hospital na masu kudi dake cikin unguwa, tsakanin gjdansu da Kuma hospital din is just 5 to 7 minutes drive, it's  trekable daga gidansu zuwa hospital din, Ana fiddo ta daga ckij motar Yana zuwa, da sauri ya fito Yana kallon yanda ake kaita ciki, Babu Wanda ya Kai min dinta sgiga tashin hankali don Saida aka isa wata maaikaciya ta Bata dankwali ta rufe kanta dashi, sun sansu as suna zuwa hospital din Sosai, Babu wasting of time aka Fara aiki Kan Amira that is about Taking her last breath.
Chapter 78 · 0% Book details