← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 268

Sashe 53

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau Monday and it's a very very very big day for Amira as she's going out today in years, kou bacci fa batayi ba, Ahmed yayi texting dinta she should dress early yanda Kar shi ya dinga makara a wajen nashi aikin. She's so anxious about it and she stood up my 3:30am ta fita zuwa kitchen as she knows zata hada abinda zata ci ita da Nasir, she knows today is going to be a very long day for both it's da Nasir especially him da Bai taba fita kou taba barin inda take ba hours ba, she knows suna bukatar lunch box da abun ruwa Amma she will tell Ismail ya Saya masu, ta shjga kitchen ta tsaya tana kallon kitchen din kou zata samu container daidai da zata iya saka mashi abincin shi da Kuma ruwan Sha. before ayi sallah asuba Amira a Gama komai har tayiwa Nasir wanka ta hada mashi tea ta kawo Mashi imdomie da kwai, Yana da cin abinci don dukda early aka tadashi sai da yaci ya koshi ta dorashi Kan poo yayi easing kanshi yayi tayj mashi tsarki sannan ta maida shi daki, sai hamma kawai yake alaman he wants to sleep again,
"You have to start getting use to this Habibi..."ta fada tana ajiyeshi Kan gado kawai sai ya kwanta, tasan kilan zsi Kai another hour kafin Ahmed yazo so she just let him sleep again. Daya daga cikin jallabiyar days Saya Mata ta saka tayi sallah ta fita zuwa bangaren mum dinta,. Bayan ta gaidata take fada Mata yau zata Fara zuwa office,
"Allah ya bada saa..." Ta fada Mata, ahankali Amira ta Mike sai mum dinta tace
"Make sure kin Shiga wajen babanki..."ta fada Mata, cikin fargaba Amira ta fita zuwa bangaren babanta,. She really missed him Amma Kuma she's afraid of going to him Amma Bata da choice, Haka ta nufi bangaren shi, tana Shiga Yana dawowa daga masjid, da sauri ta durkusa ta gaidashi ya amsa mata, Nan ta fada mashi zata Fara zuwa aiki yau yayi mata fada Sosai sanna Kuma ya fada Mata if batayi learning lessons dinta ba she should misbehave again, adua yayi Mata sannan ta Mike ta koma bangaren mum dinta looking so happy, today is indeed a very great day a rayuwar ta, dakinta ta koma ta zauna karfe 7 sauran 20 minutes Ahmed ya kirata ta fito, da sauri ta dauki Nasir dake bacci ta sabashi ta dauki lunch package datayi cikin small foodwarmer din mum dinta ta fito ta sake Shiga bangaren mamanta tayi Mata sallama sannan ta nufi bakin gate as he is outside the gate waiting for her.

Thanks
1/5/21, 8:22 PM - Ummi Tandama: 23🧡💙💜❤�
Damata ta biyu
❤💛💚💜💙�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣3️⃣

Ahmed dake zaune cikin Mota Yana jiranta kura Mata Ido yayi as she steps outside,. She's so beautiful, kayan sunyi Mata Kyau ba kadan ba, he just pray faiz shouldn't  look at her beauty, inshort Yana son ya dinga gurza Mata rashin mutunci kaman yanda ta sabayi,hakan zaifi    faranta mashi, Bai son ya nuna Mata niceness balle yaji tayi mashi har ya Fara Nuna interest a kanta, she's so  good looking today. Kallon yanda ta tsaya ya lumshe idanuwa gami da shakan wani irin   iska yayindda take Mai farin cikin yau gata a waje after lokaci Mai nisan gaske, she's so happy, she's super duper happy, wani irin murmushi ta saki yayinda Ahmed ya zuba Mata idanuwa Yana kallonta kaman madubi, Amira Bata iya furta yanda take ji cikin ranta, yau gata waje, tun tana zaton they Will let her  out again ta fidda Rai, Amma now she's out,kallon Ahmed dake kallonta tayi ta saki murmushi before heading close to the car,
"Yaya... good morning..." Ta fada tana bude mota,
"Morning young lady... ya kike...." Ya fada Mata Yana kallonta, Amira shiga tayi cikin Motar  tace
"Lafiya lau Yaya..." Tafada with a smile saidai Sam Bata iya kallon idanuwanshi, har yanzun Bata mance he saw her secret ba, she's still shy of him, she wants to say thank you Amma it's enough, gani take she should show him her appreciation, first salary dinta will go to him, she will spend it all on him, tasna iyaye are number one Amma right now baby Wanda takeson farantawa kaman Ahmed,
"Madallah..." Ahmed ya fada Yana kallon Nasir dake lafe a jikinta,
"Hope you're ready for the day ahead..." Ya tambayeta Yana tada Motar,
"Yes Yaya..." Ta amsa mashi
"It's alright...all the best...and I have some advice for you..." Ya fada mata,
"Ok Yaya..." Ta amsa mashi cikin serious excitement
"Wannan da kike cewa Zaki dinga treating kowa kindly it's not done that way...Kinga ke macece...Kuma dukkansu maza ne...bazaki Yi masu magana ba sau sunyi maki...kou boss dinki ba zakiyi mashi  magana ba Sai ya Zama Dole...Kar ki sake ki saki jiki dasu...am I clear?.." ya fada Mata,
"Ok Yaya. .na gane.  " Ta fada mashi, Daman she's not someone da ke yin anyhow kawai situation din rayuwa ne ya maidata Hakan yanzun, she's someone that kou mazan course mate dinta Bata gaisawa dasu, she's so reserved Amma now here she is.
"Kuma Kar ki yarda kowa yasan kina da yaro...don Kar su Raina ki..."ya sake fada mata, shuru tayi kanta kasa,shi Kam Nasir ya lafe Kai a jikinta, daga gidansu zuwa school din Bai da nisa at all so bayab kaman minti Sha biyar suka iss school din, parking yayi ya fito ya amshi Nasir da abincin shi daga hannun Amira in the process hannunshi ya dinga taba nata, she's going to miss him sosai,
"Kar kayi kuka kaji kou..."ta fada mashi sounding very calm, yaron dai kallonta kawai yake, cikin school suka nufa da Ahmed ita Kuma Amira ta kurawa Nasir Ido har suka shige ciki, Bayan kaman minti biyar ya fito sai sauri yake. Basu sake tsayawa koina ba sai office din faiz, lokacin karfe takwas da Yan mintuna, duk workers are busy Amma faiz baizo ba, office din secretary is open Amma the main office is closed,
"Kinga Nan ne office dinki...and nashi na Nan cikin.." Ahmed ya nuna Mata suna isowa, heading yayi straight to inda kofsr office din faiz yake sai yajishi kulle,
"Shegen Bai zo ba..." Ahmed ya fada Yana fiddo wayar shi, Amira dai is so silent kaman Babu ita wajen, office dinta na dauke da very beautiful office chair guda daya sai desk dake dauke da computer.daga gefe Kuma da akwai wasu office chair guda biyar,wato inda zaa dinga waiting to meet the CEO, Babu wasting of time Ahmed dake gudun Kar ya makara ya Kira faiz.

Faiz Kam was still deep asleep, as usual Bai san gari ya waye ba Balle ya tashi, he was sleeping peacefully Amma karar wayar dake tashi ya hanashi sukuni, kou daga Kai baiyi ba Balle ya bude ido ya dinga neman wayar da hannunshi, ahankali hannunshi ya Kai Kan wayar ya latsa ya Dora ga kunne without opening his eyes
"Wai kana Ina Haka .."was abinda Ahmed ya fada mashi, shuru faiz yayi Yana bude idanuwanshi gradually, he wants to talk Amma bakinshi yayi mashi nauyi sosai that to open it and talk seem difficult,
"Hello..." Ahmed dayaji shuru ya fada Yana kallon face din wayarshi to make sure it's connected, saliva faiz ya hadiye before saying
"Hello..."faiz ya fada Yana shafa face dinshi looking very dull saboda baccin da Bai isheshi ba,
"Kai Wai are still asleep?..." Ahmed ya fada cike da mamaki dayaji muryar faiz so heavy and sleepy
"Eh... Ahmed...Kaine?.." faiz ta fada Yana shafa kanshi
"Yes..." Ahmed ya amsa mashi Yana kallon Amira dake tsaye Kanta kasa
"Oh...how far..." Faiz ta fada cikin kasala
"Fine...na kawo maka ita..."Ahmed ya fada
"Whtt??." Faiz ya tambayeshi Yana Nishi kasa kasa
"Ka manta kenan... well your new secretary is here..."ya fada mashi,
"Oh... it's ok...ta nemi cleaner ya Bata keys din office Dina... anjuma...Zan shigo...bacci Bai isheni ba wallahi" Faiz ya fada Yana lumshe idanuwa
"Bacci Bai isheka ba by this time... lallai..."Ahmed ya fada mashi
"Wallahi ban kwanta da wuri bane...." Ya fada  Yana aduar Kar Ahmed ya sake wata magana ya kashe kawai don ya koma ya Dan kwnata don kou kadan Bai kalli agogo ba and the sleep is much on him right now that nothing will make him go to office now.
"Anyway..Zan dawo da lunch..." Inji Ahmed
"Ok..." Faiz ya fada ahankali Yana sauke wayar daga kunnenshi. Ahmed kallon Amira yayi yace.
"Ki zauna...yace he is not coming now...let me ask who the cleaner is sai  in amso maki keys din office dinshi..."
"Aa Yaya...Bari in zauna Nan...sai yazo...tunda Daman kace Nan ne office Dina..." Ta fada mashi kanta kasa, zuba Mata idanuwa yayi for a moment before yace
"Ok...ki zauna Nan..." Ya fada Yana nuna Mata kujeran da ke na secretary,
"Nidai Bari in zauna Nan..." Ta fada mashi tana heading to wajen kujeran masu son ganin CEO,
"Alright dear...Bari in tafi Kar in makara...am working under someone shi Kuma he is working under himself..." Ya fada Mata Yana Dariya
"Ok Yaya..."
"Zan dawo later..." Ya fada Mata Yana juyawa da sauri as he works with time. Ahankali Amira ta zauna waiting for her boss, ita dai she prays he is not bad , Bata son tashin hankali at all, she have been through a lot and she wants to work quietly and go back home, tunawa tayi da nasir, she prays his teacher su Zama very nice to him don tasan he is very fragile, Bai taba cudanya da Yara ba, tasan he is going to feel very lonely. Kunya ne ya hanata bin Ahmed dazun ta fadawa malaman su Bai taba fita ba don Haka pls Kar a Bari ya ra su zalunce shi, she knows saying that will make Ahmed Yi Mata kallon Mara kunya, hakan yasa ta hakura ta zauna ya kaishi.
Chapter 53 · 0% Book details