← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 268

Sashe 32

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Training da Ahmed ya saka Amira is among the sweetest and most Amazing thing that happened to her ever since take cikin gida, she met a wonderful person dake koya masu online, mutum is a Christian Kuma he teaches in English, da Jin sunanshi he is an igbo man, yayi masu introducing kanshi sannan ya Fara koya masu, sai yanzun ta gane why Igbo suka iya business sosai, ya kowa masu strategies da yawa da Yan business ke amfani dashi wajen kasuwanci, things that in har Zaki dingayi your costumers will never leave you for another, like kana sauki, Kuma kar mutum ya Raina riba kou Yaya ne, da akwai rebranding na Kaya, da akwai tallatawa a social media da akwai packaging da Kuma fadawa mutane su sayi kaza zaa Basu kaza, the training was very educational, ta karu da wanna training din Sosai, Ana Basu room to ask for questions Kan abubuwan da aka koya masu, she felt it's good ka koyi business sosai before you ventures into it, before tana ganin it's a very simple thing to do business but now she knows it's more complicated than she ever thinks of, she learned yanda zaka dinga spending kudinka that won't affect your business, she have learnt how to handle lost and profit, ta koyi abubuwa da dama and she's so happy with it ta koyi persistent a business ba Wai don kayi sau daya baa Saya ba kayi given up, ya koya masu you will continue until your business ya Zama noticable, ya koya masu at first you will not be noted but as time goes by people will start asking if prices sannan ya koya masu ka San price din Kaya saboda kasan ribar nawa zaka Dora yanda naka zai fi na wasu da dama sauki . GA group da aka sakata Ana ta turo kaya masu kyau da daukan Hankali, gobe zata gama course dinta and she hope Ahmed ya Bata go ahead din Fara tallata kayanta don tuni ta cire duk wani daga cikin family dinta data San zai kawo mata matsala a Harkan Nan, she's so ready to go into business from home,she feels so strong Kuma tana tunanin da akwai nasara cikin abunda takeyi,she have a very great feeling it's going to work out well, Ahmed have been more than a brother to her,irin yanda yake kula daita da yaron ta abun Yana Bata mamaki, daga last week Uaa yau ya kawo masu kayan ci yafi na dubu goma, Yana kawo masu drinks da kayan lashe lashe kala kala, he is beginning to force himself into her heart despite she have another in there. Indeed zuciya na zabar who to love and cherish, zuciya na zabar Wanda ke kyautata mashi, waya dashi Yana Bata Joy sosai babu laifi Amma tasan he can never beat her love, dukda halin da take ciki she will choose her love over and over again, tasan yanzun for sure she cares about Ahmed Amma Kuma she's in love with the man that took her pride,the man that made her a mother, daidai da second guda Bata taba tunanin he ruined her life ba, maybe it's because she never knew he ruined her,all she thinks of is Yana Chan Yana tunanin ta just the way take tunanin shi, she really wants to talk to him Amma asking of his abroad line daga Ahmed might cause him to start suspecting her, Bata son abinda zatayi da Zata sanya single drop of zargi cikin ranshi, Bata son abinda zatayi Kuma da zata Bata mashi Rai because he is an angel to her, he is more than blood to her, Amma Kuma she wants to talk to him, she wants to tell him how good and kind Ahmed have been to her and their son, wayarta ne ya dauki Ringing, tasna it's Ahmed or nobody else because he is the one who always call her, babu Mai Kiran layinta sai shi, Bata Yi updating new line dinta a Facebook ba Kuma Bata replying friends dinta dake Mata magana because Bata San exactly what to tell them ba, tana picking tayi deciding yau ta dage ta Tambayi Ahmed number shi, she's going to use strategy ta samu number shi, ba shi kadai bane yayanta dake abroad a yanzun, su biyu ne so she's going to ask for both their numbers yanda Ahmed won't suspect anything.

Thanks
1/5/21, 8:17 PM - Ummi Tandama: 14🧡💙💚❤�
Damata ta biyu
🧡💙💚❤�

Zuwairat ummumaryam

1️⃣4️⃣
Chapter 32 · 0% Book details