← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 194 OF 268

Sashe 194

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Duk yanayin da Amira ke ciki na Ahmed Yasha bamban, he is totally disappointed, he is so disappointed, for sure yasan fajz na son Amira Amma to think that su biyu kadai sukayi tafiya is so Insulting to his intelligent, always da wayar faiz suka dinga magana dashi har ta dawo, kawai he feels suna mocking dinshi while they talk, yasan yanda ta taba sanin namiji it won't be difficult for faiz to get her, the thought that fajz ya gama smooching dinta is killing him, Babu yanda zaa fada mashi cewa basuyi wani Abu ba da zai yarda, he can never believe it,
"I try to make you human...to make you a better person..."Ahmed dake tuki ta fada Yana dukan staring kaman zai ballata, he is so boiling right now, tasna sunyi screwing juna
"Abota...Haka friendship yake..." Ahmed ya sake fada cikin serious hotness, wani irin zafi yake ji, it's a good thing he ate a gidansu Amira da kilan shikenan don Bai San Ranar da zai iya cin wani Abu, kawai he is picturing them together naked, wato inda Bai zo Nan ba he won't know anything, da kawai shikenan Haka zasu dinga Raina mashi hankali pretending to be just office friends,  he tunawa yayi da yanda suka gaisa dazun suna ma'am da sirs, Ashe shi Suka maida Dan iska Mara wayau, kawai he Was thinking kilan suna wa junansu eye contact, kilan suna wa junansu signal suna mashi Dariya cikin ransu, the cheating didn't really hurt like the humiliation, the humiliation of a friend screwing your lover, the lover you're trying to hard not to hurt, inda zai biyewa mum dinshi da tuni yayi aure ya mance da wata amiraz he knows he is not going to have a pecky boobs,he knows he is not going to have a tight pussy but he is still ok Amma ita Bata tausayawa kanta, what in the world would make  him believe they didn't do it, what, inda Amira is innocent she would have told him matar faiz Bata je ba, maybe zai san tana da gaskiya a bit, Amma with someone like a faiz ace sun zauna waje guda har sati biyu da Yan kwanaki, he knows sun zauna daki guda, yasan they did lot's of things together, which he feels Bai taba huge mistake a rayuwar shi ba like trying to help her, sai yanzun ya gane maybe Habib have trained her that she can't stay without a man,
"Gosh....am stupid to think that a pig won't go back into dirt nor Matter how you wash them....a pig will always be a pig..." Ya fada Yana jin saukan ruwa a cheek dinshi, da sauri ya saka free hand dinshi ya tabo fave dinshi sai yaga it's tears, he is crying, yasan bazaa yarda ya aureta, but he didn't expect what he gets, inda da wani hakan ya faru hakan zai zo da sauki sosai compared to faiz, he always make it look kaman daga shi babu kowa a rayuwar ta Ashe faiz zai dinga mashi Dariya Yana tunanin I have the lion share of her body for now,
"I should have let you rot...Dana barki kawai ki zauna cikin kuncinki da Kuma bakin ciki...Daman help human today and they will surely hurt you badly.." faiz ya sake fada ahankali Yana wiping face dinshj, glory of Allah ne ya kawoshi gida inda ba Haka ba da tuni ya samu accident, Yana shjga gidansu ya samu yayi parking Motar shi, fitowa yaui Yana sniffing mucus trying to look ok, dakin mum dinshi kawai ya nufa, Yana shjga ya tardata da wata bakuwa suna hira, she's the mother of those girls he went to see last time, he wanted to say something to her, kallo daya tayi mashj ta gane he is in trouble, mikewa tayi tabi bayanshi don Yana gaidasu ya wuce bedroom dinta, tana Shiga ahmed da duk ya rame lokaci guda yace
"Mummy...." Ya fada Yana kokarin controlling kukan da ke neman kufce mashi,
"Yes... menene.. " ta fada tana binshi da Ido,
"Nothing...kawia Ina son...fada maki...ki zaba min...Daya daga cikin yanmatan Nan...duk wacce tayi maki surely...Nima zatayi min..." Ahmed ya fada Yana tunanin there's no more wasting of time since wacce yake delaying saboda ita is not worth it, (they're so many people we're given so much respect that doesn't deserve it... believe me wasu don't even deserve your respect..wasu are not worth your time because they're nothing but canterfit... beware) Dariya mahaifiyar shi tayi cikin Jin Dadi tace
"Wai hope ba wani Abu ya faru that Changed your mind all of a sudden ba..." Ta tambayeta, Bayan hannu yasa ya goge hancinshi before yace
"Babu komai...kawai...da akwia...wacce..nake tunanin zamu daidaita ne...sai Kuma na gano she's not worth it..."ya fada trying so hard to look ok, hajiya tsayawa tayi Tana kallon how broken he sounds, da Ganin shi kasna what ever is disturbing him must have eaten him rotten, ahankali ya Kama hannunta, sai yace
"Pls mummy...nayi maki laifi...don soyayarki da Manzon tsira karki tambayeni what I did...and pls...ki yafemin...Dan Allah..." Ya fada Yana kokarin danne kukan dake Neman kufce mashi, hajiya Dora hannunta Kan daya hannun Daya rike tayi tace
"Ahmed kou me kayimin is forgiven...Allah ya dawwamar da Kai cikin farin ciki..." Ta fada thinking of what it could be, murmushi ya saki yace.
"Nagode...daga yau in Allah ya yarda bazan sake yin duk abinda kikayi warning Dina Kai ba...I will be a good boy..." Ya fada with a smile dayafi kuka ciwo, itama hajiya murmushi ta saki, fita yayi feeling a bit better for asking for his mother's forgiveness na rashin bin umarnin ta, yasan in da yabi umarnin ta he won't be facing this mess, bangaren shi ya koma ya kwanta Yana tunanin rainin hankalin da Amira da faiz sukayi mashi, Yana tunanin right he doesn't need to date any girl before he marries her don Bai gan wani amfani dating ba, he didn't only date Amira bit he helped her get her broken life ba, he made her perfect again but what did he get a trip to Malaysia with his friend alone, among other things.
Chapter 194 · 0% Book details