Sashe 25
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Around karfe 11 Ahmed yazo gidan su Amira bayah ta Gama bincikenshi Kan wasu abubuwan that has to do with online business, the first thing he decided was tunda Bata da degree for now ta samu tayi online course on business and how to gain from it, yasan some lucky people sun Shiga business and dukda Basu da huge ilimi Kan business din sunyi succeeding yayinda wasu Kuna they need the education on business to do more, shidai Bai San irinta ba but he wants her to be perfect with business,not all have to be degree da sauransu, da akwai lot of people that are doing well with the degree,wasu sunyi acquiring degree don ace suna dashi Amma ba Wai Because the degree is the source of income ba, kou da kuwa zata iya degree din Nan gaba yanason ta Zama master a business, online business, the site he found is about yanza zasuyi training dinka ka Zama professional business man or woman in just one week, the fee for the training is just 10k and it is in just one week tunda is not a serious deep one but it's going to help anyone that partake in the training, Yana da kyau ga wayanda suke son koyan business balle ita that have been indoor for over 3 years,yasan she have missed Alot and he wants her to be upto date with what is happening around now. Yana son ya biya mata ta Fara course din. Yana zuwa gidan bangaren Ismail ya nufa, gaisawa sukayi da Ismail inda Ismail ya farayi mashi godiya Kan yanda yake tayashi kula da Amira
"You're very funny...wato abinda nakewa kanwata kakemin godiya kanshi?... lallai ma...wato Kai baza iyayiwa su Amina da habiba ba?..."
"Wallahi Ina iyawa...kawai naka is to much ne...kasan her own condition is different...ba kowa zai yarda ya taimaka Mata after what happened ba..." Inji Ismail
"Nidai wajena it's not different... you can help anyone if you want to... remember Mai hankali Bai judging wani kou musguna masu saboda situation din rayuwa...it can happen to anyone...so Allah yasa mu dace..."
"Allahumma Amin danuwa... you have a large heart daman...Allah ya bamu irin zuciyar ka...yanda zamu daina discrimination da Kuma aibanta mutane..."Ismail ya fada mashi Yana kallon shi, dariya Ahmed yayi yace
"Kai Wallahi abun Dariya Bai taba Kare maka...wato Kai da ka dinga kula da ita da baby Nasir for years bakayi kokari ba sai ni da banyi sati da Fara nawa aikin alkhairin ba... anyway I know why you're saying this...kawai you want Kai kadai ka dinga samun lada... anyway bazan Bari ba..." Ahmed ya fada Yana Dariya sosai, shima Ismail Dariya yayi Yana Cewa
"Ai there is enough reward to go round...Allah yasa mu dace..."
"Amin..." Ahmed ya amsa mashi before adding
"Bari inje ingan Amira...we have something very important to discuss with her..." Ya fada Yana mikewa daga inda ya zauna wannan kalaman nashi na karshe sun jefa Ismail cikin tunanin, he feels kilan Ahmed wants to marry Amira tunda yasa daman he adores her so much, he really loves this guy, he is something else, ya yarda he is really inlove with her tunda har Yana bayyana sonsa a gareta despite her lapse, shima Ismail is Among those that prays Allah yasa amira ta samu Mai sonta da aure tunda shima yasan it's not possible ya Mike Yana saurayi yaje ya auri mace Mai Dan, Dan ma ba Dan sunnah ba, he knows love is very blind amma he doesn't pray his own love ya zama very blind to such an extent, Yana iya auren bazawara datayi aure ta haihu Amma not a single lady with a child, shima mikewa yayi sai Ahmed ya kalleshi yace
"Ina zaka Kuma..."
"Ai cikin gida Zan rakaka muje tare..." Ya fada Yana kokarin saka slippers dake gaban kujeran da yake zaune Kai,
"Aa...this important talk doesn't have anything to do with you...so ka koma ka zauna..." Yafada mashi Kai tsaye,hannuwa Ismail ya Dora sama inform of surrender Yana cewa
"Yes sir ..." Yana komawa ya zauna, ficewa Ahmed yayi daga part din Ismail ya nufi cikin bangaren hajiya, Yana zuwa ya tarda ba kowa falon Bai Bata lokaci ba ya wuce dakin Amira. Shi Kuma Ismail na ganin ya fita ya mike ya dinta lekawa ta window sai da ya tabbatar ya Shiga shima ya fita ya nufi bangaren mum dinshi, Yana zuwa ya wuce dakin mamansu,. She was laying on her bed amma ba bacci take ba, sallama yayi ya Shiga ciki ta amsa mashi tana gyara kwanciyar ta,
"Mummy...kina hutawa ne..." Ya fada Mata Yana kallonta
"Yes...am relaxing...any problem?.." ta tambayeshi
"Aa... mummy..ba wata matsala... saidai kawai am happy Kan wani Abu ne dake neman faruwa..." Ya fdaa Mata with so much happiness, kura mashi Ido tayi tana kallon shi,
"What happened...menene?" Ta tambayeshi
"Ai mumcy it's about...Amira da Ahmed...I think dukda flaws dinta he will marry her..."cikin wani irin yanayi hajiya ta mike zaune tana cewa
"Wace irin magana kake Haka....shi ya fada maka hakan kou you just said it kawai..." Ta tambayeshi to hears the truth, in Kam shi yafada Mata hakan har sadaka sai tayi yau because it's so unexpected,
"Ai mummy kou Bai fada ba alaman ya nuna he is inlove with her... even as am speaking to you Yana wajen ta...mummy he loves her..." Jikin hajiya ne yayi sanyi ta koma ta kwanta Tana cewa
"Ita mahaifiyar shi zata yards kou da kuwa shi Yana sonta?.. a cikin uwaye Yan kadan zasu yarda da such Abu fa...even me Ina cikin percentage da bazasu yarda ba...so don't get my hopes up pls..." Tafada mashi cikin sanyimurya
"Nikam mummy Zaki gani...in har ya dage ita yake so ai Dole ayi hakuri ya aureta kou Ana so kou baa so...I know he loves her don Kar kiga irin abubuwan da yake kawo Mata...har..w..." Sai ya tuna Bai kamata ya fada nata ya Saya Mata waya ba don gudun Kar ta amshe daga gareta, .
"har me.." ta fada tana Mikewa zaune again looking very sensitive,
"Aa ba komai mummy...kawai dai ki kwantar da hankalin ki Kan lamarin Amira...in har Allah ya yarda zai aureta...kuma.kowa yasan Ahmed is one in million...so be happy..." Ya fada Mata, ahankali ta sake komawa ta kwanta cikin ranta Kam Tana aduar Allah yasa wannan Yaron ya aureta da tafi kowa farin ciki, su plan dinsu is ta samu Mai kebeta shi Kuma he have a total different opinion, he wants in future ta kasance Mai zaban maza despite her lapses, yasan insha Allah Allah will not let all his plan go Astray
" Tou mu dinga adua Allah ya amince...da Kam nayi baccin da banyi in the past three to four years ba, dana zuba ruwa kasa nasha in har amirata ta samu Miji tayi aure Kuma mijin ma someone like Ahmed...da wannan ranar zai kasance Rana mafi girma a rayuwata..." Ta fada voice dinta na rawa kawai sai ta Fara hawaye.
Thanks
1/5/21, 8:17 PM - Ummi Tandama: 12â¤ðŸ’šðŸ’šðŸ’™ðŸ’?
Damata ta biyu
â¤ðŸ’™ðŸ’›ðŸ’šðŸ§¡ðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Bintu was so ashamed of what fajz told her that kou kadan Bata gan Maryam dake tsaye tana faman fada ba, ita dai gani take faiz ya gama daita, ta rasa wane irin mutum ne shi, abinda Basu taba Yi ba Kuma yanzun just kiss he is asking such stupid questions, kou kadan Bata iya zuwa gida don mamansu knows in taje gidan tana kaiwa yanma Bata dawo ba and if she comes back today this early she will know something is wrong, gidansu Hindu kawai ta nufa.
Maryam was still talking ta nufi bangaren mamanta, hajiya na ganin jikokinta ta ware masu hannuwa tana .
"Oyoyo..." Ta fada cikin matsanacin farin ciki, itadai Maryam tana cewa
"Don tsabagin iskanci sai a bar yaro Yana rainawa mutane Hankali mace har bangaren shi..." Sai lokacin hajiya Fatima taji abinda take cewa tace
"What happened..." Ta fada tana kallon Maryam that look so angry
"Wai yanzun Nan da Zan shigo Naga bintu Yar gidan baba salisu ya fito daga bangaren wannan wawan tana kuka,... yanzun in yaran Nan suna waje suna kallonsu ya kenan... wallahi sai na fadawa baba..." Ta fada tana zama kusa da mahaifiyar ta
"Ai ba tarbiya garesu ba....Ina jinin yarbawa zasuyi tarbiya.... Wallahi ki fada mashi...ai yanda yanzun alhaji yake jin haushin shi nasan zai dauki kwakkwaran mataki kanshi..." Ta fada,
"What happened Kuma..."ita Maryam ta tambayeta, Nan Hajiya ta fada mata what she heard this morning
"Wai wallahi kou an koreshi daga aiki sai ya biyani kudina....Bai taba yuwa inyi fulfilling dubu dari na.... last year ma baa bamu yanda ya kamata ba..."
"Kar ki damu...ai ni wallahi in an amshi company daga hannunshi hankalina ya kwanta....ai you're the first daughter of this family...duk Wanda zaa kawo yanzun Kuna iya saka share a company din...so just relax..." Ta fada Mata.