← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 268

Sashe 155

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

you don't love me zaka ce am not the one who made the research..." Ya fada mashi cikin shagwaba "You...lallai Kam...shi yasa ka kasa kou explaining..." Ya fada n Mata shi Kai tsaye Yana daukan wata file dake gaban shi "Ai Naga kafi damuwa daita... you love everything she always says...shi yasa na ce ta fada maka..." Yayi adding "Naji... tashi ka bani waje I have lot on my table..." Inji alhaji da har ya Fara bude another file, "Daddy...kasan wannan Yarinyar is very smart...if har zaka tura mutum ayi research then send her to Malaysia..." Bai karasa ba sai alhaji yace "Sai kayi accompanying Yar mutane kou... congratulations..." Alhaji ya fada mashi "Aa daddy...kawai dai to protect her...if you want ai sai in tafi da bintu...all on your back pocket.." faiz ya fada "Sannu tou..." Alhaji ya amsa mashi "Pls daddy don't send another person...she did her research so let her find out more about it... kasan she have this company in her heart...she will surely come back with good results...Amma in ka tura Wanda vaj da interest of the company at heart kaga zai tafi yawon bude Ido ne ba aikin da ya kaishi zaiyi ba..." Faiz yayi mashi doguwar jawabi, "Ai Kar ka damu...I will send her... maybe with her secretary...or ita kadai..." Alhaji ya fada mashi, faiz ji yayi baby Dadi say Kuma yayi tunanin don zuwa Malaysia ya sameta ba wani Abu bane, Sannan in ya nuna interest dinshi na yanason ya bita zai sa dad dinshi ya Fara suspecting dinshi "Yauwa daddy...hakan ma yayi wallahi...Allah ya taimaka ya Kara girma...shi yasa nace da bintu ta haihu a saka sunanka...." Faiz ya fada mashi "Kou mace ta Haifa kenan..." Alhaji ya amsa mashi Yana gyara zaman glasses don't nashi. "Aa in dai namiji dai..." Faiz ya fada. "Tou na gode..." Alhaji ya fada mashj atakaice alaman hakan doesn't change anything, bakin ya turo ya Mike kawai without saying anything ya bar office dinshi, Yana zuwa ya tardata zaune a gaba kusa da driver, thus time Bai wani bin ta kanta ba suka tafi gidan gona, bayan sun Gama supervision Dinsu driver ya maidosu cikin gari, he instructed the driver ya kaishi restaurant zaici abinci, Yana kaiwa restaurant ya barta Nan ciki ya fice, Yana shjga ciki Yana tunanin kilan it's high time ya daina nuna Mata he really cares tunda abun na neman jawo mashi raini and if there's anything he hates with passion it's rainin hankali. Ganin he will waste much of her time ya fadawa driver ya kaita company shi Kuma ya dawo ya dawo ya daukeshi, hakan akayi, Yana dawowa daukan shi yasa aka kaishi gidan mum dinshi, he told her bintu is pregnant that he will name the baby after her if she's a girl, murna wajen hajiya kadijatu baa magana, she's extremely happy "Ai kaga sai ka nutsu ka maida hankali...ka bar Wasa da future dinka...no more drinking pls..." Ta fada mashi calmly "Hmmm ok mummyna..." Fada sannan ya dawo ya Fara cewa " iyami...kinsan that girl call Amira is something else?..hmmm"ya fada har sauri bakinshi yake Alaman he wants to gist her, Daman bashi da Wanda zaiyi sharing issue din Amira da, she's the only person he can run to and loose up about her, she's his only friend when it comes to case din Amira "Ikon Allah...what did she do.." ta tambayeshi "Iyami...if you hear the kind of call this girl was making dazun abub zai Baki tsoro...she was even saying zata cire mashi balls bawa Kare ...can you imagine that?.." yafada Mata "Did she say such awful words...then gaskiya abun tsoro ce... kindly stay away from her Kar ta cire maka naka kaima..." Hajiya ta fada don jin abinda zai ce, bakin saki Yana kallon ta sai da ta karasa yace "Ai iyami her statement doesn't really matter...what matters is what the caller did to upset her...ni Ina son in San what happened...what he did to her that pissed her off Haka..." Ya fada Yana relaxing a gabanta. She knows he will say that "But she shouldn't have to say that...such Mata fa sai suyi iya kashe mazajensu if sunji haushi,.." "Ba wannan maganar.. nidai iyami tell me what did you think will make her talk so harsh...Kuma daga baya na ganta Tana ta kuka..." Ya fada Mata, "Maybe he betrayed her ...nasan when a man betrays woman it brings out the monster in her..." Hajiya ta fada mashi tana kallon yanda yake lumshe thick lashes dinshi, "Ikon Allah...Amma mummy wane irjn betrayal...ai nasan if for for instance nace Ina son yarinya daga baya na dawo nace na fasa ai baayi Dole...ni Banga betrayal wajsn ba...Kuma for someone like her bana ganin it's ok ace tana wannan jin zafi Because of betrayal... because ga ahmed Yana kaunar ta ita ma tana sonshi... sannan ganj a gefe daya Ina kashe kaina sabida ita...I think there's more to it...and I will find out what it is..." Ya "Well Allah kadai yasan gaskiya.. " hajiya ta fada mashi, da sauri yace " mummy did you know something...I have a plan..." Ya fada Yana gyara zamanshi "What plan?.." ta tambayeshi, Nan ta fada Mata abunda ke ranshi, tsoki taja ta Mike ta barshi nan zaune tana zaginshi da yarenta.
Chapter 155 · 0% Book details