Sashe 178
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amira felt something huge erupt in her, faiz rungumeta yayi ya Dora kanta Kan chest dinshi tare da sakin Ajiyan zuciya, Amira Bata yi kokarin kwace kanta ba because she loves this too, gani take Babu jikin mutumin da zai Kai nashi dumi ba, he have this broad chest that zakaji kaman an lullube ka da bargo, she's so comfortable a chest dinshi that she forget who she's together with, faiz jin wani irin natsuwa yayi tare dashi and he feels this should last for ever, she's so fragile and he wonders why the bastard called Habib will dump her, she's one woman he can never get tired of hugging her, ganin she didn't stop him ya sa ya saki wani irin ajiyan zuciya ya sake hugging dinta so tight Amira Bata San sanda ta rike Rigar shi wajen kugunshi tare da Dan hada da fatan jikinshi, it feels so good, bakinshi ya Dora Kan next dinta Amira ta fara kyarma, "Ba...mu...zuwa..." Was abinda ta fada out of control as she feels tana neman zaucewa feeling his mouth on her neck.. "Zamu..tafi...but pls...let me...hug you kadan...this...ustaz thing...is not for...me..." Ya fada cikin muryar da Bai Kama da nashi ba, he is so going crazy right now, "I promise... it's...all I need... nothing more..." Ya fada Yana sake hugging dinta kaman zai maidata cikin jikinshi, hannunshi biyu na zagaye da bayanta ahankali ya Dan matsar da hannunshi kasa zuwa daidai waist dinta ya matse waist dinshi da nata Amira sake rike shi tayi tana cewa "Enough..." Fada as she can feels his erection very hard, "Pls...two more.. minutes..." Ya fada Yana sake pressing dinta to his body tare da sakin Nishi inform of a moan "Pls...stop it..." Ta fada jikinta na rawa As she knows what will lead to if har Bai daina ba yanzun, she feels his urge, his warm body was getting warm, "Wallahi ka Bari...kou...in fadawa... alhaji..." Ta fada cikinta na rawa tanaji kaman zai karya Mata kashin baya sabida yanda yake bending dinta, "Pls Mana..." "Ka Bari!!!" Ta daka mashi tsawa da sauri yayi loosing grip dinshi amman Bai saketa completely ba, tana jin saukin rikon ta kwace kanta daga gareshi ta bar falon Kaman walkiya, faiz tsayawa tayi dafe da goshinshi, he wishes he can just strip this girl naked and get down with her a wuce wajen, shi kawai he want her, he desire this girl, her body is something else, juyawa yayi ya shjga bathroom, Amira komawa falo tayi ta zauna sai breathing kawai take, she's so speechless, ita kawai she feels in da ita Yar yarinya ce da zata sake dashi yayi yanda yaso daita in yaso daga Baya ta tuba amma she have been there,she knows what comes with letting man handle you, she knows the results dake biye dashi then she knows about the pain and agony dake bayan pleasure din dukda ita ba wani dadin abun ta sani ba because it's always hard from the first, sai Nishi take kaman tayi gudu, dukda ya saketa ta bar inda yake she still feels his body in hers, ji take kaman Tana jin motsi tayi Saurin juyawa to see if he is the one Amma Babu kowa, shi Kam faiz yana cikin bathroom yana fama da kanshi, it took him good 30 minutes to feel better but not ok, kayan jikinshi ya cire ya fito sanye da robe, Yana shigowa falo ya kalli Amira data kauda kanta gefe yace "Kai Madam secretary your body na wire..." Ya fada sounding funny kaman nothing serious happened, "Gaskiya Ina kishin Ahmed..." Ya fada Yana wucewa inda Kayan shi suke, Amira kawai sai wondering irin wannan mutumin take, wato he takes everything as joke, he wants to make it it look as if it's nothing kawia don Kar tayi fushi dashi, "Ki bani mintu biyu in shriya sai mu tafi..." Ya fada Mata Yana saka boxers, hanza tayi dashi cikin ranta Kam already ta ayyana she's not going anywhere sai in dai daga yanzun ya hanata wayarshi, it's only 1 more week and kou batayi magana da yan gjda ba she's going to manage, kawai she feels she should avoid him don Kar a samu matsala because he is so fucking good, he have jiki da bazaka damu a lullube ka dashi ba, Tana ji Yana kikiniyar saka Kaya ta Mike, baya ta bashi still wearing her very tight jeans tace "Gaskiya...ban iya zuwa..." Ta fada mashi atakaice, "Why pls..." Ya fada Yana saka wando "Haka Nan...ban son fita...am not comfortable like this..."ta amsa mashi atakaice "Zamu Bata dake fa..." Ya fada Mata, afusace ta juyo gareshi sai taga ya saka wando Amma his broad chest is out Babu kaya, gani take dukda Tana using kayan organics skin dinta Bai Kai nashi kyau ba, he just stood there and stare at how she's looking at him wani irin murmushi ya saki, she was so ashamed of herself, that's macen data Riga ta San namiji for you, they admire men without shame, yanda ta kalleshi kasan burgeta yayi sauke idanuwanta kasa tayi before tace "In ni matarka ce...kou kanwar ka...zaka yarda in fita Haka?.." ta fada mashi "Eh..." Ya amsa Mata Kai tsaye Yana tsaye Bai da niyar saka Riga as he knows she loves his skin too just like bintu, she always love touching his body, most of the time nuna Mata yake Bai so don Haka dole take kyaleshi Amma inda zai barta she will touch him from morning to night, "I doubt that.... ahmed will never let me go out like this..." Bata Karasa ba yace "Pls in Ana maganar arziki ki bar sako Mana ahmed...I beg you..." Ya fada Yana danne fushin shi don duk yanda yake cikin nashadi da ta kira sunanshi sai yaji wani irin Bakin ciki, "Ai gaskiya ce....Haka Nan nake sakewa da Kai... you're not a good person..." Ta fada atakaice tana barin falon ta koma ciki, "Fuck!!." Faiz ya fada Yana wurgar da rigar hannunsshj Wanda da yayi niyyar sakawa, Amira na Shiga ta shjga cikin bargo ta kwanta tare da hugging pillow, "Wai with this girl komai is problem...I get close to her and any small problem she push me away..."ya fada ciki takaici, rigar shi ya dauka ya saka ya shjga dakin ya tarda ta kwance, bakin gadon ya zauna yace "Am sorry... it's just a hug.. nothing more....." Ya fada Mata, banza tayi dashi "Pls ..Kar kiyi fushi Dani...Kinga bintu is not talking to me.... hajiya is not picking my calls... you're the only person am free with...bazan Kara tabaki ba...I promise...and about the club a barshi..." Ya fada Mata sounding very calm, banza tayi dashi ta kauda kanta gefe don ma Kar ya gan face dinta "Kinji...say kinyi hakuri..." Faiz ya fada mata, still Bata ce komai ba, he spent sometime Yana Bata hakuri Amma she's not saying anything mikewa yayi ya bar dakin, shiryawa yayi ya bar dakin, he stayed out late kafin ya dawo, tun data wannan ranar ta fita Harkan ta, abun ya dameta as kou magana Bai Yi Mata, da ita da Babu Suka koma Daya, good three days Yana banza daita she misses going out with him, she misses the petty talks, the eating out, fajz is so fun to be with and she misses him, before in yajita shuru zai leka dakin yace "Come out..." Haka zata fita Bata sake komawa ciki sai in bacci zatayi, she much love watching movies that at times zata gan ya rigata Fara bacci, taba kallon yanda zai kame Kan kujeran da yake kwance, she hardly see him now, yau Kam wajen karfe 12 na Rana ta fito ta tardashi zaune Ya fuskanci kallo Amma da ka ganshi kasan ba abinda yake ganewa because hankalin shi Bai kusa, he is so far away, it's few days to go back home and Yana tsoron halin da zai tarda Bintu, he doesn't know if she have forgiven him because shima ya gaji da texting da calling dinta ya daina Kira, he wants to go back home and ask for her forgiveness, he knows what she wants and he knows the kind of look she admires he will give it to her, ga Amira Kuma, right now be feels he should just let the love lay down, he should let it be, if he wants to have her ba fin karfin shi tayi ba and he can do it Amma wane Dadi kw Cikin abinda zakayi na minutes and remain burden for life, Bai son more damuwa fiye da abinda yake ciki yanzun, he sense she came out and was staring at him Amma Bai kalleta ba, "Let's go out..." Yaji ta fada mashi, sai ka rantse ba mutum yayi magana ba,kou blinking baiyi ba Balle ya nuna alaman he heard her, "Kaji..." Ta sake fada Mata tare da ajiye pride dinta gefe ba don komai ba sai don she's suffering maybe more than him, he makes her laugh alot that she just can't ignore him, "Pls..." Ta fada mashi, "Ga...Kofa... kindly go and leave me alone..." Ya amsa Mata not looking at her, batasan duk yanda yake son abu in har yaga abun na neman zame Mashi matsala he can easily let go dukda she's difficult to let go don inda it's easy da tuni ya fita Harkan ta, "Ai Babu inda na sani...pls muje tare..." Ta sake fada mashi "Am not in the mood of going out..." Ya amsa Mata atakaice, '"tou am sorry..." Ta fada sounding very calm, juyawa yayi ya kalleta feeling happy she said sorry, face Dinshi Bai nuna he is happy ba Amma his heart is jumping, for someone to tell you sorry means you're important "For what?.." ya tambayeta Kai tsaye "Naga kana fushi Dani ... you go out alone... you don't call me to eat sai indai ni naji yunwa na fito... you don't care about me anymore and ban son hakan...so am sorry...ka bar fushi Dani..." Ta fada mashi kanta kasa, Bai San sanda ya saki murmushi ba, "So you're saying sorry because you miss me or because you miss things that comes with me..." Ya tambayeta,. Kanta kasa with a smile tace "Both..."da Sauri ya