← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 268

Sashe 20

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahmed Kuma Bai da abinda yake nema yanzun like ya nemawa amria hanyar samun kudi from home, he knows it's possible, it's really possible,. She can be home tana business dinta babu Wanda ya sani, he have asked around, wata sister Dinshi ya tambaya Kan online business because Yana yawan ganinta tana Dora Kaya Kan status dinta always, har gidanta yaje yake tambayarta how she's doing it, Nan take fada mashi she have someone da kayanta ke sauki sosai,
."kaga nayi Mata magana and kayanta na saukinl sosai don saids nayi surveying dinta Naga duk abinda zata ce 5k then wani wajen is 6k kou fin Haka, Bata dorawa kayanta kudi da yawa...asalima ba Nan kasar take ba Amma suna da manyan shaguna a kano da Lagos, sanann when it comes to international abubuwa ma zaka samu wajenta...sai nayi Mata magana nace inason Ina tallata kayanta in har na samu costumers Zan saya ...I told her ta karayimin discounts Nan take fadamin kayanta Bata does masu kudi sosai Kuma I believe her...kaga shikenan na Fara..." Ahmed was so looking at her with confusion face,
"Wait a minute...ni Sam ban gane ba...Baki Bata wasu kudi kou wani Abu ba?...and kayan ya kike turawa wayanda suka Saya...." Ya tambayeta cike da mamaki, Dariya sis dinshi tayi before tace
"Ai Yaya ban Fara da kou sisi ba....dayake Ina cikin group dinta and a very huge Costumer of hers...kuma in aka saya iyaka kawai in tura mata kudin kaya in bada number Wanda zaaturawa da Kuma garin da mutum yake that's all,..."
"Wow..." Ahmed ya fada Yana Mai jin dadin abinda ke faruwa yanzun don he sees amira in this business already,
"Wai Yaya why are you asking..." Ta tambayeshi tana kallon how excited he is,
"Ai abun ne da ban mamaki...Wai dame dame take saidawa don hq dukan status dinki nake dubawa ba...at times Dana bude daya naga kayane ban Kara duba sauransu..." Ya fada with laughter,
"Nidai Yaya in lefe zaka Fara hadawa just tell me I got you covered..." Inji sister Dinshi,
"Ai ba wannan zancen...pls fadamin..." Ta fada Mata
"Ai komai tana saidawa when it comes to to atampopi, laces, jallabiya, shadda manya da kanana, gadaje na waje, Kuma kayanta are very affordable don dukda Nima Ina Dan Dora abinda baa rasa ba cewa ake kayana da sauki...." Ta fada mashi,
"Oh madallah... gaskiya ki bani handle dinta in duba abubuwa in gani..." Ahmed ya fada Mara, Nan tace
"Kaje Instagram ka duba pretty-collections.1 kou Facebook ka duba hadiza ibraheem kou ka kirata ta +6013-350 7479 kou WhatsApp ta 08179324917,..." Ai tana Fadi yayi Saurin searching dinta Kan Instagram yayi following dinta ya Fara duba irin abubuwan da take dashi, he is so happy sosai, at least wannan zai taimakawa Amira sosai, daga cikin daki zata iya sanaarta ba tare da kowa yasan She's into business ba, daman this is what he wants, ba sai ta fita ba Balle ace Tana zuwa yawo,
"Dear ...pls ga number Nan...ki fada mata tayi adding agroup dinta..." Ya fada Mata,
"Number wacece Yaya...kou dai munyi inlaw bamu sani ba..." Kanwar tashi tafada mashi tana dariya.
"Lallai...nidai kawai don't be too inquisitive... just help tell her to add the number...Allah yasa Bata wulakanci..."
"Aa Yaya Bata da wulakanci...kawo number..." Ta fada mashi, Nan ta karanta Mata number Amira yace ta ta sakata a cikin group din, tanbayar sunanta Ahmed yace
"Aisha..."yayi Mata karyar don Kar ta gano it's amira,he wants it to be a secret don Bai son maganar ya Kai kunnen mamanshi tace he is not respecting him anymore, Nan dai sister Dinshi tayi saving number da sunan daya Bata, Yana komawa gida ya kirata ya fada Mata what he have planned,she was so excited Amma sau tace Bata da account number,goshi ya dafa before yace
"It's alright...Ina da wata account da ban komai dashi...sai ki dinga amfani dashi before ki samu Daman bude naki..." ya fada Mata, Amira that his kindness yasa ta Zama so speechless tace
"Yaya...Kana kaunata da yawa...ban iya gode maka..." Bata karasa ba yace
"Pls ki daina...."
"Ok Yaya...Amma in na Fara posting Kaya a Facebook mutane zasu San nice...Kar mama ta kwace wayar pls..." Ta fada mashi cikin sanyimurya,
"Kar ki damu...zanzo gidan sai muyi magana...na bada number ki zaayi adding dinki cikin group din Kaya. .and incase wata number ta kiraki don't pick.." ya fada Mata atakaice, Bata nemi jin why ba tace mashi
"Ok..."

Thanks
1/5/21, 8:17 PM - Ummi Tandama: 9🧡❤💚💙�
Damata biyu
(Second chance)
💙💛💚❤🧡�

Zuwairat ummumaryam

9️⃣

Not edited.

Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man's heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.

About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.

Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it's available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.

Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.

Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it's nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It's not easy and it's my longest novel ever. Insha Allah you won't regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks

Nan ya kashe wayarshi ya ajiye Yana Mai jin wani irin farin ciki, wani irin annashuwa kawai yake feeling so happy, Babu abinda ke farantawa bawa Rai kaman Zama hanyar farin cikin wani instead of hanyar saka wasu kuka kou Bakin ciki, kou aikin Nan daya samu Bai sakashi farin ciki kaman magnar samun abunyi na Amira ba, it really gives him joy that zata iya wani Abu from home that doesn't need huge money, he was thinking first salary dinshi zai cire Mata wasu kudi ta samu ta dinga wani Abu from home Amma sai gashi Bata bukatar kou sisi, baisan why doing things for her gives him so much joy ba, he knows Yana sonta but it seem abinda yake ji Kan Amira is above love, tausayiinta ya fi karfi cikin zuciyar shi, sanann Yana son ta zamo Mai dogaro da Kai as he knows a cikin society dinsu yanzun da wuya a samu Wanda zaice ya aureta with such past, yasan injar tana da dogaro da Kai she won't be in much pain when her younger sister gets married and come home with their families ita Kuma tana gida ba mijin aure, inda Ahmed ke kallo kaf family dinta babu Mai kallon wannan, he is 34 Amma _brain_ dinshi works like na a very big man, inda yake hangowa daban da inda duk family dinta ke hangowa, her mom and dad only thinks of Allah ya kawo Wanda zai sota a yanda take tayi aure shi Kuma Sam tunda yasan ba zaa yarda ya aureta ba Bai hangetra getting married anytime soon ba and yasan kou tayi auren wulakanci da gori kawai zata dinga fuskanta, yasan kou nawa zaa Bata a lokacin bazai Isa ya share Mata hawaye da Kuma bakin ciki ba, all he wants is for her to be independent, for her to be someone that doesn't ask of anything from anyone, someone that doesn't have to be angry fron what people say about them, da akwai position din da zakaje that kou me zaa fada a kanka you won't even care, he wants her to be able to take good care of herself and her son, and Babu abunda zai bashi farin ciki kaman shi ya Zama silan da zai sa ta Shiga next level of her life, he wants her stand and rise her head and said I have learned from my mistakes, wayarshi ne ya Fara ringing ya kalli wayar yaga wani abokin shi ne,
"Wai yau baka fitowa ne... remember it's Saturday fa..." Aka fada mashi from the other side
"Aa...yau am exhausted..." Ya amsawa Wanda ya kirashi,
"Ok shikenan...see you later..." Aka fada mashi,kashe wayar yayi ya kwanta Yana tunanin abubuwa da dama.
Chapter 20 · 0% Book details