← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 268

Sashe 56

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wannan kalaman na yes sun mugun batawa bintu Rai, Allah kadai yasan irin kishin da take ji Kam wannan budurwar Dara ganj a office din faiz, she feels Bata da matsala da kishi kanshi saboda Babu mace kou guda a office dinshi, tasan he is so handsome that duk macen da zatayi aiki dashi sai ta mutu kanshi just the way she's dying right now, mahaukaciya ce kadai ke bazatayi kishi daita Kan faiz ba, tasan Babu mace da zata ganshi Bata yaba da hallitar shi ba, he is something else, she have never fight with any girl because of him don she's so lucky da Babu mace kou guda a office dinshi Amma yau sai gashi she's staring at a very beautiful lady a office din faiz, right now duk wulakancin da yake Mata Bai tada Mata hankali like seeing this lady ba, Amira sake tsaye a gaban desk dinta kallon yanda bintu ta kifa nata idanuwa tayi wondering what's really happening, she felt maybe she's his wife don a sister won't behaves like this, taga tsantsan jealous a face dinta saboda yanda take Mata disgusting look, "You mean ni kike tamvaya what am looking for?.." bintu ta sake fadamata tana nuna kanta da key din motar dake hannunta, idanuwa Amira tayi rolling looking a bit fed up da maganar wannan lady din tace "Yes..." Ta maimaita Mata, "Ikon Allah..." Bintu ta fada tana gyara tsayuwarta, kurawa Amira Ido tay tana son magana sai Kuma ta girgiza kanta tare dacewa. "It's not worth it..." Ta fada atakaice tana juyawa ta nufi office din faiz, deep down she's boiling inside sabida kishi. Amira tsaye tayi Bata Kara ce Mata komai ba ta zuba Mata idanuwa while she walks majestically to his office, deep down tana cewa "Both of you deserve each other..." Ta fada don ta lura yanda yake da matsala itama tana dashi, ahankali ta koma ta zauna tana cewa "Na Dade ban hadu da mutane ba..."ta fada ta a sakin murmushi, she's so happy, Bata gan abunda zai Bata Mata Rai yau or anytime soon ba, she have been through hell and back so duk abinda zaayi Mata she won't bother for as long as she can come out of the house, file dinta ta cigaba da monitoring not minding the look of jealousy and envy the lady that went inside gives to her, bintu kam shjga office din faiz tayi faiz dake going through something a laptop dinshi ya daga kanshi ssnye da glasses ya kalleta, Shan mur yayi Yana zare glasses dake face dinshi, bintu ajiye anger dinta tayi gefe guda ta marairace face heading towards his seat, "My king..." Ta fada kaman she's finding it difficult to talk,, kurs Mata Ido faiz yayi as he watch her gets closer to his seat, Bai ce komai ba har saida ta iso opposite him, "Wai me yasa Zaki dinga karya min doksr office?..." Was abinda faiz days hada Rai ya fada face Dinshi daure... "Am sorry my king..." Bintu ta fada tana turo baki kaman zatayi mashi kuka, . "Sorry won't do...kawai ki bar karya min doka...ban son kina badging into office Dina Haka kaman naci bashi wajenki ban biya ba..." Ya fada Mata in a warning tune, bintu Kura mashi Ido kawai tayi going insane for him, you know love is on both side,at times saurayi will fall in love with a girl ta dinga yanda ya gandama dashi Kuma he won't find it reason enough to leave her ba don komai ba sai don he loves her,he is crazy about her, Haka bintu is so crazy about faiz, he loves her too but not madly in love with her, Bai San Bai sonta sosai ba sai yanzun da maganar auren su yazo, kou kadan he is not dreaming of the day he will lay on same bed with her, kou kadan bai kwadayin ganinta a gidanshi, he is sure if yau zai kamu da son wata she will become pass tense a rayuwar shi. 'kar wata Rana in sa dokar a koraki ..by then Zaki dinga cewa ban da mutunci kaman I didn't warn you..." Ya fada Yana maida glasses dake hannunshi, itadai bintu can't Stop staring at him kaman wani madubi, ajiyan zuciya ya saki yace "Me ya kawo ki..."ya fada Yana kallon laptop dinshi, "My king bakayi missing Dina ba?..." Ta fada sounding very calm, "Are you making a statement or asking a question with a question?.." ya fada Mata Yana daga Kai ta kalleta, Baki bintu ta tale Kaman zatayi kuka tace "My king...I promise you bazan Bata maka Rai ba...bazanyi abinda zai sa kayi fushi Dani ba...I will be the Best wife... wallahi ba Zan Bari kayi bakin ciki ba..."ya fada voice dinta na rawa sosai, kallonta kawai yake as she talks, Saida ta Gama ya Kai hannunshi saitin bakinshi looking at how lean she is, ta rame sosai and he knows it's because of him, Ahmed yafada mashi Babu kyau wulakanta mutum especially don yace yana sonka, yasan he is trying not to be bad but can't help it as his personality is on line right now,Sam Bai son abinda zai tona mashi asiri, yasan many people will be happy for his downfall especially irin su Maryam da Basu sonshi, "I know..."was abijda ya fada Mata sounding very calm.  "then me yasa kake wulakanta ni..." Ta fada hawaye na taruwa idanuwanta "Me nayi maki na wulakantawa?.." shima tambayeta, "You don't pick my call... you blocked my line...baka zuwa inda nake...baka nunamin you care about me.... you're sad because of maganar auren mu..." Bata karasa ba ya daga Mata hannu alaman enough, "Abu nace kiyi min... bakiyi ba...Kuma har ga Allah ni ban son naci...I have alot on my table....sai ki bani the distance I demand... abubuwan sunyi min yawa..."ya fada Mata Yana relaxing Kan kujera Yana kallon yanda take kokarin controlling tears dakr Neman zubo Mata "Na yarda...Amma shikenan Baka Missing Dina?...why will I stay away from the man who is about to be my future husband..." Ta fada tana goge hawayen dake gangaro Mata "Ai ban son matsawa...does telling you what I want make me bad?...kince bazaki iya fadawa iyayenki you're not ready for marriage ba Kuma I didn't force you to... yanzun kuma I want my space kema ki bi umarni na... simple..." Ya fada Mata atakaice "Shikenan sai in zauna van ganin ka... before you set rules that weekend kawai zamu dinga haduwa... yanzun Kuma you're saying bazan dinga ganinka ba?.." Bata karasa ba yace "In kinyi hakuri muda aure zamuyi Zaki dinga ganin everyday....ai it's few months away..."ya fada Mata da sauri ta Fara girgiza Kai tana cewa "Aa...yayi min nisa...if you can cope for that long without seeing me ni bazan iya ba...I know nice Mai sonka...but..." "Pls shush....ban son surutu.... you know ke kikesona...so kina son kice ni ban sonki kou....do you think if I don't love you har da akwai Wanda ya Isa ya hada aurena dake?...ai saidai ayi duk abinda zaayi ban aurenki..." Ya fada sounding a bit angry, "Kayi hakuri..." Ta fada mashi sounding very calm kanta kasa, tissue dake gabanshi ya tura gabanta before ya mike daga inda yake zaune ya zagaya ya zauna a gabanta ya sakata a tsakiyar kafarta, hannu ta Mika Mata ta saka hannuwanta cikin nashi, he remembers hearing that duk sanda ka taba hannjn wacce kakeso kou wacce is yours kana jin wani irin spark kou feeling Amma with bintu shi dai Bai San wnanan ba, although yanaji kaman it's a in a fairy tale, he feels it doesn't exist, Amma Kuma ai dole ne when you're inlove with someone ka San you're inlove, bintu is a beautiful girl,( like I once told you to me nobody is ugly) she's very attractive don sanda Ahmed ya ganta sai da ya dinga maganar how luxous she is, she's unique, she doesn't look low class, komai nata is very elegant, skin dinta is something else, Amma Sam that attraction is not there, if you marry someone da Baku da attraction don juna sai a samu matsala,irin wnanan zakaji Ana cewa gata Yar gayu gata da kyau Amma mijin Bai sonta,yes the body and face is not everything, the feeling and attraction da love matters sosai, shi dai faiz ya rasa yanda zaiyi ne Amma Sam he is not into her at all, ahankali ya ja hannunta ya mikar daita tsaye yayinda yake zaune a gabanta, hugging dinta yayi tare da shafa kanta, he knows if she's a girl you're crazy about da yanzun the feeling would have been everywhere Amma Sam ba hakan a tsakanin su, bintu Kam rada inda zata saka kanta tayi sabida farin ciki as she feels him all over her, . "I want you to know what is destined to be will be kou muna so kou bamu so...don Haka ki bar damun kanki...kinsan you're my choose one..." Fajz ya fada Yana shafa bayanta ahankali tare da rolling idanuwa as he is feeling nothing Amma he feels how she's trembling, "Amma Ina sonka...." Bintu ta fada mashi cikin rawar jiki "Nima Ina sonki ai..."ya fada rungume daita, ahankali ya daga kanta yana kallon wet face dinta, tissue daya turo Mata dazun ya zari days daga ciki ya goge Mata face dinta before ya fara cewa "Amarsu ta ango...I want to ask you of something..."ya fada Mata, bintu data wani narke mashi a jiki ta kalleshi tace "Meye..." Ta fada cikin wani irin muryar shagwaba, murmushi ya saki before yace "Inason in munyi aure duk yanda nake ki daukeni a hakan....Kar ki Kai karata wajen kowa for any reason in the whole wide world..." Ya fada Mata sounding very Frank,. "Ok..."ta amsa mashi calmly yayinda faiz ya zagaya hannunshi Kan shoulder dinta biyu, ita kamu taba lafe a jikinshi feeling like hugging him too Amma faiz baayu mashi gwaninta don yanzun Yana iya fada Mata something annoying,. "Baby not just ok.... not just yes...I want assurance that kou yankan kanu kikaga inayi don't tell anyone..." Jin abinda yace yasa heart din bintu skipping da sauri ta daga Kai ta kalleshi tace "Yaya...my king...kana wani bad Abu ne?.." ta fada voice dinta na rawa
Chapter 56 · 0% Book details